Rayuwar Mu Ayau [Inside Life] is a reality show showcasing all the things happening in our day to day life Rayuwar mu ayau shiri ne inda ake tattauna abubuwan da ke faruwa a rayuwar mu ta kullun
Yau nayi magaa akan habiba yar katsina na sai dole kigane wannan sunan naki Gaskiya yaka mata kidaina abinda da kikeyi tun huri kada social media tasaki kiyi dana sanin yin abida ki kayi abayama nasan saboda kina takama da kina da masoyine shine kikeyin abin da kikeyiko to yayi habiba yar katsina Inaso ki sani wallahi wallahi wallahi baki aci matan da ya kamata kowana Dan namiji yayin mafarkin yin auren ta Ina so kisai wannan yanda kikai wannan kwalliyan na mahakata kuma a mahaukacin fuskan habiba yar katsina Ma haukaciya bama ke mace ba mukan mu mazan wannan da dole dole dole kokinyi a karkashin Shi zaki zanna dole fadan Allah ne To mukanmu maza bamu da zami ako da yaushe ADDU AN kowa yakeyi Allah yarifamai Asirinshi na Rayuwa koda ubanki Alh Aliyu Dangote ne ubanki Habiba kibi duniya A sannu ke komai karya karya gashi wai tana mace da yakamata ka aura bata iyayin kirki ba kuma har ta duk ga tuna wai ita mace ne wanna yakamata ace wai wani ya aura to AA girki shine mace idan baki saniba Kuma inaso kisanni kefa Mace ne Kuma muslma Habiba Yar katsina abinda ki fara yi kin sanyanzu mata nawane sukeyi kuwa bakisaniba banza wawiya kene mukulinsu Habiba
A gaskiya wannan shirin bai kayatar dani ba domin zai lalata rayuwar wasu matan auren abu kadan sai kaji sunce kudi kudi to i dan mijin nata mai karamin haline ya zatai jmmm Dan allah a gyara a dakko wani toppic wanda mutane zasuna karuwa dashi ba irin wannan ba Kui hakuri amma idan kunji ba dadi naga wannan dalilin shi yake hana mata zama a gidajen maza jansu
To maganar gaskiya ku gyara tsarin firar ku saboda kunason saka wata aƙida a zukatan 'yan mata, domin idan kuka saka son kuɗi a zukatan 'yan mata kuna jamusu tsiya, A wannan rayuwar da ake ciki yanzu ba komai ne namiji zai iya ɗaukewa macceba, Allah ya shiryar damu ameen Daga mai kallon ku daga Sokoto.
Hhhhm babbar matsalar matan wannan zamani musamman matan da basuda karatun zamani koda kadan be basu iya kula da mijiba ko wata Yar shagwaba Wlh dole idan yaga wadda tafiki iya rayuwa tajaye masa tuanani
Wannan maganan gaskiya ne but amma laifin nakune mata, mafi ya wancin mata basayiwa mazajen su kwalliya sai idan zasuyi anguwa to sai mutum ya fara kallon idan ya bada kudin asarane
It’s not better for a ladies to do business since before they got married, idan akayi hka wazai rainaki, kuma I believe 80% bazai kara miki kishiya ba, once yagani kina supporting nashi agida in terms of feeding or something else. So u guys are the once open a door for ur husbands to have another marriage 😅
Ekon allah to kuda bakuyi aureba taya kuka gane wasu vasa kula da matansu Kodai kunfito kugayama duniya yarda kukaga iyayenku maza kema matansu agidane Kuma kanku fada kuje kuyi aure kurufuma kanku asiri Zomu zanna Zo musaba indai ana tare to sai anyi hakuri da juna ko diyar gold ce ka aura dole wataran xakaji ta isheka ko ya isheta
I'm two minutes into watching your show, and all I can say is that you're not serious. Definitely not recommending anyone to view this. You don't know enough about life to be talking like this. And just to clarify, not everything is about money. Definitely not gonna watch the entire thing.
