Anti Dije, I have been hearing from different platforms that you have a heart of gold. Keep being yourself. I ask Allah swt to grant you blessings and safety
There was an emotional moment halfway through the interview, but Teema Yola tried very well and control herself then. That Lady is really strong 💪 both physically and mentally.
Masha Allah teema yola Allah yayiwa rayuwarki Albarka, Allah yajikan mahaifinki,😢 ya rabaki d mahaifiyarki Lafiya, Allah yabaki miji nagry mai kaunarki tsakani d Allah, mai ibada d tsoran Allah............Auntie hadeeza Allah yamiki Albarka ys kifi hk, kema Allah yabaki miji nagry, yajikan iyayenmu gb daya1 Amen 🙏
Gaskiya ne my sis Khadija haka abun yake indai har ka kyautata ma yaro ko ba naka bane zai maka daidai gwargwado Allah dai y kara shiryar damu, zuriyan mu yan yanuwa musulmai
Bonjour hadiza nous te souhaitons le meilleur qu'Allah vous assiste et vous facilite les choses . Si possible on aimerait que tu invites Djamila nagudu🙏 merci d'avance

Alhamdoulillah mashallah wayyo dadi zay kache ni nagode anti hadiza mun gode sossay allah ya Miki albarka da nissan kwana satin na gaba kuma a kawo nafissa Abdoulaye 😘
Assalamu alaikum mummy Fatima I call you mummy because you have my mother’s name 😁nice to see you with Adiza you guys are so beautiful Masha Allah one love ❤
Awwwwn we are really impressed with the way she answered all the questions, Allah yasa albarka, pls Auntie Hadiza I want you to invite Fati S.U I really like her and I want to hear from her. Thank you ❤
Na jima banyi comment ba saidai in kalla. Naji daɗin wannan interview. Teema Yola tana burgeni, ta kuma ƙara burgeni a wannan interview. My sister Hadiza Allah ya ƙara basira 👌🏻💖💖💖
Comme nous les disons ici à Abidjan je suis Fan ( j'aime )beaucoup ton émission du courage et que dieu t'accompagner et te protège de tout. Bref si je un conseil à te donner sur ton émission c'est d' augmenter la durée de l'émission à 45 minutes voir 1heure car nous aimons beaucoup regarder. En fin bon vent
Allah ya Kara daukaka anty hadiza wan Nan Shirin naki Ina Jin dadinsa wlh sosai Ina sanki. Sosai Allah ya kawo Miki miji nagari Mai alkairi ❤❤❤San Nan Dan Allah ki gayyato mana momy gombe na barki lfy daga masoyinki prince zango kano
Surprisingly enough, at amid of their actions, you see appear either shouting or doing anything odd, but after the camera, you see them too quite. It seems some of the actors and actresses are not even talkative. Hajja Hadiza Gabon my daughter, your really making us know about our superstars. ,... comment by Ya'maama from Maiduguri.👍
Anti Halwa (Rahama Sadau), Nafeesah Abdullahi da kuma Sarki Ali Nuhu, su akafi ambata a comment section dinnnan; dan haka a taimaka a kawo mana sudan Allah🙏🙏🙏
Anty hadiza allah yakara arziki munason muga meerah shuaib wadda tayi film asin da asin koh rahama sadau allah yasamu hadu Dake anty hadiza ❤❤❤❤❤ may god bless your life
Anty Hadixa Allh y Kara arxiki y kuma kawo miji nagari, I wish success in all your endeavors activities and anything you lay it your hand upon shall prosper
Aslm anty Hadiza show vodi sosai amma a yamaimo hala tegal dei o bagata ko obagata o waɗan sana'a fim tan.Dei on waddan ta amin sarki Ali Nuhu,Nafisa Abdullahi be nazifi asnanic
Slm barka da warhaka ba ataba yin firada ta birgeni kamar wannan ba naji dadi kuma ta ba ni nishaDi sosai kamar Yada nayi farin ciki ayau kuma Allah yasaku afarin ciki har karshen rayuwa ku Allah kara muku basira da hikima Allah kareku da sherin shedan Allah sa kugama da duniya lafiya Allah fidaku daga mugayen kawaye Allah jikan ma aifan ku Allah sa aljanna ce makoman su Allah gafar ta musu zunuban su Allah shafe musu kasa agoshin su ku kuma Allah kara muku nutsuwa da konciyar hankali a karshe da ni da ke da ita sauran musulmai Allah kara mana son annabi❤ one love haddiza da teema for my heart❤️💙💜
Faites l’effort quand vous leur demander de choisir une personne parmi deux il faut souvent afficher la photo de ces personnes enfin que nous qui ne les connaissons pas puis les connaître. Merci
Alhamdulillahi anty hadiza ni kin Gama dani kin kawomin mutanena wato nura m inuwa da kuma abale sanda nagode sosai da sosai 💞 🙏 ❤❤❤❤❤❤❤
Teema was so calm and think twice before she respond to the question, well for both of you, Next one should be Nafisa Abdullahi.
