Gaskiya,girmanka da kake musantawa maganganunka cike suke dashi,misali ya nuna baima san sunan Abba Hikima ba alhalin ya sanshi,Yana da ilimi kuma amma yana wasu maganganun cike da jahilci
Gaskiya Kauyanci baiyi ba, wallahi Allah baya son masu fariya. Daukaka dai ko a caca ne, in Allah yayi sai ka sanu kuma ka sami kudi, ammairin maganar akwai Kauyanci ma gaskiya, babu exposure gaskiya. Allah ya kyauta. A naira fa ake biyanka, amma yanda kasan kafi kowa, shawara ka rage irin wadannan maganganun please.
Dan Allah abdul gaya kai mana hira da aminu alan waka dan Allah kaji
Wayyo Allah cikina wannan shine best hira of the year 😂😂
Sarkin Fa Sarki Ne Komai Nasa Daban Ne❤
Gaskiya Abdul zango yariga naziru rike 1m amatsayin kudin Waka sbd har wakeshi saida yayi duk Dani masoyin naziru ne
Hhhhh a wace shekara
Gaskiya,girmanka da kake musantawa maganganunka cike suke dashi,misali ya nuna baima san sunan Abba Hikima ba alhalin ya sanshi,Yana da ilimi kuma amma yana wasu maganganun cike da jahilci
"Mu gaida Zango"
Though a Film ne wakar.
ai wannan wakar film ce,kamar irin wakokin Labarina na Laila...sunan film din "Zango"
Allah ya kara nisankwana da basira munajin dadin haka🇳🇪👈
Ina sonka naziru Amma a maganarka akwai Karya oga zango ya rigaka rike 1m wlh sbd Har Waka kayi Masa
Wakan daya mishi na Firlm ne mesuna Zango
Abdul kakamuna nura m inuwa dan allah
Gaskiya nasan wakar.mai sunan mu gaida zango
Ran sarki ya dade,YAU MAI TAMBAYA YA HADU DA MAI ISA😂😂😂
😂😂😂Wlh ko yau a nitse yake
Allah ya Kara basira da tsawon kwana
Gaskiya Kauyanci baiyi ba, wallahi Allah baya son masu fariya. Daukaka dai ko a caca ne, in Allah yayi sai ka sanu kuma ka sami kudi, ammairin maganar akwai Kauyanci ma gaskiya, babu exposure gaskiya. Allah ya kyauta. A naira fa ake biyanka, amma yanda kasan kafi kowa, shawara ka rage irin wadannan maganganun please.
I’m still love you sarki duk da ka Dan taba shafsiyyarmu
❤❤❤
I Support You My Mirror
Allah ya bada kara bada saa sarki
Akoy jiji da Kai dai wly karagé.mutun fadin chi akeyi Bachi ke zuga kanchiba
Masha Allah wlh kana burgeni Ina maka fatan alkhairi 🎉❤
Saura adamu zango❤❤❤
Soon
My great pillar ❤one love sarki ❤anatare iya wuya❤
Allah yaƙara basira sarkin waƙa ameen
Kaida Abdul gaya
long life and more blessings sarki
Allah ya za zamanin sarki
Allah ya taimaki sarkiii✊
Allah ya biya naziru
Kai A Nigeria Kake Bansan Hauka 😂😂😂
Hege kuɗi, yau Abdul Gaya baya iya kallon baƙon sa
Hhhhhh Kaima Ka Kula Knn
😂😂
😂😂😂😂😂 walhy kuwa
Nine shada😂😂
Wlh hakane😂😂
Allah ya kara lfy sarki ❤
In sha Allah nayi ma sarkin waka alkawarin muta in ta fashi 😂😂😂
Sarkin fa sarki ne ALLAH ya kara lafiya
Amiin
Allah ne yabaka maganar kayiwa wani bayani baitasoba
Wakar da kaiwa gawuna ita ba waka bace
Insha allahu sarkin waka
Wllh nima inaji bakiciki masu ambani dasunan account Inka am makuma badamuwa dik wan dayaxageka yaregema zunubi nice Fateema from Saudi ❤❤❤❤❤❤🙏
Allah y taimaki sarki 🎉
Allah ya karare sarki
Sarki you always speak your mind
Allah ya taimaki sarki 🤴🙌
You're talking true sarki
Nazir sarkin waka❤
Allah yakara lafiya sarki❤
Gaskiya wannan hirar ta nishadantar Dani 😅😅
Hakan wlh ❤
Allah ya Kara lfy Sarkin
Abdul Gaya ku dinga program dinan nahada aure sunnah Annabi SAW, irin na dan' Katsinan
Ah ku tsaya karkuyi mining
Ga Allah nan
Ga jama'a nan
Ga mulkin tunubu
gaskia dæ kam
Waziri ikon Allah
Allah Ya Taimaki Sarki 🎉
Ayimana hira da alan waka
Abdoul Gaya tu stress vraiment aujourd'hui 😂😂😂😅
Bara muji sarki 🤴🤴💪💪
Chiyafi karfin ya iskoka sedai kai kazo 😂😂😂
Nazir tu te sales trop 😮
Sarki alh ya kare❤❤
Sarki me Allah yace dai iya yawan mining dinka iya yawan talaucinka 😂😂😂
Kai talakan rara Dan Bakin ciki wai Wayne wannan ne Abdul gaya?
Naziru very good ❤😊
Sarki agaban sarki wato Naziru Sarkin waka
Allah ya kara basira da lafiya
Ka riga medawaiya kenan naziru
Macha Allah 😮
reduce background music a little bit, and that sounds should be eliminated its podcast, mashallah allah yakara basira
Karya phone store
Masha Allah ❤
Raaaaaraaaraaa
Wllh hakane sarki
Allah ya Kara lpy❤❤❤🎉❤
😂😂😂😂😂 wallhy Nima bacci nake da rana bana wasa da bacci 😂😂
Wow sarkin Waka 🎉🎉
😂😂😂😂 amma kai naziru dan comedy ne
❤haka❤yayi❤
Sai sarki 🎉🙏🌟💯
Sarkin waka👏👏👏👏✍️✍️✍️
Adam A Zango
Ran sarki ya dade😂😂😂😂😂😂😂 wlh kana da bandariya sosai😂
Kae dae kagyara halinka, ana maka fatan alheri kana ma mutane fatan tsiya
Wlh da yaban haushi amma fa dagaskiyarsa😂
Wai dama shine naziru Kai wakarka yawanci roko kake pa
sai dan mussa gobe❤
My mom Actor🤩
Sai sarki
♥️♥️
Masha Allah Sannu Sarki Nazir
GASKIYANE❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤
Allah yaKara lafiya danisan kwana sarki
To ko kaima dan saudiyya ne baka bacci da dare?
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Dama ai saidai kabi sarki gida
Sarki namu
Se sarki
Masha Allah done ❤ ❤
ALLAH YAKARA LFY SARKI AMMA BAKA KYAUTA MANA BA YAN MINING 😂😂😂😂
❤
Sarkin Waqa ko dai na harmagaza da hauragiya😂😂😂
Ran Sarki Ya Dade
Sarki sarkine muna gdy
Gaskiya Sakin Waka akwai alfahari
Ai alfahari nada kyaw. Misali kyan daa yaye alfahari da ubansa
Sarkin mahassada dai
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
In son la hira daHadiza Aliyu gabon
❤❤❤❤❤
❤❤❤