ZA A BAKA LABARIN DUKKAN MATSALARKA A MAFARKI IDAN KANA WANNAN AIKIN

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 29 ต.ค. 2024

ความคิดเห็น • 103

  • @zalihanalado9716
    @zalihanalado9716 ปีที่แล้ว +5

    Subhanallahi wabi hamdihi, subhanallahil azim...,, wannan ZIKIRIN yanada lada mai yawa, koda sau Daya kayi zakagan anfaninsa a gobe'kiyama

  • @UmmeeNuraAdam
    @UmmeeNuraAdam ปีที่แล้ว +5

    ALLAH ya faranta maka BIJAHI ANNABI Sall'ALLAHU Ta'ala AlayHi Wa'alihi Wasallam nayi wannan aiki sayyadi naji dadi sosai ina san magana da kai nakai tsawan wata 5 ina san magana da kai bana samu idan nakira number bata shiga sai wani lokaci tashiga ba'a dauka ba sau 3 wllh wllh wllh nayi aikin kuma nagani muna godiya ❤❤❤

  • @rabiuYusuf-r4z
    @rabiuYusuf-r4z หลายเดือนก่อน +1

    Masha allah

  • @abubakaryahaya456
    @abubakaryahaya456 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya karawa annabi daraja mungode

  • @MohamedIslamaneEkawal
    @MohamedIslamaneEkawal หลายเดือนก่อน +1

    Malan Moun godé allah ya saka da alkéyri

  • @abdulkarimaliyumusa-fr2qd
    @abdulkarimaliyumusa-fr2qd 7 หลายเดือนก่อน +2

    Aslm mlm barka d wannan lokacin

  • @rabiuYusuf-r4z
    @rabiuYusuf-r4z หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka da alkairi

  • @HauwaMama-em4uf
    @HauwaMama-em4uf 7 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya saka da alkhairi Mlm

  • @malamsaniishaq4226
    @malamsaniishaq4226 11 หลายเดือนก่อน +2

    شكرا و جزاك الله بخير يا شيخ
    Allah yajiqan mahaifa maulaya daga Muhammad Sani ishaq daga Benue makurdi

  • @khadijamurtala9977
    @khadijamurtala9977 ปีที่แล้ว +3

    Gaksia muna godia malam Allah ya saka da alkairi ya Kara basira

  • @AbdullallaAdams
    @AbdullallaAdams 5 หลายเดือนก่อน +2

    Dan Allah Ina bukatar muyi Magana 🙏

  • @rabiuYusuf-r4z
    @rabiuYusuf-r4z หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka da alkairi❤❤ 4:52

  • @AbdullallaAdams
    @AbdullallaAdams 5 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya saka ❤

  • @rabiuYusuf-r4z
    @rabiuYusuf-r4z หลายเดือนก่อน

    Allah kara lfy

  • @IssaFati-sv9bl
    @IssaFati-sv9bl 5 หลายเดือนก่อน

    Mouna godiya sosai

  • @bigboyrihannajofan9876
    @bigboyrihannajofan9876 8 หลายเดือนก่อน +1

    شكرا لك

  • @FatimaHamzaIsah
    @FatimaHamzaIsah 8 หลายเดือนก่อน

    Jazakumullahu khaira Malam

  • @hafisaahmed344
    @hafisaahmed344 ปีที่แล้ว +4

    Shukkuran mlm Allah yasada alkairensa mafifice ya jikan iyayi da kakannu🤲

  • @aimanmustapha1990
    @aimanmustapha1990 6 หลายเดือนก่อน +2

    Assalamu alaikum mlm barka da wannan lokaci muna godiya mlm allah ya saka da alkhairi.
    To mlm alhmdllh kwana 4 da suka wuce nayi aikin nan akan abu 2
    1} akan mufutar kasuwa ta
    2} daran lailatul qadari
    Kuma to cikin hukuncin allah acikin baccin sai naganni ni da wani abokina amma bangane abokin nawaba muna tafiya sai muka hada da wani shima dan unguwarmu ne sai yake tambayar shi abokin da muke tafiya dashi wanene wanda yake so sai abokin nawa yace wannan ne wato ni kenan kawai sai yace anbaka ko za'a baka ne to cikin biyu nan yafadi daya to inajin wannan sai murna da farin ciki....?
    Sai kuma rana ta biyu sai nayi mafarki ance dani na karanta ayatul kursiyu