Anti Dije, I have been hearing from different platforms that you have a heart of gold. Keep being yourself. I ask Allah swt to grant you blessings and safety
Teemah is humble. I was impressed by her responses.
There was an emotional moment halfway through the interview, but Teema Yola tried very well and control herself then. That Lady is really strong 💪 both physically and mentally.
You said it right , I salute her for controlling herself ❤
First comment please aunty hadiza Nafisa Abdullah and Rahama
My love❤❤
I was waiting them too masamin nafisa Dan allh
Masha Allah teema yola Allah yayiwa rayuwarki Albarka, Allah yajikan mahaifinki,😢 ya rabaki d mahaifiyarki Lafiya, Allah yabaki miji nagry mai kaunarki tsakani d Allah, mai ibada d tsoran Allah............Auntie hadeeza Allah yamiki Albarka ys kifi hk, kema Allah yabaki miji nagry, yajikan iyayenmu gb daya1 Amen 🙏
Gaskiya ne my sis Khadija haka abun yake indai har ka kyautata ma yaro ko ba naka bane zai maka daidai gwargwado Allah dai y kara shiryar damu, zuriyan mu yan yanuwa musulmai
my aunt you have to invite jamila nagudu
Yes please
ع طول عت
Bonjour hadiza nous te souhaitons le meilleur qu'Allah vous assiste et vous facilite les choses . Si possible on aimerait que tu invites Djamila nagudu🙏 merci d'avance
Bonjour hadiza nous te souhaitons le meilleur qu'Allah vous assiste et vous facilite les choses . Si possible on aimerait que tu invites Djamila nagudu🙏 merci d'avance
Yes yakamata
Dan Allah anty hadiza akwo mana hadjara labari pls 🙏🙏🙏
Please hadiza Gabon we want see Nafisa Abdullahi next ❤❤❤
Bonjour Hadiza faut nous amener NAFISSA Abdoulaye
Hadiza ke duniya ce Allah yakareki anti hadiza Amine summa
Oui on attends jamila nagudu avec impatience ❤
Mutumina kaina nagudu the best of top actress plz invite her aunty dije
Alhamdoulillah mashallah wayyo dadi zay kache ni nagode anti hadiza mun gode sossay allah ya Miki albarka da nissan kwana satin na gaba kuma a kawo nafissa Abdoulaye 😘
Assalamu alaikum mummy Fatima I call you mummy because you have my mother’s name 😁nice to see you with Adiza you guys are so beautiful Masha Allah one love ❤
Yes pls jamila nagudu aisha aliyu or hafsat idrees pls invite
Ma sha Allah tubarikalla ❤a❤ Allah ya kara basira Magana a tsanake merci beaucoup
Masha allah ❤❤❤ Sauran akawomana nafisat Abdullahi wani satin 🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Taya zata kawo ta Koh Sunna ta Bata son fada
Keep up the Good work Aunty Hadiza👍💥
Jamila Nagudu pls 🙏
Jijina babbar yaya mu Hadiza Gabon .aiki yana kyau,nan gaba akawo muna Nafissa Abdoulaye.❤❤❤
A film din Labari na tana da zafi a zahiri kuma ashe ba haka take ba, gata da kunya kuma MashaAllah.
Awwwwn we are really impressed with the way she answered all the questions, Allah yasa albarka, pls Auntie Hadiza I want you to invite Fati S.U I really like her and I want to hear from her. Thank you ❤
Wow anty hadiza I like this ur participation and I love you too.
Macha Allah teema anty hadiza akawo rahama sadau
The interview waz cool.... She really answered all the questions perfectly..
