Slm Al-amin ya gida, ya aiki, Allah yayima maidakinka rahama ya sadata da rahamarshi kuma ya karama rayuwarka albarka. Gaskiya muna jin dadin shirye-shiryenka, maganata game da Sarkin Taurin Birnin Kebbi da Danmanya gaskiya na yarda da maganar Sarki dan manya gyaran karfe yakeyi. Wannan taurin ya nuna hakan. Sunna Atiku Umar Gwadangaji
Slm Al-amin ya gida, ya aiki, Allah yayima maidakinka rahama ya sadata da rahamarshi kuma ya karama rayuwarka albarka. Gaskiya muna jin dadin shirye-shiryenka, maganata game da Sarkin Taurin Birnin Kebbi da Danmanya gaskiya na yarda da maganar Sarki dan manya gyaran karfe yakeyi. Wannan taurin ya nuna hakan.
Sunna Atiku Umar Gwadangaji
gaskiya al'amin dan manya buhari badan taurineba
Allah isa dai ba gyaran karfe bane dan Ni yanzu nadawo daga rakiyar yan wasa
Karyar banza adokko dutse yabugata kafin ya jijjigata takarye!
Karyar banza adokko dutse yabugata kafin ya jijjigata takarye!