This is just me saying my mind. I think apart from well-known artists and their kinds, you should also invite people who are not yet known but have potential in them. Or Do something like competition or QnAs, and the winner will get a chance to have a chat with you on your "Talk Show".
Hajiya hadiza ni tambayata shine kamar ina ganin trailer na hira dawasu jaruman kamar adam a zango dj ab e.t.c amma naduba babu full hiran a u tube channel dinnaki meyasa?
Assalamu alaikum. Maa Shaa Allah for this😇. Ina suggesting English subtitles to the videos, to reach wider audience 😁. Or even multiple language subtitles da mutum zai iya selecting.
Aslm.Alaikum, Hadiza. Gaisuwa da fatan alkhairi. Gaskiya program naki nan yana burgeni. Avi an a pullo, amma bo awawata FULFULDE. Kowadi kaddi??? Ussenifu ta a cemtina en. A ringa volwugo cedda cedda, ussenimafu. Miyetti ma sosai be valide ado sati???Allah warjure khairu. Amin ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ yaa Allah. Thanks.
Aslm, Hadiza Gabon wannan Shirin naki Yana birgeni zanso ki dinga gayatar fitattun mutane not only a actors/actress people from different profession. Allah Kara daukaka
Alhamdulillah hadizatou, shawararmu itace, ya kamata ki chanja wadannan kushin din, bayan haka kuma a madadin tambaya akan me mutum zai yi idan ya zama shugaban kasa ko mai Mulki, zaifi kyau ace kina tambayar su ne abinda ya shafe su kai tsaye a matsayinsu Na celebrity's. Misali, Wane tallafi ka/kika taba bayarwa wanda ya shafi al'umma? Muna ganin wannan tambayar tana da ma'ana sosai ace kina yinta a program naki. Mungode
Agaskiya gabon ur show is short and yabatamiki show duk talk show din duniya karyane kaga celebrity yana ciyeciye any how kokuma taunar chew gum alamun Rashin kamun kai agaskiya yakamata kiyi observation akan sauran show din duniya respect their diginty self esteem and pride
I don't know If people like you do exist!! You're so caring! You're so lovely and you're so funny. Your INFECTIOUS smile that never wanes, the beauty of yours that never fade qualify you to be so UNIQUE. I congratulate you (HADIZA ALIYU GABON)
Allah y kara basira,d imani aunty deejeen mu 🙏. Allah y kawo miji na gari d karin dukiya me amfani love you mu mentor ❤ 💖
Amin ya rabbi
Slm brk anty Hadiza kigayato muna Hamisu break Dan Allah anty da Abdulahi amdas wato excellence na mata ngd🤩🥰👏
One of the best educative show 🎉
Ma sha Allah ❤️❤️❤️
J'aime beaucoup cette émission invite nous le gros poissons capitaine Adam a Zango
💯
First comment pls inaso ayi Hira d Nafisa Abdullahi indai d halinngde
ban taba comment ba but namenj u really impress me i wish abinda kafadi d leaders wil do dat
mashaAllah ashe Yoruba ne. 😍😍
Jamila nagudu
I have been listening to your song’s since 2015 keep it up namej
Masha Allah Adizatou Allah kara basira ya kara daukaka.
Dan darajan annabi muh'd s.a.w 💕 kisamana firanki da dj ab kullin sehna kusa🙏🙏
Masha allah hadiza akawo mana abale
Gaskiyane ashe kowani karami haka yake farawa, nima abinda nakeyi kenan yanzu saboda banida kudinda za'abugamin kida nawa saide inshiga TH-cam in nemi freebeat inyi anfani dashi. Nima nasan wataran za'ajini 👂🌎💯✅🙏🙏
Insha Allah
Insha allah
Insha Allah
Merci beaucoup pour cette émission
Masha Allah ❤a kullum ina miki fatan alkhairi Allah yabaki mijin aure 🙏akawo mana hamisu breaker,jamila na gudu,nura m inuwa,sarki Ali nuhu,mome gombe
Hard work truly pays. Keep pursuing your dreams and God will be with u 🎉❤
Gaskiya naji dadi hiran Sa sosai yayi hiya hira sosai Allah yakara basira
Allah sa ki dawke magana na amasayin shawara ba xagi ba gabon kiyi aure kinga yadda kike zurawa yaron nan na mujiyan kuwa Allah sa mudace ameen😁😁😁
This is just me saying my mind.