She’s calm gaskiya, so impressed by her replies✨
Pls Aisha Aliyu 1 of my favorite
Impressed with her response ❤
❤️❤️
Na jima banyi comment ba saidai in kalla. Naji daɗin wannan interview. Teema Yola tana burgeni, ta kuma ƙara burgeni a wannan interview. My sister Hadiza Allah ya ƙara basira 👌🏻💖💖💖
Teema you are so simple and sympathizing woman,
Masha allah The only thing that I can see Gabon allah ya Kara maki lpy And also with experience
❤to masha Allah
😊ama ina hauwa waraka ❤koama nadadi ina Chiwa hauwa waraka hauwa waraka 😊hauwa waraka
Hadizah Gabun ya labari
😊nagodi 🤲🤲🤲
Hjyhdaiza
Masha Allah anty hadiza Allah Kara daukaka a kawo mana teema makamashi
Comme nous les disons ici à Abidjan je suis Fan ( j'aime )beaucoup ton émission du courage et que dieu t'accompagner et te protège de tout. Bref si je un conseil à te donner sur ton émission c'est d' augmenter la durée de l'émission à 45 minutes voir 1heure car nous aimons beaucoup regarder. En fin bon vent
888
Insha Allah zaki gama da duniya lfy saboda datajar iyaye
We are still expecting to see nafisa Abdullahi next cos every week comments section is full with her name most of audience want see her
Allah ya Kara daukaka anty hadiza wan Nan Shirin naki Ina Jin dadinsa wlh sosai Ina sanki. Sosai Allah ya kawo Miki miji nagari Mai alkairi ❤❤❤San Nan Dan Allah ki gayyato mana momy gombe na barki lfy daga masoyinki prince zango kano
Je suis très contents de cette interview merci hadiza Gabon et Fati yola ❤ depuis la côte d'ivoire 🇨🇮
Gsk kinda Imani wlh ga tausayi shiyasa kke burgeni wlh shiyasa nikeso muhadu wlh koh nawane Ina iya bayarwa dun muhadu wlh idan nazo Kaduna insha allahu zamudu yallah yakare ki
Gsk munason muga meerah wadda tayi film asin da asin wato meerah shuaib junaidiya allah yakara bude❤❤❤❤❤
Very impressive and her words are touching.
Stp naziru sarkin waka 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Surprisingly enough, at amid of their actions, you see appear either shouting or doing anything odd, but after the camera, you see them too quite. It seems some of the actors and actresses are not even talkative. Hajja Hadiza Gabon my daughter, your really making us know about our superstars. ,... comment by Ya'maama from Maiduguri.👍
May the almighty Allah continue to help you and protect you from your enemies everywhere they are around the world my dear sister.
She's so cute, honest and down to earth.
Yes jamila nagudu we need her to be here
I love you anut hadiza l love you too anut hadiza I love you so much anut hadiza I love you 100 %
So cute Gabon❤ may Allah bless you and your family
Aunty khadija wishing you all the best
Mom has finally made it it ❤🎉🎉
Slm aunty hadiza dan allah ki kawomana isah ayagi
Macha allah,s'il te plait invite nous ali nouhou
Slm Hajiya hadiza Gabon wai sai yaushe zaki kawomana sarki Ali nuhu ne ❤❤❤❤
❤❤❤❤ I love my tribe hajiya hadeeza keep chaining
Masha allah allah yakara basira Anty hadiza❤nine dai har yau me so Akawo nafisa Abdullahi me kallon shirinki daga Anchau township🎉🎉🎉❤
Release Talkshow Of Naziru Muhammad Ahmad And Ali Nuhu. We’re Tired Of Waiting
Gaskiya Mu Hadiza Ali Nuhu ko Bashir mai shidda ko ibrahim maishin ku
Anti Halwa (Rahama Sadau), Nafeesah Abdullahi da kuma Sarki Ali Nuhu, su akafi ambata a comment section dinnnan; dan haka a taimaka a kawo mana sudan Allah🙏🙏🙏
Supported
Anty hadiza allah yakara arziki munason muga meerah shuaib wadda tayi film asin da asin koh rahama sadau allah yasamu hadu Dake anty hadiza ❤❤❤❤❤ may god bless your life
Please can we want to see Nafisa Abdullahi, Anty Rahama Sadau and sarki Ali nuhu 🙌
Ina hin ki wly
Pls invite nafisa Abdullahi
Teema yola is my Best actor
Hadjiya hadiza hamisu breker mukesomugani❤
❤Very good work hadiza Gabon 🎉
Such a kind hearted woman.Aunty hadiza yarda anada kiau Amma kidinga ragewa.
