Masha Allah congrats malam wannan beka mata ma katsaya muqabala dashi ba Dan ko qur anin dayake hujja da ita kadai be iya haddache ta talkless of muqabala da Wanda yasan kuma yakebiinta Masha Allah malam naseer
Allah ya gafarta malam maimakon ku zauna kuyiwa Yan uwa da nageriy akunutu kizauna kunasa mabiyanku awani tunanin waye maigaskiya waye Marat gaskiya haba malamdan musulunchi yanzu idan kritochi sukaki wannan danbarwar da kikeyi bass mana dariyaba
salamu alaikum na farko wannan gidan t v dai sunyi karya sun dakko mukabala daban da hoton da sukasa nawani malami daban kuma wurin sunama kunsa ba dai dai ba (malama) Mai makon kuce (malam)
salamu alaikum na farko wannan gidan t v dai sunyi karya sun dakko mukabala daban da hoton da sukasa nawani malami daban kuma wurin sunama kunsa ba dai dai ba (malama) Mai makon kuce (malam) abunda ban ganeba danme yasa akai hakan?

Allah ya saka wa Sheikh Nasir Musa da ALKHAIR 🤲🏿
Alhamdu lillahi munji dadi Sheik Nasir Ado Musa wannan katon jahiline bashi da hujja kuma baisanma qur'aniba Allah yataimaka .
Sheikh Malam Nasur Ni dan Izala ne, amma naji dadin yadda ka qure Dan-qala qaton, Allah Ya saka maka da Alkhairi.
Ado Musa kaji storan Allah kuma wanda kuke ma qabala dashi ba shiek Yahaya Masussuka bane
Allah Kara lfy da Nisan kwana ameen ya Allah shekh nasir shekh Ado musa
Ado musa dan tijjaniya allah ya kara ilimi da shiriya
Malam nasir Allah yasakama gidan aljannah amatsayina na ahlussah wallahi naji dadin sosai daka tabbatarwa duniyar jahilcin wadannan banzayen
😂
Allah ya gafarta malam maimakon ku zauna kuyiwa Yan uwa da nageriy akunutu kizauna kunasa mabiyanku awani tunanin waye maigaskiya waye Marat gaskiya haba malamdan musulunchi yanzu idan kritochi sukaki wannan danbarwar da kikeyi bass mana dariyaba
Fatattakashi molana
Allah y Saka maulana
ماشاء الله الشيخ محمد ناصر ادوموسى خفظك الله.❤❤❤ جزاك الله خيرا
Allah yasakama seh nasir daalkeri
Masha Allah Sheik nassir
Allah yasaka da alkairi
shaikh Nasi Shaikh Ado Musa dan darikane ba izalaba
Izala sune sunaa soko , ahali sunna Ana nufin Quran da hadisi soko
Bata lokaci ne akan wadanan yan tatsinen 😢😢😢😢
Allah yasaka da alkairi mlm yabada ilimi me amfani
Allah yasaka da alkhairee malam naseer
Gaskiya wannan be ma san Qu r'ani ba wallahi
Alqur'ani /Hadith ❤ zallah
جزاك الله خيراً يا مولانا شيخ ناصر ادو موسى ❤❤
Dan qala qato ya sha Kashi Wallahi
Wannan comedy ne ba musussuka bane
Baka Isa kayi gaba da gaba da musussuka ba
salamu alaikum na farko wannan gidan t v dai sunyi karya sun dakko mukabala daban da hoton da sukasa nawani malami daban kuma wurin sunama kunsa ba dai dai ba (malama) Mai makon kuce (malam)
Ba musussuka bane karyane
In angama wanan munajira a fassara mana jawahirul ma ani
Au ita wannan yanzu kaje shafon Tajjaninya jos zaka samu Sheikh Aminu under 17 na karantar da shi
Masusuka ancha duka bakada huja
Wannan bamusussuka bane
Tsakanin ahalil bidia dai da yan kala kato duk kanwar jace
Wanan bâ malam hahaha bane
salamu alaikum na farko wannan gidan t v dai sunyi karya sun dakko mukabala daban da hoton da sukasa nawani malami daban kuma wurin sunama kunsa ba dai dai ba (malama) Mai makon kuce (malam) abunda ban ganeba danme yasa akai hakan?
Malam Kuji tsoron Allah. wannan ba Yahya Masussuka bane.
Kai ashe Yahya Masussukan Jahili ne
❤
Idan kai jahiline masusaurare ba jahilai bane kowa yasan wanna ba malam yahaya bane
❤❤❤❤
الله اكبر الله اكبر الله اكبر السيخ محمد نا صر
Wannan Dan kala katon jahiline ba malami bane😂😂
Wannan dan tijjaniyyane ba a ahalussannah bane
Ahlussunna na aina hi
Wannan fa ba massasuka ne ba
Allah Yasaka da Alheri
Dan Allah Audio Please 🤲
Kuci kanku
Mc
Ba musussuka bane karyane