Ina Labarin Fati Musa Mai Wakar Rayuwa Tana Faruwa Wucewa Take Kamar Ba Ayi Ba?
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 26 ม.ค. 2025
- MURYAR HAUSA24 TV Shafin komai da ruwanka, munayin aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.
Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).
KADA KU SAKE A BAKU LABARI 👇👇👇
AL-KUR'ANI MAI GIRMA
www.muryarhaus...
ADDU'O'IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM
www.muryarhaus...
BAYANI AKAN AZUMI
www.muryarhaus...
BAYANI AKAN SALLAH
www.muryarhaus...
BAYANI AKAN ZAKKA
www.muryarhaus...
BAYANI AKAN TSARKI
www.muryarhaus...
BAYANI AKAN RAYUWAR DUNIYA
www.muryarhaus...
BOLLYWOOD A YAU
www.muryarhaus...
DUNIYAR SOYAYYA
www.muryarhaus...
FILIN TUNATARWA DA FADAKARWA
www.muryarhaus...
GARAƁASAR KIRA KO HAWA YANAR GIZO-GIZO
www.muryarhaus...
KANNYWOOD
www.muryarhaus...
ƘIRƘIRARRUN LABARAI
www.muryarhaus...
KASUWANCI
www.muryarhaus...
KALAMAN SOYAYYA
www.muryarhaus...
KALMOMIN HIKIMA
www.muryarhaus...
KISSOSHIN ANNABAWA DA SALIHAN BAYIN ALLAH NAGARI
www.muryarhaus...
KASASHEN WAJE
www.muryarhaus...
KIMIYYA DA FASAHA
www.muryarhaus...
LABARI DA DUMI-DUMIN SA
www.muryarhaus...
LABARIN WASANNI
www.muryarhaus...
LABARIN SOYAYYA
www.muryarhaus...
KIWON LAFIYA
www.muryarhaus...
SABUWAR DUNIYAR HOTUNA
www.muryarhaus...
SAUKE KALAMAN/LABARIN SOYAYYA
www.muryarhaus...
TARIHIN DABAN-DABAN
www.muryarhaus...
TAMBAYOYIN MUSULUNCI
www.muryarhaus...
TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA
www.muryarhaus...
WAKOKIN BEGEN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)
www.muryarhaus...)
WAKOKIN HAUSA ZALLA
www.muryarhaus...
ZAUREN MA'AURATA
www.muryarhaus...
MURYAR HAUSA24 TV Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya dai-dai da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni.
Kada Ku Manta Wannan tashar talabijin ɗin (Gidan Talabijin ne wanda yake tafiyar da ayyukan sa a yanar gizo) bata da alaƙa da wani Ɗan Siyasa ko 'Yar Siyasa an buɗe tane domin ma'abota harshen Hausa ako ina su kasance a faɗin Duniya.
Bamu Amince da tallata wani ko wata 'yar Siyasa ko kuma Ɗan Siyasa a wannan gidan talabijin na yanar Gizo Mai Albarka.
MURYAR HAUSA24 Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.
Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhaus... a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.
🎵🎶🎵🎶
🎶Ku hanzarta latsa rariyar liƙau (LINK) ɗin dake ƙasa domin sauke Zallan Audio Wannan ƙasidar Kai Tsaye🎵
👇👇👇
www.muryarhausa24.com.ng/2020/03/sauke-sabuwar-kasidar-fati-rayuwa-ft-zakari-yusuf-rayuwa-tana-faruwa-wucewa-take-audio-wakokin-fati-rayuwa-audio-tarihin-fati-musa-rayuwa.html
👆👆👆
الله أكبر ❤❤❤❤شكرا
ok
😮this link cannot be open
Very lovely song may Allah bless her
Alhamdullah. Allah Yasa Mudace. Fati Musa Jazakallahu Khairuun
Macha allah
Masha'Allah minagodiya sosai wlh fati musa allah yasaka da'alkairi wlh jinake tamkar dan di akayi wannan fadakar war allah yabamu ikwan aiki da abin damukaji
Masha Allah da tananan fati musa
Masha allahu
AMIN IN- SHA- ALLAHU- RABBI.
Masha Allah yayi kyau dan Allah aisha karki sake abin dakikayi dan Allah
Wacce Aishar Kike Nufi?
Its a nice public information support
Masha Allah,may God bless u
Allah y gafarta miki
Ba ta mutu ba, tana nan da ranta
@@MURYARHAUSA24TVONLINEMEDIA naji dadin wannan amsar dakubada mudade munajin waiwai tamutu
Muna godiya sosai Allah karabasira
gaskiya wannan wakar tayi
MashaAllah mun kalla kuma munyi subscribe
muna rokonku da kuma Ku taimakawa channel dinmu HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma
muna godiya Allah kara daukaka
Thanks
Wanne shekara akayi wakar Nan
Yayi kyau
Ameeen dan mattsayin manzan allah