Sojojin Nigeria Na Cigaba Ruwan Wuta A Delta Bayan Käshë Jami'an Su Da Akayi A Yankin Niger Delta

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 7 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 32

  • @HussainaMuhammadsani-uq8ot
    @HussainaMuhammadsani-uq8ot 9 หลายเดือนก่อน

    ya Allah yakawoma tinibu wannan bala'i da yakawoma wa'yanan sojojin don alfarmar annabi da alqur'ani

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 9 หลายเดือนก่อน +5

    Sojojin Najeriya Allah ne yakamaku kuna ji kuna gani yada Fulani suke saeda talakawan Najeriya kunkasa yin komi saboda soro dole kuma kudandana kukamo turji inku mazane masoratan banza bayun Fulani 😂 Fulani sun medaku bayu akasarku

    • @AUWALUMARBALA-yh7dk
      @AUWALUMARBALA-yh7dk 9 หลายเดือนก่อน

      Fulani kake jinginawa Ta'addanci? Zaka maimaita A gaban Allah,Babu Wanda yafi Fulani kyakykyawan A sali A Nigeria Saboda haka Abun Alfahari ne kasancewarmu Fulani

  • @abala5903
    @abala5903 9 หลายเดือนก่อน +5

    Gaskiyane kaji wai haryanzu ana buda wuta😂😂 saikace ansamu yan kidinafin Nigeria kenan talakawa da ake kashewa ana sacesu subasuda galihu kenan 😢😢😢

  • @MuawiyaAbdullahi-lq7jq
    @MuawiyaAbdullahi-lq7jq 9 หลายเดือนก่อน

    Allah yatsinema amnesty dinnan duk kisan da akeyima yan arewa baka taba jinsu sunyi magana ba
    Yan dadi arna allah ya wulaqanta ku

  • @Dahiru-s7q
    @Dahiru-s7q 9 หลายเดือนก่อน +2

    Sunyidaidai meyasa a zariya sukashe Yan shia samada 1000 aministin Yana Ina soja wuta

  • @SaniMuhammadMuhammadsani
    @SaniMuhammadMuhammadsani 9 หลายเดือนก่อน

    Kaji karya banxa hukumar kare hakin dan adom karyace in har tana aiki so sojojin ba mutane bane har take maganar kar akashe wanda bai jiba to Israel fa da take kashe plastine ana gani ankasa maganin abun sai nigeria rashin shugabannin nagari ne yasa hakan amma Allah xai kawo wadanda xasuyi in sha allahu

  • @MalaIbrahim-t2v
    @MalaIbrahim-t2v 9 หลายเดือนก่อน

    Allah yarufamana asiri

  • @AMINUAMADU-jd9wx
    @AMINUAMADU-jd9wx 9 หลายเดือนก่อน

    allah ya kyutA

  • @auwalmuhammad9414
    @auwalmuhammad9414 9 หลายเดือนก่อน

    Allah yakara tarwatsa Su

  • @MamudaMukhtar-sk5zm
    @MamudaMukhtar-sk5zm 9 หลายเดือนก่อน

    Ammadai Wanda yace akashe kowa saboda wannan laifi sakaraine

  • @BabaAjuba
    @BabaAjuba 9 หลายเดือนก่อน

    Babu laifi Dan sun Maida martani

  • @shehushuaibu8222
    @shehushuaibu8222 9 หลายเดือนก่อน

    Innalillahi wa inna'laihinraji'un

  • @JamiloumahamadouJamiloumahamad
    @JamiloumahamadouJamiloumahamad 9 หลายเดือนก่อน

    Alla yajikan magabatanmou darama yasakonciya hutawa yagafartamusu amin yarabbi yaqarim

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 9 หลายเดือนก่อน

    Bello turji sojoji nawa ya kashe, dogo gidde sojoji nawa? Ya kashe meyasa ba a je an tashi rugarsu ba, ayi adalci wallahi wannan munafirci ba

  • @NafeesaMB-fh3yp
    @NafeesaMB-fh3yp 9 หลายเดือนก่อน

    😮Wai a hukun tasu dede da dokar nigeria !!!!Dama akwai doka a Nigeria? Ina malamin makarantar daya fada da bakin shi a social media cewar shi ya daddatsa mana diya er shekara 5( Hanifa) ya kashe ta a matsayinta na dalibar shi😢😢
    To dan Allah in za'a zartar da doka a kansu muma a hada da namu case din a zartar dan abin na ci mana zuciya har yanzu har gobe😢😢
    JUSTICE FOR HANIFA😢😢

    • @رضوانربيع-خ5ض
      @رضوانربيع-خ5ض 9 หลายเดือนก่อน

      Laifin gwamnatin jahar Kano ne domin gwamnonin arewa sune suke adawa da shari'ar Muslunci kotu zata ce akashe wanda yayi kisa amma se gwamna yasa hannu to shi kuma baze saba ahaka har abada belin me laifin

  • @alhamdoulillah9480
    @alhamdoulillah9480 9 หลายเดือนก่อน

    Gaskiyar magana en arewacin Nigeria ku farka daga barci duk abubuwan da ke faruwa a arewa
    Ba a taba wani tashin hankali ba saida aka taba en kudu maganar gaskiya haussa7 banza7

  • @DaudaJatau
    @DaudaJatau 9 หลายเดือนก่อน

    Only God can judge

  • @UsmanAbdullahi-hi5tv
    @UsmanAbdullahi-hi5tv 9 หลายเดือนก่อน

    🎉😢

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 9 หลายเดือนก่อน +1

    Munafurcin banza meyasa ba je an kashe yan taadda a zamfara ba

  • @SFBabaGoni
    @SFBabaGoni 9 หลายเดือนก่อน

    Hi lovely fans ☺️

  • @ABUBAKARABDULLAHIGARBA-d7w
    @ABUBAKARABDULLAHIGARBA-d7w 4 หลายเดือนก่อน

    Dan kan uwar ka tinubu dayake maganar fetir shine zakai magana

  • @alhamdoulillah9480
    @alhamdoulillah9480 9 หลายเดือนก่อน

    Biafra 🇳🇬
    -Nigeria-
    Arewa ????

  • @abubakaribrahim-i5u
    @abubakaribrahim-i5u 9 หลายเดือนก่อน

    yakamata sugane kuskurensu soja yawuce wasa

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 9 หลายเดือนก่อน

    Karde A fice makiɗi da rawar gurin neman ramuwa A fice ƙa'ida har azo ayi faɗan ƙare dangi 😂😂😂

  • @MUSTAPHATSA
    @MUSTAPHATSA 9 หลายเดือนก่อน

    lsahok

  • @ibrahimalimamialimami1165
    @ibrahimalimamialimami1165 9 หลายเดือนก่อน

    Amnesty basuda hankali