Munafukin Allah shi kadai kesukar fadin gaski Kuma ba,a shiga kauyensu ba Kuma ba,a kama uwarsa ko ubanshi ko matarsa ko kaunar sa Allah ka isar ma bayinka isar ma bayinisar
Sakarai Allah ya isa wuri biyu take Allah ya tsaida kai ranar qiyama ka bada wannan shaida ranar qiyama, kuma me ze hana ka shiga tunda har kasan inda suke yake ka kamoshi, ka zama abin tuhuma saboda kana son tada fitina ,dan hassada
Kai da ka tara sani da Allah me ya hana ka isa kafin kisan don kasa su gudu, kaje kayi tambaya ka samu amsarda bakada ita Gwamnatin tarayya ke da haqqi kan jammi'an tsaro ba gwamnatin jaha ba, saboda haka idan har da gaske ka san Allah kaje ka nemi yafiyarsu ko kuma idan mun koma ga Allah ya isar masu
Madallah da irin wadannan mallamai da suke fadar gaskiya duk wanda ke suka to Àllah ya tona asirin shi Kuma duk mai suka ta tabbata munafukin munafukin mum
Duk da haka Mallam, tsaro na hannun shugaban kasa, ba gwana ba. In other words, Bihari ne Commander in Chief, B's gwamna ba.. Missali, Mai yasa gwanan katsina ya ba da umurnen sa katdinaes su sayo makamai don late Kan su? Don iko na gurin shugaban kasa me, ba gwana ba. Allah shiyi wa Mallam albarka.
Allah ya taimaki malam duniya da lahira amin
Jazakhallah khair
Alhamdulillah tunda Rahma ba'a wurinka takeba
Malam murtala Allah yassama rayuwarka Albarka
Jazakallah bikhair Mallam
COMPARATIVE RELIGION, topic- Alcohol Gambling and Sorcery in Islam(Hausa and English) th-cam.com/video/Ktd0QuLzNzk/w-d-xo.html
Munafukin Allah shi kadai kesukar fadin gaski Kuma ba,a shiga kauyensu ba Kuma ba,a kama uwarsa ko ubanshi ko matarsa ko kaunar sa Allah ka isar ma bayinka isar ma bayinisar
Sakarai Allah ya isa wuri biyu take Allah ya tsaida kai ranar qiyama ka bada wannan shaida ranar qiyama, kuma me ze hana ka shiga tunda har kasan inda suke yake ka kamoshi, ka zama abin tuhuma saboda kana son tada fitina ,dan hassada
Masha Allah maln
Mashe allah
Kai da ka tara sani da Allah me ya hana ka isa kafin kisan don kasa su gudu, kaje kayi tambaya ka samu amsarda bakada ita
Gwamnatin tarayya ke da haqqi kan jammi'an tsaro ba gwamnatin jaha ba, saboda haka idan har da gaske ka san Allah kaje ka nemi yafiyarsu ko kuma idan mun koma ga Allah ya isar masu
Madallah da irin wadannan mallamai da suke fadar gaskiya duk wanda ke suka to Àllah ya tona asirin shi Kuma duk mai suka ta tabbata munafukin munafukin mum
Masha allh
خير.كلام.ماقل.ودله
Duk da haka Mallam, tsaro na hannun shugaban kasa, ba gwana ba. In other words, Bihari ne Commander in Chief, B's gwamna ba.. Missali, Mai yasa gwanan katsina ya ba da umurnen sa katdinaes su sayo makamai don late Kan su? Don iko na gurin shugaban kasa me, ba gwana ba. Allah shiyi wa Mallam albarka.
Ba albarka zakaceba kace Allah ya shiryeshi saboda dan hada fitinane tsakanin al'umma