Allah sarki Prof. Ina kaunar-sa kuma ina tausayin-sa, wasu lokuta yana taimakawa wajen tsamo wadanda aka yaudara da sunan musulinci Allah ya tabbatar damu da shi kan tafarki madaidaici ❤
Wlh Prof Maqari nada dama compared to sauran maluman su especially wannan banzan abul fatahi din. Allah ubangiji ya tabbatar da Prof Maqari akam sunnah dari bisa dari
prof yayi anfani d iliminsa yau Allah yasa ya dore🤲
Allah ya qara nisan kwana da rayuwa me albarka ❤
Jazakallahu Khair ya sheikhana ❤
Masha Allah maulana 🥰 🙏
❤❤❤ALLAH ya saka da alkhairi malan
Allah yasakada alkairi
Gaskiyane wallahi..Allah ya karawa rayuwa albarka
Amfani ilimi kenan. Amfanin aiki da ilimi kenan. Wlh masu ilimin Ɗarika wlh basu wanna iskanci da wasu keyi
Allah sarki Prof. Ina kaunar-sa kuma ina tausayin-sa, wasu lokuta yana taimakawa wajen tsamo wadanda aka yaudara da sunan musulinci
Allah ya tabbatar damu da shi kan tafarki madaidaici ❤
Ameen summa ameen 🤲
Well done
Allah kara basira
Masha a Allah, to ina zakin faira kaji zancen gaskia abakin prof
Ma sha Allah
Kaga dukda bani tare da prof a aqida, Wallahi dukda ban yards da Salatil fati ba, amma yau yayi kokarin gurin fadan gaskiya.
Wlh Prof Maqari nada dama compared to sauran maluman su especially wannan banzan abul fatahi din. Allah ubangiji ya tabbatar da Prof Maqari akam sunnah dari bisa dari
Allah yasaka da Alkairi da imani
Allah shi kara maka hakuri da Mutanen ku
Masha allah munagodiya shehu masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam
Masha Allah
Wannan itace magana ta gaskiya...
Prof ya fara dawowa hanya madaidaiciya
ALLAH SAKA DA ALKHAIRI
Ni ba dan dariya bane amma in dai haka ne zanyi Salatil Fatihi a sallah da sunan Addu'ah
Gaskiya sunanta gaskiya
✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅🤲🤲🤲🙌✅
Sheikh makari na daban ne cikin yen darikar tijjaniyya
Masha Allah., prof maqari yazama dan izala 😂😂😂😂😂
Gaskiya dayace
Normal makari