Ramadan Shine Gishirin Dambe Ko Gobe, Kuma Muna Nan Muna Mitin Tsakanin Ƙungiyoyin Dambe a Ɓoye..

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 25

  • @Iadrsbashari-v5q
    @Iadrsbashari-v5q 4 วันที่ผ่านมา +1

    Dan Alla aa funtuwa agayawa Dan liti yaxo yamana gidan dambe a hadeja Dan Allah aa funtuwa agayamasa

  • @masoyinannabisawTv
    @masoyinannabisawTv 5 วันที่ผ่านมา +1

    Wallahi Allah ya sa ni nima fara kallon dambe na Ramadan ne Wallahi da ko kyauta kabani kuɗi naje na kalli dambe Wallahi Allah bazan jeba amma ta dalilin Ramadan na fara Allah ya ba ka lafiya

  • @UMARMALAGI
    @UMARMALAGI 5 วันที่ผ่านมา

    Ramadan gaskiya yakara wa dambe masoya.

  • @yaseerwadata728
    @yaseerwadata728 3 วันที่ผ่านมา

    Slm Dan Allah Dan liti Kai babbane a,harkan wasa Dan Allah kuhada kawu,nanku Dan Allah

  • @AgAt-e4f
    @AgAt-e4f 5 วันที่ผ่านมา

    Gsky ne danliti kayi mgna me kyau har yau har gobe ba ayi ba kuma bana tunanin xa ayi wani dan dambe kamar RAMADAN se ku hadu kungiyar dambe ku duba shi sose yacce ya kamata sbd RAMADAN shine ku kune shi samu shi samun kune Allahu SWT ya cigaba da mana jagora don matsayin shugaba halinta (SAW)

  • @MuktharmaisaaNigergida
    @MuktharmaisaaNigergida 4 วันที่ผ่านมา

    Wannan gaskiyane Ramadan ne boss

  • @aliyuhassan8180
    @aliyuhassan8180 4 วันที่ผ่านมา

    Wlh nimah ramadan ne yasa nake bibiyar dambe

  • @GarbaUmar-z9h
    @GarbaUmar-z9h 5 วันที่ผ่านมา

    Slm gaskiya Ramadan shinegishirin damben

  • @abubakarabba2846
    @abubakarabba2846 5 วันที่ผ่านมา

    Gaskiyane chiyaman

  • @abbaabdullahi3360
    @abbaabdullahi3360 5 วันที่ผ่านมา

    Wllh mgnrka gskyne nikaina Ramadan ne yakawoni Kuma Wllh batamin Dadi babushi

  • @shuayeebtv9837
    @shuayeebtv9837 5 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya mutane da yawa Ramadan ne ya kawo su

  • @SalisuMYahaya
    @SalisuMYahaya 5 วันที่ผ่านมา

    WAllahi.nima.ramadan.yasani.kallon.dambe

  • @IbrahimAbdullahi-y9o
    @IbrahimAbdullahi-y9o 5 วันที่ผ่านมา

    Nima innacikin wadada ramadan yasa kallon dambe

  • @hajiaaunty4238
    @hajiaaunty4238 5 วันที่ผ่านมา

    Wlh duk ramadan ne ya kawo mu. Bamu san ma ana wani dambe ba ni wlh sai dalilin ramadan

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 5 วันที่ผ่านมา

    "Sa maza su kwance hannuwa,balbalin bala'i Jafaru.
    Mutuwar nan da ta ci dan Sanyinna,bata barin Dantagaye sai in ba ya yi"-Budan Kaiwa.

  • @olatunjioyebola8972
    @olatunjioyebola8972 5 วันที่ผ่านมา

    Nijamus ne cikake Amma Dan litti Yana nuna wariya autan mamman gsky yafi Ramadan Kuma alhassan Dan dambe ne cikake

    • @FarukuUmarfaruq-cq8zl
      @FarukuUmarfaruq-cq8zl 4 วันที่ผ่านมา

      Ai autan mamman alis safin dambe ai basa,an Ramadan bane kagane

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 4 วันที่ผ่านมา

    A Kano ba kafinshi to Ashe ba ayin dambe saidai kawai kuce kowa Yana zuwa adai dai lokacinda zamani yayi gaba Amma

  • @abubakarwasha
    @abubakarwasha 5 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya ne nima dalilin shi nafara kallon dambe

  • @Anas-x3w7r
    @Anas-x3w7r 5 วันที่ผ่านมา

    Kaduna mudai.sai kallo

  • @MamanesaniIssah
    @MamanesaniIssah 5 วันที่ผ่านมา

    Jijina ga danliti

  • @UmargarbaYau
    @UmargarbaYau 5 วันที่ผ่านมา

    Magana tagaskiya Ramadan yaqarawa dambe masoya aduniya nima nayi wannan tinanin masuyanke wannan hukunchin basusan dokaba basa aiki Da ilimi

  • @Gamlo-ht7vr
    @Gamlo-ht7vr 5 วันที่ผ่านมา

    Wannan mundane da wakake dan liti

  • @hajiaaunty4238
    @hajiaaunty4238 5 วันที่ผ่านมา

    Wlh duk ramadan ne ya kawo mu. Bamu san ma ana wani dambe ba ni wlh sai dalilin ramadan

    • @abbaabdullahi3360
      @abbaabdullahi3360 5 วันที่ผ่านมา

      Wai yanzu Dan Allah kema kina kallon dambe😂