I think apart from well-known artists and their kinds, you should also invite people who are not yet known but have potential in them.
Or
Do something like competition or QnAs, and the winner will get a chance to have a chat with you on your "Talk Show".
Right
Chewing gum in an interview is an absolute NO!!!!🤦♂️
Gsskiya dai abun baiyi ba.
Qauyanci ne gdkiua
Very disrespectful
Gaskiya ya Kofsa Haba ba DARAJA Sam
He should have realized that after watching the interview himself I guess
Hajiya hadiza ni tambayata shine kamar ina ganin trailer na hira dawasu jaruman kamar adam a zango dj ab e.t.c amma naduba babu full hiran a u tube channel dinnaki meyasa?
Assalamu alaikum.
Maa Shaa Allah for this😇.
Ina suggesting English subtitles to the videos, to reach wider audience 😁. Or even multiple language subtitles da mutum zai iya selecting.
masha Allah takwarsi na aiki,kin na kyau Allah ya kara daukaka
Continue doing good things you make us not to give up in life
Aslm.Alaikum, Hadiza. Gaisuwa da fatan alkhairi. Gaskiya program naki nan yana burgeni. Avi an a pullo, amma bo awawata FULFULDE. Kowadi kaddi??? Ussenifu ta a cemtina en.
A ringa volwugo cedda cedda, ussenimafu. Miyetti ma sosai be valide ado sati???Allah warjure khairu. Amin ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ ❤ yaa Allah. Thanks.
Dan Allah a gayyato mana Bakori TV Dan muji hanyoyin da ya bi ya samu 1 million followers
Good Question 🥰
Masha Allah Anty Hadiz
Allah Ya Kara Basira
Koma Allah Miji Na Gari Mai Soron Allah
Badman biladin next ➡️
Masha allah yayi kawai matsalar gudace in kukayi turanci kamata yayi ku fada da haussa ko
Masha Allah watching from Dubai UAE
Masha Allah dear sister 🥰
Masha Allah🥰🥰Thank you
Watching from Italy 🇸🇹🇸🇹🇸🇹🇸🇹🇸🇹
Allah ya kara lfy ❤👏
Macha allah kawau muna auta Mg boy
babban hajjiya please we want to see king Adam zango ✌️
Aslm, Hadiza Gabon wannan Shirin naki Yana birgeni zanso ki dinga gayatar fitattun mutane not only a actors/actress people from different profession. Allah Kara daukaka
Watching from Gabon
Aslm hadiza Dan Allah sarki Waka Naziru
Bonsoir ma chérie courage pour la suite. La persévérance 🥰🙏✅
Namenj 🥰
Alhamdulillah hadizatou, shawararmu itace, ya kamata ki chanja wadannan kushin din, bayan haka kuma a madadin tambaya akan me mutum zai yi idan ya zama shugaban kasa ko mai Mulki, zaifi kyau ace kina tambayar su ne abinda ya shafe su kai tsaye a matsayinsu Na celebrity's. Misali, Wane tallafi ka/kika taba bayarwa wanda ya shafi al'umma? Muna ganin wannan tambayar tana da ma'ana sosai ace kina yinta a program naki.
Mungode
Personally I'm enjoying the program but please be more specific with your question because that's what subcribers want
Auty hadixa yakamata akawomana aku mai bakin magana pls😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅
Agaiyatomana musa Mai sanaa
Masha Allah 🥰🥰🥰
The guy is cool.