  • @muhammeddahiru-mx6vr
    @muhammeddahiru-mx6vr ปีที่แล้ว +3

    Muna godiya ga Allah subahanahu wata alah

  • @khadijashamusudin8624
    @khadijashamusudin8624 ปีที่แล้ว +3

    Assalamou alaikum ya malm muna matukar godiya sosai allah yaduba Al amurranka albarkacin annabi s.a.w
    Wato Malam wanan aikin Daka Bayar allah yanufa nagwada akan wata matsalar data addabebi so nayishi sau4 nima nayi mafarkin gamu agaban wani mutum Wanda amafarkin nasanshi Amman azahiri bansan Shiba saina fada masa buka tana saï yacemin ai muje gidan Sarki abunda yacemin Kenan bayan nafada masa so dan allah mlm inaso Amin fassarar wanan mafarkin albar kacin Abul kasim ngd👍👍👍👍👍👍👍👍

    • @AmedIsmo
      @AmedIsmo 6 หลายเดือนก่อน

      Slm nace jerasu za ayi koya ❓🙏🙏🙏

    • @GaddafiHussain-ts5ki
      @GaddafiHussain-ts5ki 2 หลายเดือนก่อน

      Allah y saka da alkhairi

  • @SaniAishat-g1j
    @SaniAishat-g1j ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka da alkhairi.

  • @hassanchekaraouabdou6226
    @hassanchekaraouabdou6226 ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah djazza kallahu khair.

  • @Zuhairumusa
    @Zuhairumusa หลายเดือนก่อน

    Zmugode allhayakara lfiya

  • @ISHAQAABUBAKAR-xe6zc
    @ISHAQAABUBAKAR-xe6zc ปีที่แล้ว

    Masha Allah Alhmdlillh Allah yasaka da Alkhairi Ameen

  • @CombasseMahamane
    @CombasseMahamane 6 หลายเดือนก่อน +1

    Djazakalahou kairane

  • @souleysauwagamitte2787
    @souleysauwagamitte2787 11 หลายเดือนก่อน

    Masha allha 🙏gaskiya né Allah gawarta munagodiya 🙏sosai wlhi

  • @usmanabubakar4019
    @usmanabubakar4019 ปีที่แล้ว

    Mashaa Allah, Allah Ta'ala Ya saka da alkhairi Malam

  • @HauwaMama-em4uf
    @HauwaMama-em4uf 3 หลายเดือนก่อน

    Allah ya saka da alkhairi

  • @YachaouMaman-fs9hw
    @YachaouMaman-fs9hw ปีที่แล้ว

    Macha Allah malam gaskiyane nagode allahu ya biya bukata

  • @abubakarmuhammad7241
    @abubakarmuhammad7241 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah muna Godiya

  • @chitoi-q4l
    @chitoi-q4l 10 หลายเดือนก่อน

    جزاكم الله خير ملم

  • @laminouiro6251
    @laminouiro6251 9 หลายเดือนก่อน

    Ma cha Allah Malan

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 ปีที่แล้ว

    Masu biyayya ne mu a koda yaushe Maulana, muna gdy❤❤❤

  • @HabibaBinBiliyamin-tv6jt
    @HabibaBinBiliyamin-tv6jt ปีที่แล้ว

    Masha Allah, Allah ya Sakawa malam da alheri

  • @MohammedAdamu-db5pl
    @MohammedAdamu-db5pl ปีที่แล้ว +1

    Mashallah takaballahu minkun

  • @MohammedKjibrin
    @MohammedKjibrin 2 หลายเดือนก่อน

    Ni sabo ni mallam muhammadu Allah saka maka da dinbin alharin sa Amin

  • @HalimaIlliassou-j4f
    @HalimaIlliassou-j4f ปีที่แล้ว

    Allah ya saaka da khairan Malan

  • @fatimaMD3283
    @fatimaMD3283 ปีที่แล้ว

    Dan Allah ataimaka mana da addu'ar domin maganin karatun yara da kuma yara marasaji ko Allah ya shiryamanasu sudaina rashinji

  • @AuwalAbdu-p8w
    @AuwalAbdu-p8w ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da Alkhairi

