Cikakken Bayani Akan Ciwon Daji Daga Bakin Sarkin Mayun Nigeria

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 7 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 6

  • @فاطمه-ذ1ك
    @فاطمه-ذ1ك 3 หลายเดือนก่อน

    Allah yakara lfy da sutura da Imani ameen wacthing from Saudia arabia from fateema kano

  • @sulaimanhauwamuhammad5901
    @sulaimanhauwamuhammad5901 หลายเดือนก่อน

    Amincin Allah ya tabbata agareka Zaki,Muna godiya sosai

  • @Khalidmusa-b2t
    @Khalidmusa-b2t 3 หลายเดือนก่อน

    Slm fatan alheri ga mlm Allah ya saka da alheri ameen Allah ya qara lfy da tsawon rai da rayuwa mai albarka ameen.

  • @NassJafar
    @NassJafar 3 หลายเดือนก่อน

    Salama alaikum Malan akoi wani mutun Mai anfani da hoton ka ta was app. Ya zalince ni Iya zalinta. Yace mun shine alh shehu sarkin mayu. Amman nasan ba Kai bane. Ko wanene Allah ya iisa

  • @BashirFasaha
    @BashirFasaha 2 หลายเดือนก่อน

    Assalamu alaikum
    Dan Allah dan Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam 🙏🙏🙏🙏🤲🤲🤲
    Ni inada wannan matsala kunne, wallahi sarki kunne na yana ruwa Yau shekara 18 a halin yanzu na rasa jina na kunnen dama👂 da kunnen ruwa yake baya ciwo amma
    Yau shekara daya ya fara ciwo kuma yana kumburi yana diwa
    Sarki ba maganin da banyi ba nayinayi har na gaji
    Sarki dan soyayyar gaskiya da kake wa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam❤❤
    Sarki ka taimake Ni kamar yadda Allah ya taimake ka
    Alfarmar Annabi saw❤ da Alqur'ani 🙏🤲🇳🇪

  • @MomohLamin-xm7se
    @MomohLamin-xm7se 2 หลายเดือนก่อน

    Salamu Alliakumu