The event is titled "RayuwarMu ayau" meaning everything inside life, and we've all had our experience regarding life. If you wish to make a challenge, then you're always welcome on this platform to share your own thoughts, here's our official WhatsApp 09016853055 feel free to contact us
Daman ita wannan Habibar mayyar kuɗi ce, munga Find your Match and After Match mayyar kuɗi ce Yasin, kuɗi ba shi ne Soyayya ba, Mata nawa ne mazansu suke da kuɗi amma Matan wasu talakawan sunfisu farin ciki? A Nemo wani abun tattaunawa ba wannan ba, kuma Ko akan wannan za'ayi a nemi Masana Soyayya ba waɗannan yaran ba.
Indai sbd kudina zaki aure ni har abada bazakiyi aure ba wlh Haka kawai ki nuna man kudi kikeso bani ba kuma na aure ki tsabar bakida karatun islamiyya
Kai ku tsaya ya zaku zo kuna maganar da ya kamata ace dan shekara 50 ne da yin aure zai fada, wata kila ma ko aure baku taba yi kune zaku bayar da labarin soyayya kun dauka soyayya shirin fim ne
Amincin Allah ya tabbata agare ku manyan gobe. Wan nan shiri ya burgeni kuma naji dadi dajin wasu shawarwarin da kuke bawa matan aure da yan mata ma. Sana fan nin soyayya tabbas maza sunfi yaudarar yan mata. Kuma ina so kowa ya sani cewa itafa soyayya idan bata aure bace haramun ne a shari’a yeah dating is haram ( Islamically ) Nikka is only for the people who are ready for it. Allah shirya mu yasa mu dace ameen 🙏
Yau nayi magaa akan habiba yar katsina na sai dole kigane wannan sunan naki Gaskiya yaka mata kidaina abinda da kikeyi tun huri kada social media tasaki kiyi dana sanin yin abida ki kayi abayama nasan saboda kina takama da kina da masoyine shine kikeyin abin da kikeyiko to yayi habiba yar katsina Inaso ki sani wallahi wallahi wallahi baki aci matan da ya kamata kowana Dan namiji yayin mafarkin yin auren ta Ina so kisai wannan yanda kikai wannan kwalliyan na mahakata kuma a mahaukacin fuskan habiba yar katsina Ma haukaciya bama ke mace ba mukan mu mazan wannan da dole dole dole kokinyi a karkashin Shi zaki zanna dole fadan Allah ne To mukanmu maza bamu da zami ako da yaushe ADDU AN kowa yakeyi Allah yarifamai Asirinshi na Rayuwa koda ubanki Alh Aliyu Dangote ne ubanki Habiba kibi duniya A sannu ke komai karya karya gashi wai tana mace da yakamata ka aura bata iyayin kirki ba kuma har ta duk ga tuna wai ita mace ne wanna yakamata ace wai wani ya aura to AA girki shine mace idan baki saniba Kuma inaso kisanni kefa Mace ne Kuma muslma Habiba Yar katsina abinda ki fara yi kin sanyanzu mata nawane sukeyi kuwa bakisaniba banza wawiya kene mukulinsu Habiba
Masha Allah 🎉
Hmmmm Masha Allah Allah y bamu mazaje nagari
𝐌𝐮𝐦𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐛𝐚𝐦𝐮 𝐌𝐚𝐭𝐚 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢😂😂
Ameen😊
Amen kuma Allah yasa muma muzama nagari ga mazajen mu na garin koh sis 🙏🏻
Gaskia wannan Shirin yayi kyau Sosai. Nagode Sosai ALLAH Yasaka da Alkhairi 🙏
Allah baya bukatun ku Baki daya ❤❤
Masha Allah ❤
ماشاء لله تبارك الله ❤️❤️
Allah ya shirye ku
Amazing 😍
Well done 👏
wlh bikiya abinci 💯 wlh akwai matsala
Wlh habiba dariya take bani idan tana maganar kudi itadai kudi 😂😂
Masha Allah wannan abu yayi kyau
Best advice Mens & Womens
is true sister good job
Allah Yashiryeki Habiba
Wannan San Kudin Naki Ko😂😂😂
First comment
Amma allah yatsinemuku baki daya
Very useful but please one at a time❤
❤❤❤❤❤
Kuce kunzu kuci mutuncin maza 😮😮idan ɓera yanada sata tuh yakama ace daddawa tanada wari 😢😢
Nidai Gaskiya Banga kyankuba Matana Tafiku kyau
Yau nayi magaa akan habiba yar katsina na sai dole kigane wannan sunan naki