Hadiza Gabon barka da safiyar juma a
Watching from Ghana
More progress and success in life.. .. akawo Mana ahmerdy
Hajiya hadixa Dan Allah kunemomana hamisu breaker kwana biyu shiru ko yadena wakane
Allah yakara daukaka hajiya hadiza allah yakare gabanki da bayanki
Masha Allah Allah ya taimaka Auntyna
Ma sha Allah grande sœur hadiza j'aime beaucoup cette émission, mais si possible de faire ces genre d'émission à l'extérieur du Nigéria
😄😄😄😄 omg i can not say ban da insult hahaha anyway the boy is unique and clean
Allah yatsaree mana mutuncin ki uhm Gabon_ikon_allah
To aishaye shaye. Mafiakasari rahin aikinyine yakaesawa Ali ko hadiza
This night topic it was very interesting programs of your Guest I hope till next thanks
Masha Allah
💖💖💖💖👍👍👍👍
Today with namenj good courage big sister
SLM Hajiya Hadiza Barka da wuni dan Allah dan Annabi a kawo mana Ayatullah tage next week merci beaucoup
Very and nice interesting show
A dinga kirian up coming plz
Allah ya Kara basira ❤️❤️😘
pls invite Nafisa Abdullahi.
Yaushe xa'a ayi mana da sarkin waka please
Pls invite adam a zango
Agaskiya gabon ur show is short and yabatamiki show duk talk show din duniya karyane kaga celebrity yana ciyeciye any how kokuma taunar chew gum alamun Rashin kamun kai agaskiya yakamata kiyi observation akan sauran show din duniya respect their diginty self esteem and pride
We want the espiode to longer pls 🙏🏿
Yeh u are right
❤❤❤🙏🙏🙏
Anty hadiza ki kawo mana prince Adam a zango pls
Gaskiya yakamata akawomana hamisu breaker dumin muji album saiyaushe
Please try and invite the upcoming artists too, and be more deep with your question, introduction and all
Masha Allah pls a kawo mana Mahmud nagudu
My mentor
Plz ki dinga sallama anty hadiza, bana jin dadi yadda kike farawa ba sallama wllhy, like baida alaqa da musulunci?
Assalamou aleykoum
J'aime beaucoup cette émission
Mtsssss gara kawai ana interview dakai kana cin cingam kauyanci
Assalamu alaikum, ina bada shawara da idan an kawo mawaki a matsayin babban bako da a samu 2 to 3 minuets a dan dinga playing wakokin sa, thanks.
Pls bring Hafsat Idris
Namenj you too dey talk jare... You beta be careful b4 that chewing gum block your throat😂🤣😂🤣😜🤭
Namenj is my favorite artist
Pls Momee Gombe 🥰🥰🥰
Namenj 🙌🏽
Masha Allah Hira tayi dadi
Mash Allah nice one
Masha Allah amma betabamana wakokinshiba
Bonjour et du courage grande sœur.
Welldone Yar mutanan gabon
Aunty hadiza inamiki fatan alkhairee Allah ya daukaka tasharki Baki gayyatomana sister ba ma ana nafisat abdullahi ke aunty nace itakuma sister nane
Dan allah aunty adizato ki gayyato muna RAHAMA SADAU 🥺
I don't know If people like you do exist!! You're so caring! You're so lovely and you're so funny. Your INFECTIOUS smile that never wanes, the beauty of yours that never fade qualify you to be so UNIQUE. I congratulate you (HADIZA ALIYU GABON)
Wow nicely 🥰
Dan allah ki gayyato muna RAHAMA SADAU
Bien fait ma sœur la prochaine fois il faut invité Oumar hassim
Plsss Ina Son Kigayatomuna Alh Usman Dankalili
Masha allah amma fa bakon nan akwai surutu
Mawaki kenan😂
Masha Allah may Allah wish you more talent
please hadiza, kikawo mana Sarki Ali nuhu mana gaskiya munaso
Lalle yau shira mai daraja ce babba cikin samarin anti hadiza, dole mu kalla dama mundade muna jiran hakan.
This interview is so interested
Salam! Baki tambayar manashiba yadda yasamu sunan NAMENJ BA?
ماشاءالله تبارك الله