Abinda na lura ga wannan baiwar Allah, azamantakewarta da wNnan Mijin nata ..inaga harda depression ke damunsa ba asiri kadai bane..tace idan akwai kayan abinci suna zaman lafia..wlh ba kowanne dan adam ne zai iya hakuri da rashiba..barekuma da namiji,ada yadan rike wata mukami yanzu sam babu aiki ya iyali babu kosisi saidai aciyardashi..kai koda ace akwai wadataccen kayan abinci amma baya aiki wlh bazasu zauna lafiyaba..dole yashiga damuwa..ayimasa uzuri..ni ina ganin mezai hana idan akwai waenda sukeda niyyar taimaka musu ,yanada kyau aba mijin jari domin tace mutumin kirkine,yana son yayanta...inaga rashin aikinyine ke tunzurashi..itamadin me labarin tanada kaifin baki..yakamata tayi kokari wajan iya magana,inaga itama din rana bashi martani mara dadi..daga inda tace tabugama mahaifiyarsa waya tace mata ai zaginda mijin yake matane shiyasa yaga sakayya ,tanan nagane itama din ba kanwar lasa bace.amma tabbas tana cikin wani yanayi na neman taimako..Allah yabamu ikon taimaka mata..don Allah idan anbude mata account zamuso mutaimaka mata..sannan inada kayan yara jarirai danakeso bata..Allah yakawo mata mafita amin
Allah ka shiga tsakanin mu da kafirci da talauci dan tare suke hakika mutanen mu suna bamu kunya wallahi a matsayin mu na musulmi wanda mune ma ya kamata ayi koyi damu wajan kyautatawa iyali da tausayi da jinkai amma wasun mu suna bata mana suna har a ce wasu crista suna anfani da hakan suna kiran musulmi zuwa ga kazantacen adinnin su wanda wanda sukeyi bisa jahilci da girmankai Allah muna rokonka kada ka batar damu bayan munyi imani hakika duk lalacewa musulmi wallahi yafi kafiri domin babban zalunci shine kafirci ka jinginawa Allah da ko mata wanan shine babban zalinci Allah ka shiga tsakanin mu da kafirci da talauci
Dan Allah a tambayi wannan baiwar Allah lokacin da take samun kudin ta iyayen ta kuwa sunji dadin abunda take samun saboda gaskiya akwai alamar tambaya Ubangiji Allah ya bata mafita mu Kuma Allah ya kare mu
Ya Allah Ya Allah ga bayinka nan wannan mata da yaranta 🤲🏻
Allah sarki Allah yatemakeki
Allah sarki baiwar allah dan Allah ku hadani da ita zan taimaka koda kayan abnci ne
Allah yabaki iko
مشاء الله الله بارك
Nima Dan Allah ahadani da,ita zantaimaka.mata
Dan Allah dan annabi Muhammad s,a,w,kutaimaka kuhadani da,ita zantaimaka mata insha Allah
Hasbunallahu Wani'imal Wakil....
Wai Don Allah Wannan Baiwar Allah Daga Sama tafado, batada kowane a rayuwar ta? Wannan wace irin masifa ce? Haba !!!
Wlh
Allah Sarki duniya
Allah saki allah ya kawo miki mafita yar uwa😢😢😢
Ke jama a😢
امين ثم امين
wannan baiwar Allah yakamata asaka account na temaka mata koyaya ne mutara mata jarin da zata rike kanta da yayanta
Eh wllhy tunda mai qoqarice batada mutuwar zucia
Qwarai da gske.@@meenahmaitaya9975
Gaskiya daikam😢😢😢
ya Allah
ماشاء لله تبارك الرحمن سبحان الله والحمد لله 😢😭🥹
Subuhanallah 😢😢
Ameen thumma Ameen
Abinda na lura ga wannan baiwar Allah, azamantakewarta da wNnan Mijin nata ..inaga harda depression ke damunsa ba asiri kadai bane..tace idan akwai kayan abinci suna zaman lafia..wlh ba kowanne dan adam ne zai iya hakuri da rashiba..barekuma da namiji,ada yadan rike wata mukami yanzu sam babu aiki ya iyali babu kosisi saidai aciyardashi..kai koda ace akwai wadataccen kayan abinci amma baya aiki wlh bazasu zauna lafiyaba..dole yashiga damuwa..ayimasa uzuri..ni ina ganin mezai hana idan akwai waenda sukeda niyyar taimaka musu ,yanada kyau aba mijin jari domin tace mutumin kirkine,yana son yayanta...inaga rashin aikinyine ke tunzurashi..itamadin me labarin tanada kaifin baki..yakamata tayi kokari wajan iya magana,inaga itama din rana bashi martani mara dadi..daga inda tace tabugama mahaifiyarsa waya tace mata ai zaginda mijin yake matane shiyasa yaga sakayya ,tanan nagane itama din ba kanwar lasa bace.amma tabbas tana cikin wani yanayi na neman taimako..Allah yabamu ikon taimaka mata..don Allah idan anbude mata account zamuso mutaimaka mata..sannan inada kayan yara jarirai danakeso bata..Allah yakawo mata mafita amin
Innanillahi. Kada zuciyata ta buga
allah sarki Allah yakawo maki mafita
Inalillahi wainailaihi rajiun kai jama'a ya ilahi Allah kayi mata magani da ikonsa amma gaskia duk wannan masifar iyayenta wlh suna da kamasho 😢😢😢😢😢
Sosai ma kuwa
Sosai ma
Kamasho kai sam basuda tausayi
Iyayenki basu da imani 😢😢😢
Gaskiya Nima haka nace basuda tausai
@@DgAsd-cq3gs ko kadan wallahi yar kuce fa amman kamar baku kuka haife ta ba haba mana
Kokadan wllhy Allah saiya Saka mata
Allah ka shiga tsakanin mu da kafirci da talauci dan tare suke hakika mutanen mu suna bamu kunya wallahi a matsayin mu na musulmi wanda mune ma ya kamata ayi koyi damu wajan kyautatawa iyali da tausayi da jinkai amma wasun mu suna bata mana suna har a ce wasu crista suna anfani da hakan suna kiran musulmi zuwa ga kazantacen adinnin su wanda wanda sukeyi bisa jahilci da girmankai Allah muna rokonka kada ka batar damu bayan munyi imani hakika duk lalacewa musulmi wallahi yafi kafiri domin babban zalunci shine kafirci ka jinginawa Allah da ko mata wanan shine babban zalinci Allah ka shiga tsakanin mu da kafirci da talauci
Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un
Innalillahi wa'inna Ilaihirraji'un
Dan Allah a tambayi wannan baiwar Allah lokacin da take samun kudin ta iyayen ta kuwa sunji dadin abunda take samun saboda gaskiya akwai alamar tambaya Ubangiji Allah ya bata mafita mu Kuma Allah ya kare mu
A yaushe tataba samun kudin
Wallahi kuna da matsala. Christa sun taimkeki Amma kina juya magana kai Allah ya kyauta
Kamarya tana jiya magana ai dawata manufa suke tai makom
😭😭😭😭😭😭😭😭
Masifar namiji tasaka na baro kasar nataho maza basuda iymani inde kin hauwu to wllh kin taro mach
Ay mijin da kukeda yara dasu saisu kaika barzahu kwananka bai qareba
@@meenahmaitaya9975qwarai kuwa. Ni kuwa nasan haka. Shiyasa bazan sake haifawa ko wane namiji 'ya/da ba
Saboda idan baka da yara da su idan ka rabu dasu se kayi nesa dasu har abada bazaka ganinsa ba ko jinsa.