Gaskiya yaka mata kidaina abinda da kikeyi tun huri kada social media tasaki kiyi dana sanin yin abida ki kayi abayama nasan saboda kina takama da kina da masoyine shine kikeyin abin da kikeyiko to yayi habiba yar katsina
Inaso ki sani wallahi wallahi wallahi baki aci matan da ya kamata kowana Dan namiji yayin mafarkin yin auren ta Ina so kisai wannan yanda kikai wannan kwalliyan na mahakata kuma a mahaukacin fuskan habiba yar katsina
Ma haukaciya bama ke mace ba mukan mu mazan wannan da dole dole dole kokinyi a karkashin Shi zaki zanna dole fadan Allah ne
To mukanmu maza bamu da zami ako da yaushe ADDU AN kowa yakeyi Allah yarifamai Asirinshi na Rayuwa koda ubanki Alh Aliyu Dangote ne ubanki Habiba kibi duniya A sannu ke komai karya karya gashi wai tana mace da yakamata ka aura bata iyayin kirki ba kuma har ta duk ga tuna wai ita mace ne wanna yakamata ace wai wani ya aura to AA girki shine mace idan baki saniba Kuma inaso kisanni kefa Mace ne Kuma muslma
Habiba Yar katsina abinda ki fara yi kin sanyanzu mata nawane sukeyi kuwa bakisaniba banza wawiya kene mukulinsu Habiba
A gaskiya wannan shirin bai kayatar dani ba domin zai lalata rayuwar wasu matan auren abu kadan sai kaji sunce kudi kudi to i dan mijin nata mai karamin haline ya zatai jmmm
Dan allah a gyara a dakko wani toppic wanda mutane zasuna karuwa dashi ba irin wannan ba
Kui hakuri amma idan kunji ba dadi naga wannan dalilin shi yake hana mata zama a gidajen maza jansu
Kedai kudi kudi habiva
Toh ke kinda shine yar takalawa kawai😂😂
Hmmmm
Ku dukka kuna kama dah zawarawah wllh 😢
🎉
Aslma yane❤❤😂
Tir Babu Wani Hankali Cikin Wannan Program Din Sam
ماشاءالله ❤️ تبارك الله ❤️
❤❤❤❤❤❤❤😂😂
To maganar gaskiya ku gyara tsarin firar ku saboda kunason saka wata aƙida a zukatan 'yan mata, domin idan kuka saka son kuɗi a zukatan 'yan mata kuna jamusu tsiya,
A wannan rayuwar da ake ciki yanzu ba komai ne namiji zai iya ɗaukewa macceba,
Allah ya shiryar damu ameen
Daga mai kallon ku daga Sokoto.
Okay kun kyauta amma ku dai bari kuyi Auren tukun yan mata 😂banda cika baki😅
Kuje kuyi aure shine yakkamata da 😢ko kuna taƙama da kyu baya ɗurewa
Wasu kauyawa daku
Kenan wannan shirin makauniyar soyayya film ne 🎉
Find Your Match shirin gaske ne idan kanaso ka tabbatas kazo Katsina muna gayyatar ka
Wannan Ba itace Wacce Akayi Find Your Match Da itaba Mayyar Kudi Yar Yaudara😂😂😂😂
Dan Allah HABIBA Ke Dena Wannan makeup din Kamar bakiyi kyauba
Female na small Brand
Duk zancen banza kuke tu.da ba auren ne daku ba ku bari har kuyi auren sai kuzo kuna cika baki mtsswww
Wata matar ko duniya kabata bazka ganta yanda kakesba 8:35
Hhhhm babbar matsalar matan wannan zamani musamman matan da basuda karatun zamani koda kadan be basu iya kula da mijiba ko wata Yar shagwaba
Wlh dole idan yaga wadda tafiki iya rayuwa tajaye masa tuanani
nagode
A rika gayyato kwararru
Mace Allah 🤍
Bobs you should use english subtitle am from america am learning hausa through your youtube please make it different next time😊
Will do insha'Allah
Ku miyasa kuke tambayar samarin kudi,kunsan yanada iyaye da kane baybasu ba seke
San kudi dole
Wannan maganan gaskiya ne but amma laifin nakune mata, mafi ya wancin mata basayiwa mazajen su kwalliya sai idan zasuyi anguwa to sai mutum ya fara kallon idan ya bada kudin asarane
This is not the definition of love
wannan sun zauna su ci mana mutun ci ne
Wannan shirin na mata ne koh
It’s not better for a ladies to do business since before they got married, idan akayi hka wazai rainaki, kuma I believe 80% bazai kara miki kishiya ba, once yagani kina supporting nashi agida in terms of feeding or something else.