Please invite Nafisa Abdullah to this show
How she inviting her even the name she can't mentioning it.
@@salisunasiru7436wai meya hada sune?
Nafissa Abdoulaye please 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Kullum cikin dakon hakan nake.
Anty Hadixa Allh y Kara arxiki y kuma kawo miji nagari, I wish success in all your endeavors activities and anything you lay it your hand upon shall prosper
She's so calm
pls auntie Hadiza invite shamsu Dan iya
Pls next week we are expecting sarki Ali nuhu
Aslm anty Hadiza show vodi sosai amma a yamaimo hala tegal dei o bagata ko obagata o waɗan sana'a fim tan.Dei on waddan ta amin sarki Ali Nuhu,Nafisa Abdullahi be nazifi asnanic
Rahama sadau❤❤❤ Pls
Please invite maryam bukar (alhanislam) because of her eloquent her tonque and different ways of her creativities please be regard
Merci ❤❤❤
masha Allah ,aunty khadija ,wallahi shirin dandalinki yana matukar kayatar dani.
Allah ubangiji yakara basira .
My lovely actress
Dan Allah ayi invite dina ❤❤❤❤
Verry nice conservation
Rahama sadau please
Magana a tsanake❤❤❤
Slm barka da warhaka ba ataba yin firada ta birgeni kamar wannan ba naji dadi kuma ta ba ni nishaDi sosai kamar Yada nayi farin ciki ayau kuma Allah yasaku afarin ciki har karshen rayuwa ku Allah kara muku basira da hikima Allah kareku da sherin shedan Allah sa kugama da duniya lafiya Allah fidaku daga mugayen kawaye Allah jikan ma aifan ku Allah sa aljanna ce makoman su Allah gafar ta musu zunuban su Allah shafe musu kasa agoshin su ku kuma Allah kara muku nutsuwa da konciyar hankali a karshe da ni da ke da ita sauran musulmai Allah kara mana son annabi❤ one love haddiza da teema for my heart❤️💙💜
Macha Allah akawomuna falalo doriye
❤❤❤❤❤ fati Yolande je t'aime
Masha Allah
Wallahi Nikam Antiy Hadiza kece role mother ne duk duniya ina alfari da ke Allah yakara daukaka ❤
Masha Allah. 🤍.
Gaskiya yakamata aji kainA kullum sai nakalla. Amma har yanxu ba akawo jarumata ba nafisa Abdullah please ❤
Faites l’effort quand vous leur demander de choisir une personne parmi deux il faut souvent afficher la photo de ces personnes enfin que nous qui ne les connaissons pas puis les connaître. Merci
Always appreciate this channel ❤❤ Best of luck 🎉🎉🎉🎉
Nice interview
Anty hadiza ❤ga sakon teema yalo teema Allah yajikan mahaifinki yagafartamai yasa Yana kekkyawan matsayi Allahu yayimai rahama 🤲.. kirinka aiki alkhairi kinama mahaifinki wakafi dashi da nufi ladan yakaimishi shine kawai gatan dazakiiya mishi matsayinki na diyarshi....kamar tallafama marayu,,, sadaqa,,,,ciyar da miskinai,,, gidana ma Allah dakinshi ko tallafawa wajan ginin ,,,,hidima wa addini kamar islamiyya kikai wani Abu ...kiroki Allah yakaimishi ladan gareshi nashine kikaimai wakafi ...Allah yasa mudace
I cried at some point 😔😢 may his soul rest in peace (her Dad)
Naziru sarkin waka pls
Still we are waiting 4 Ali nuhu
Wai dan Allah yaushe xaki kawomana naziru sarki 🎉❤
S'il vous plaît il faut inviter Aïcha Aliyu Samiya
Gabon you are my best actor
masha ALLAH tafan alkhairi anty hadiza
Akawo mana Ali nuhu
My two favorites 🥰♥️
*I don kunason wannan hira toh kuyi like na Coment nan*
Gaskiya nima sheda ne Fatima fa son mutane sosai 😊😊😊