  • @dadasskubo3854
    @dadasskubo3854 ปีที่แล้ว +2

    Shehu Ibrahim godeya muke shehe

  • @محمدالأرباح-ذ8ت
    @محمدالأرباح-ذ8ت ปีที่แล้ว

    Mallan allah ya sa ka ma da alheri
    Masha allah

  • @muazzamibrahim8474
    @muazzamibrahim8474 ปีที่แล้ว

    Ameen summa Ameen
    Muna godiya sosai

  • @rabiuYusuf-r4z
    @rabiuYusuf-r4z หลายเดือนก่อน

    Yayikyu

  • @husseiniusmanmobolah55
    @husseiniusmanmobolah55 ปีที่แล้ว

    Masha allah fatan alheri mungode

  • @jamilatuibrahim9314
    @jamilatuibrahim9314 ปีที่แล้ว +3

    Mashaallah

  • @mamankarim4221
    @mamankarim4221 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya qara kusanci

  • @hadizaabba604
    @hadizaabba604 8 หลายเดือนก่อน +1

    In mutum yayi mafarki yaje gidan shiga ban was at da ba was at saba don Allah mi hakan ke nufi a fassaraana don Allah

  • @IssaFati-sv9bl
    @IssaFati-sv9bl 5 หลายเดือนก่อน +1

    Good

  • @AboubacarSalifou-hk2kw
    @AboubacarSalifou-hk2kw 9 หลายเดือนก่อน

    Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri

  • @khadijamurtala9977
    @khadijamurtala9977 ปีที่แล้ว +1

    Alkhairin Allah ya iskeka malam dik inda kake

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 ปีที่แล้ว +2

    Sadaukinfa sadaukine

  • @muhammadadammuhammad2696
    @muhammadadammuhammad2696 10 หลายเดือนก่อน

    Allah ya biya

  • @FadimatouOummis
    @FadimatouOummis ปีที่แล้ว

    ❤❤ Allah yasaka moko da alhery

  • @muhammeddahiru-mx6vr
    @muhammeddahiru-mx6vr ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka

  • @IbrahimAminu-qk7uw
    @IbrahimAminu-qk7uw ปีที่แล้ว

    Allah ya karawa umma lafiya

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 ปีที่แล้ว

    Allah Ya saka da Alkhairi Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @amadousouley6801
    @amadousouley6801 ปีที่แล้ว

    Macha Allah

  • @shafiuabubakar3312
    @shafiuabubakar3312 ปีที่แล้ว

    Allah sai ya biyaka da mafificin alkhairi assayyadi

  • @AlmouChaibou
    @AlmouChaibou 3 หลายเดือนก่อน

    Muna godiya

  • @abdoulwahidalkasum1868
    @abdoulwahidalkasum1868 ปีที่แล้ว +2

    Muna godya sadauki

  • @muhammadsumar5453
    @muhammadsumar5453 ปีที่แล้ว

    Ma sha Allah Allah yakara lafiya mlm

  • @LadyHeart
    @LadyHeart ปีที่แล้ว +2

    Allah ya daukaka wanna channel mai tarin albarka wallahi nikam inna karuwa da shi sosai Allah ya biya ka Sayyadi, mungode

  • @rabiutijjani8467
    @rabiutijjani8467 ปีที่แล้ว

    Jazakallah

  • @YusufAbubakar-ki2im
    @YusufAbubakar-ki2im ปีที่แล้ว

    Annabin dai🙏

  • @UmarShayau-ov9jg
    @UmarShayau-ov9jg ปีที่แล้ว

    Assalatu wassalmu Alaika Yarasulullah sAw,
    Assalam maulaya, lallainima inada wata babbar matsala, shine,,
    Malam bana iya rike komai akaina na ilmi ko tarihi, kokuma inji yabon Manzon Allah sAw,.
    Astagfurullah Nasha fahami da dama amma haryanzu bana iya rikewa malam.
    Allah yakara kusanci da sayyidina Rasulullah sAw.

  • @hadizaabba604
    @hadizaabba604 8 หลายเดือนก่อน

    Assalamu alaykum warahmatullahi wabarakatuhu Malam in mutum yayiafarkin yaje fadar shiga ban qasa

  • @AssoumaneAdamou-n2h
    @AssoumaneAdamou-n2h ปีที่แล้ว

    Alah yassaka da alheyri

  • @MounkailaAbdoulwahidou
    @MounkailaAbdoulwahidou ปีที่แล้ว +2

    salam.alaicoum.malam.dafatankanalafia.malam.mafarkin.tafia.kan.rouwa.tchikin.jirgi.jawabi.❤❤❤

