Na'am masha Allah tabarakallah sai kuna dadewa kafin kudawo kan kudawo din nan mutun har sai ya manta inda kuka tsaya kamata yayi kudin ga tashimana inda kuka tsaya koh
The episode was amazing but the first and second scenes was so boring the dialogue was long I don’t know what the script writer trying to establish. The production was superb
Thank you very much for watching, please kindly like share and subscribe. ANNABI MUHAMMAD ( S A W )
(S.A.W)💚🤍🤎💫
Allah Ya gafarta mata Ya rahamsheta Ya sadata da Manzon Rahama Sallallahu Alaihi Wasallam
Agaskiya niban fahimci komai ba a wannan dawowa da kunkayi 😢😢
😂Ashe dai banikadaibace ladidi hargida nawa taksune, nimadai ban fahimta ba
😂😂😂munada yawa
muna da yawa asha
Sai Ku koma Season 4 zaku fahimta
Amma film yana kan dai dai
Sai dai kawai dai ansamu chanjin jarumai
I love this film na ladidi
😢😢😢😢
Na'am masha Allah tabarakallah sai kuna dadewa kafin kudawo kan kudawo din nan mutun har sai ya manta inda kuka tsaya kamata yayi kudin ga tashimana inda kuka tsaya koh
Hakane
Ikon allah allah jikan ta ita kuma allah yabata lafiya
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira new faces in the this series
Alhmdulillah muna jindadin farin cikin shirinku na ladidi allah ya baku nasara👌✌😍💯
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤❤
Masha Allah welcome back na ladidi thanks Arewa medium 😍👍
Macha hallah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Il ml. La mmmmm@@SherifNajat
Welcome on board my fav actor Soja Boy❤🇳🇪🙏🏽
Macha allah naladidi azakocha yayi
that is to show you no matter how smart you think you are u can never out smart a soja😅😅😅
Masha Allah ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
I Love this .film .ladidi .
Welcome back
Masha Allah
Mai gadin nan y ban dariya 😂😂😂
Allah ya qarawa rayuwa albarka ❤❤❤
Welcome back 🔙
Masha Allah I love you❤fimdin na ladidi muna farin ciki da dawowarku kune na 1 acikin season wan da sukafi burgeni waiyo fimdin na ladidi
Thank you so much we do appreciate it.
Allah ya taimaka
Masha Allah Allah yakara basira Ameen 🎉
Macha Allah
Allah hamdilila 🤲 Masha Allah
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Barkanku da dawowa❤❤❤
Nifa narasa gane komai wlh kun rudamana labari😢😢😢😢
Nima haka
You're beautiful wlh allah yasa yadda kike da kyau haka kike da hali
@@YahayaMusa-r7l ameen allah yasa😂😭
I love this film
Gakiya ne Allah ya karabasira🎉🎉❤😂
Eh mana ❤❤❤
Masha Allah 🎉❤🎉🎉❤❤❤😂
Masha Allah Alhambra dulla
Masha Allah🎉
❤اللهم صل وسلم على نبينا محمد
Yan wa nima tambayana she ne tanada mai kama da itane wai
Soja boy yafita a sojan sa nice couple in film
Masha allah yayi 🎉🎉🎉🎉❤❤❤
Toh wai Dan allah meh yakawo soja boy kuma achin na ladidi Wani yafahim tardani
Soja Boy mijin Fatima ne ba LADIDI Ba . zaka fahim ci labarin nan gaba
Shin wai ya akayi ta fara son alaji km😮
Ki kalli Episode din baya Zaki gane aikin malam ne😂
Ki kalli Episode din baya Zaki gane aikin malam ne 😂
Gurin boka yakaita
Very much nicer 🥰🥰🥰
Thank you so much
This film is so amazing, everybody ladidi ❤
Macha allah❤❤
MashaAlla
Masha Allah ❤️✊🏽
Ni n'a kasa ganewa wai ita ladidin hudu ce ko biyar
Hy wai film din nan ya yake neh wai gskiya bamu gane bah wai y haka neh 😊
Mash Allah 🙏
❤❤❤❤❤❤❤
Masha allah watching from lagos nigeria
Masha Allah Allah yabamu saa
Salm
Wow, director where is the Ladidi mother? Kun chanjaata kenan😮
SOJA boy ❤❤❤
❤❤yayi
Awwwww 😍😍 Soja Boy
Yes so! ❤️
He really act his part very well and also the boss lady fatimo Allah ya kara basira Arewa Media
black beauty ❤i love you ladidi
We appreciate it ❤️
I am very appreciated
Yadda na fahym che Firlm nan shi neh Ladidi tanada me kama da'ita....
Amin ya Allah Muna godiya sosai
Ma sha Allah
Good luck
Sojaboy
Gaskiya mubumu fa imciko miba dawo gada akai
ما شاء الله
Welcome
Masha Allah ❤❤❤❤❤
❤❤❤❤
🎉🎉
🎉❤
Masha Allah fatan alkairi
Muna godiya sosai
Allah ubagiji ya mata rahama
Wannan ba film din n'a ladidi bane
PLS A INA AKE SAKASHI ??
Respect to Nayaya💯
Masha allah watching from dakata kawaji
Muna godiya
Very excellent
❤🎉❤🎉😮
Masha Allah🎉🎉🎉
Alhamdulihi ya Allah
Matcha allah tubar kalla ❤❤
welcome back naladidi ninakune harkullum
Let gives thanks to Allah for reach us next episode
Mundawo😅
You welcome back ❤❤❤
Thank you.
Wow 😳 SOJA boy so nice 👍 enjoy your day 🤓 up up up ❤️🩹💯💯
❤❤❤🎉🎉
❤
Soja boy ❤❤❤❤
Yes
soja boy ❣️❤️❤️🇳🇪🇳🇪
Thank you 🙏
Slm❤❤❤❤❤
Kode sunmanta wane films sukeyi mn ne
Ahaa
Nikam bana gane kohmai hartayi aurene kuma soja ta aura Kohme 😢
Cigaba da kallo zaka gane in Shaa Allah
Wai shi wannan dawowar ban gane komai ba wlh
Zaka gane in Shaa Allah nan gaba .
مرحبا 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Is wonderful
Masha Allah ❤️
The episode was amazing but the first and second scenes was so boring the dialogue was long I don’t know what the script writer trying to establish. The production was superb
Thank you so very much. Thank God you like it.
Nina makasa gane komai
4:54 🎉
macha allah
🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Please kudai na Jan ra'ayin mu masu kallon ku
😢😢
oh Nikam am confused about dis now cox it was being long am not watching it