So u guys are the once open a door for ur husbands to have another marriage 😅
Aslm ykk
Wata matar ko duniya kabata bazka ganta yanda kakesba
Ekon allah to kuda bakuyi aureba taya kuka gane wasu vasa kula da matansu
Kodai kunfito kugayama duniya yarda kukaga iyayenku maza kema matansu agidane
Kuma kanku fada kuje kuyi aure kurufuma kanku asiri Zomu zanna Zo musaba indai ana tare to sai anyi hakuri da juna ko diyar gold ce ka aura dole wataran xakaji ta isheka ko ya isheta
to😂
Kuna condemning maza.. Kuyi inviting na maza kuji ta namu muma
I'm two minutes into watching your show, and all I can say is that you're not serious. Definitely not recommending anyone to view this. You don't know enough about life to be talking like this. And just to clarify, not everything is about money. Definitely not gonna watch the entire thing.
The event is titled "RayuwarMu ayau" meaning everything inside life, and we've all had our experience regarding life. If you wish to make a challenge, then you're always welcome on this platform to share your own thoughts, here's our official WhatsApp 09016853055 feel free to contact us
Wannan ra.ayinkune mata amma ashawarce ahada macce da namiji kouwa ya tanbayi kouwa nanne za.agane gaskiyar lamari
Wasu matan ko an basu basu gyarawa
Yen zu zaku Kai shekara nawa?
😂
Daman ita wannan Habibar mayyar kuɗi ce, munga Find your Match and After Match mayyar kuɗi ce Yasin, kuɗi ba shi ne Soyayya ba, Mata nawa ne mazansu suke da kuɗi amma Matan wasu talakawan sunfisu farin ciki? A Nemo wani abun tattaunawa ba wannan ba, kuma Ko akan wannan za'ayi a nemi Masana Soyayya ba waɗannan yaran ba.
Indai sbd kudina zaki aure ni har abada bazakiyi aure ba wlh
Haka kawai ki nuna man kudi kikeso bani ba kuma na aure ki tsabar bakida karatun islamiyya
Teku zaku koyawa mutum yanda zayaye kutahi anan
Kai ku tsaya ya zaku zo kuna maganar da ya kamata ace dan shekara 50 ne da yin aure zai fada, wata kila ma ko aure baku taba yi kune zaku bayar da labarin soyayya kun dauka soyayya shirin fim ne
Ko Aure Basudashi Duka😂
Kuma Mayun Kudi Ne 😂 Musamman ...
People are hungry and angry but u choose to talk about love . Mtcheeew
People are hungry and angry but u chose to watch TH-cam
@@ManyanGobe passersby 😏
All you're talking about is money
I guess you guys don't know much about life
You're just here criticizing men😢
Amincin Allah ya tabbata agare ku manyan gobe. Wan nan shiri ya burgeni kuma naji dadi dajin wasu shawarwarin da kuke bawa matan aure da yan mata ma. Sana fan nin soyayya tabbas maza sunfi yaudarar yan mata. Kuma ina so kowa ya sani cewa itafa soyayya idan bata aure bace haramun ne a shari’a yeah dating is haram ( Islamically ) Nikka is only for the people who are ready for it. Allah shirya mu yasa mu dace ameen 🙏
Maganar gsky Bakuyi kyau ba kunfi kyau ma ba wannan makeup
😂😂😂
There’s no message u ar conveying here, always talking money!!
❤❤❤