  • @saiduumar2371
    @saiduumar2371 ปีที่แล้ว

    Allah yakara maka lfy da Nisan kwana

  • @fateemarhaleeyuabdurrahman9167
    @fateemarhaleeyuabdurrahman9167 ปีที่แล้ว +3

    Malam dan Allah wannn aikin masu bacci bayan sallar asuba fah

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  ปีที่แล้ว +1

      To sai a jarraba domin lamarin na Allah ne

  • @AbdullallaAdams
    @AbdullallaAdams 4 หลายเดือนก่อน

    Asslm shaikh ❤ I did exactly as you said and on the fourth night i dreamed of ascending to space to one famous place that people around the world used to visit that was built with shiny ice and in my hotel room i was chatting with shaikh mufti menk and my late Mom and a little cute girl-child was sent to come and clean my room in the morning. Plz what's the meaning of this? Thanks for everything 🙏

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 5 หลายเดือนก่อน

    Muna godiya sayidi

  • @umarjibril7454
    @umarjibril7454 ปีที่แล้ว +2

    Barka da aiki mlm, naji kanata magana kan komai amma har yanzuon bakayi Magana akan masu neman Aure ba, wance addu'a zamuyi

  • @ibrahimgambo6081
    @ibrahimgambo6081 ปีที่แล้ว +2

    Niña godiya

  • @babangidasulaiman9177
    @babangidasulaiman9177 ปีที่แล้ว +2

    𝑨𝒍𝒍𝒉 𝒔𝒂𝒌𝒂𝒅𝒂 𝒂𝒍𝒌𝒂𝒊𝒓𝒊

  • @memunayakubusuccess9817
    @memunayakubusuccess9817 ปีที่แล้ว

    🤍🤍🤍🕋🕌SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM😍😍😍🕋🕌🤍🤍🤍

  • @TanimuMurtala
    @TanimuMurtala 10 หลายเดือนก่อน +1

    Murtala Tanimu

  • @SaiduMohammedGudugi-qb8uc
    @SaiduMohammedGudugi-qb8uc ปีที่แล้ว

    Barka aqramakallah kwana 2

  • @dogonbashibabu
    @dogonbashibabu ปีที่แล้ว

    Amiru (Dogon bashi babu)

  • @RABIUIBRAHIM-u6r
    @RABIUIBRAHIM-u6r 3 หลายเดือนก่อน

    1:27 dan allah ya zanyi in shiga chanel na WhatsApp

  • @adamuLegbo
    @adamuLegbo ปีที่แล้ว

    Jexakallahu filjennah

  • @MohamedAbdoulahi-yv5fh
    @MohamedAbdoulahi-yv5fh ปีที่แล้ว +1

    kowace irin matsala

  • @BarhamaAbdullahi-m3r
    @BarhamaAbdullahi-m3r 4 หลายเดือนก่อน

    Munagodiya

  • @HamzaRayyahi
    @HamzaRayyahi 2 หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka da alkairi

  • @rabiuYusuf-r4z
    @rabiuYusuf-r4z หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka da alkairi❤❤ 4:52

  • @IssaFati-sv9bl
    @IssaFati-sv9bl 5 หลายเดือนก่อน

    Mouna godiya sosai

  • @HalimaIlliassou-j4f
    @HalimaIlliassou-j4f ปีที่แล้ว

    Allah ya saaka da khairan Malan

  • @kb1tech001
    @kb1tech001 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka da Alkhairi

  • @hamissouhalidou379
    @hamissouhalidou379 ปีที่แล้ว

    Ma sha allah

  • @isaabubakar8945
    @isaabubakar8945 ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @IssaFati-sv9bl
    @IssaFati-sv9bl 5 หลายเดือนก่อน

    Mouna godiya sosai

  • @HalimaIlliassou-j4f
    @HalimaIlliassou-j4f ปีที่แล้ว

    Allah ya saaka da khairan Malan

  • @IssaFati-sv9bl
    @IssaFati-sv9bl 5 หลายเดือนก่อน

    Mouna godiya sosai

  • @opticianszangotv1849
    @opticianszangotv1849 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka da alkairi

  • @HalimaIlliassou-j4f
    @HalimaIlliassou-j4f ปีที่แล้ว

    Allah ya saaka da khairan Malan

    • @hadisuphee8826
      @hadisuphee8826 8 หลายเดือนก่อน

      Asslm barkada asubah antash lafiya ya aiki yaharkoki