MUQABALA | 02 | ABDULJABBAR TARE DA MALAMAI
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 10 ก.พ. 2025
- 😍❤ Danna Subscribe da Kararrawa domin samun sababbin shirye-shiryen mu😍❤
bit.ly/3ggUfNg
AFRICA TV3
TAFARKIN RAYUWA
--------------------------------------------
follow us on:
facebook | / africatvch3
instagram | / africatvch3
telegram | @africatv3
twitter | / africatvch3
youtube | / africatv3
#NAGARTA #AfricaTV3 #Ramadan
Allah ya shirya shi idan mai shiryuwa ne idan kuma ba mai shiryuwa bane Allah kafimu sanin abinda yafi dacewa da shi🤲
Ya Allah Ya Allah Ya Allah ka gafarta mini abisa waennan munanan kalmomin nan da naji ya Allah ka gafarta mini ya Allah ya rab Astagfirullah wa atubi ilaika ya rab
Allah ya tsine maka Abduljabbar😢😢😢😢😢😢😢
Yaukenan jiya tawuce bamusan me gobezatayiba ammadai kubi, ahankali tashin hankali yanashafar wadanda basujiba ba suganiba ya Allah kazaunarda mu lfy Alfarmar Annabi muhammad Ameeem
Masha Allah naji dadin jin cikekken bayani Mai gamsarwa daga bakin malam
Ya Allah ya tsinewa duk Wanda ya cimutunci annabi kushi wanene
Allah ya shirye ka wlh kaji haushin kanka Abdul jabbar tun lokacin da nazo duniya bantaba jin irin wannan jahilci irin nakaba kuma muna runkun Allah ya wulakan taka kuma wlh insha Allahu☝️ seka wula kanta kuma dakai da wadanda suka dau nauyin ka inma saka akayi kusani wlh baku isaba kuma bazaku taba samun abinda kuke so ba Allah ya isa wanda baya kishin kansa mahaukaci kawai kamafi mahaukaci Allah yasaka mana 😭😭
Allah ya kao saouki yasa mugane gaskiya gaskia teu yabamu ikon Binta
Allah ya shirye ka
Professor salihu zaka fadawa Allah Ranar lahira
Labbaika sadauki
Subhanallah
Gaskiya alumma basason gaskiya allah yatsinewa malamannan albarka gaba dayanku
Allah yasakamaka Abduljabar dan sun zalunceka
Mika fadan kana hakali kuwa kai ana aci kalamachi harkaji abida ya tsayama akai ni gaba danya na tsani iri wanna wawayan magaga nou domin wanna ba â kiran waazi kokadan domi ko mahaukaci ba zayi iri kalamachi ba
@@ahmedissa3970 allah yasa katabajin karatunsa guda 1 daga farko har karshe bayadda za ayi adaddatsewa mutun maganganu kuma kaji kafahimta kanemi karatunsa 1 kaji
Allah ya shirye shi
Dan Allah kuratayeshi
Wlh dukkan mallaman na suna da kuskure Allah ya shiya ku mai maita saqo saqone dukkanku saqoqukiyi bakyara ba wlh wlh wlh Annabi bawasa bane Allah yashiye Ku amin
Allah xai ceceshi malan Abdul jabar insha Allah akwai Allah
Har abada besa mun cetun Allah in dai be tubaba duk wannan keson bata (manzun Allah s a w) muna runkun Allah kuwaye Allah ya walakan tashi Allah ya walakan ta Abdul jabbar dawan da kebin bayansa Allah ya tsine maka Abdul jabbar katun ARNE
@@shafaatuiliyasu4437 ameen yar uwa Allah ya wulakantashi
Gaskiya mitimin nan yayi barna wlh
Ameen
Malam Abdoul Djabar Ya fi su gaskiya har mai shara'a ma munfiki né
kaima allah cinema
Yanzu ace annabi bashi da kimar dazaa tsaya a bada cikakken lokaci dan alumma su fahimci gaskiya,wallahi kun yaudari kanku da mabiyanku mun fahimci yaudararku wallahi alkali baka tsoran Allah
innanilahiwainnailehirajeuni dan Allah inna rokan wanai kowto ta gagu ta yanki may hukuna ci kisa
Allah y'a chirye mu beyda umfani xama da shi
Allah, yawulakintaka
Allah yabayyana gaskiya
In har fa annabi S.A.W ka zaga jininka ya halatta fa haka musulunci yace duk wanda yazagi annabi S.A.W toh jininsa ya halatta koda yatuba inyaso tubansa yayi aiki alahira
Tabas'wanan'mutonan''yacancaci'kisa'domin'wanan'chine'mafitarko'dan'ina'jin'tsoran'irin'hukoncin'da'allah'zaimasa'yachefeko'kawai'ko'kache'chi
Malam Bakadawani Amfani Acikin Al Uma Malam Abdul Jabbar Allah Ya Isa Tsakaninmu Dakai Allah Bazaibarkaba Wallahi Wallahi Wallahi Wallahi Allah Saikaga Yadda Karshenka Zaikasance Tun Aduniya
Allah sarki duniya Kenan masu ilimi Kenan to mutanan Wanda basu da ilimi, sun zama Lamar kollo say yadda akayi dasu, to Allah ya shiryemu gabadaya
Hh-hhhhhhh karya ta kare
Abdul jabbar makariyaci, Allah ya shireyeka tare da mabiyan ka
Ya salam
Allah ya tsine wa wannan tsinannen jabbar
Allah ka shir yemu ka shir yamuna zuqatan mu
.masha Allah abudul jabbaru
Abduljabar bakada ilimin adini Na alkur'ani da hadisi Allah ya ganardakaï katuba kuma tunda wuri wuri
Taron azzalumai Yan kwangilar SAUDIYYA, ALLAH YA KASKANTA RAYUWAR KU
Allah ya kaskantar da rayuwar ka data wannan jahilin malamin naka.ammai tambaya ya kasa bada amsa.Allah yasa Kuma ki gane
Abdoul jabar allah yacinema
ALLAH YA KWATA. ABDULJABBAR DAI TO
Alha yakara basira
Innalillahi wa inna illaihir rajiun wannan abun akwai rudani subhanallah
Dbhhj
Suba hanallah
Wlh wan nan ko Bata lokaci Ama yifora dachi kawai akache chi ko wan da bai gamsu abduljabar A r néné ba Chima akoi tanbaya akansa
wlh wlh andjikomya malumman nageria dakou dachi wanene musulmi ya woudawa sounadari
Allah.kayafe mana
Dan Allah a kashe wannna la anannan mutumin
Wai me ya sa Ku ke ta maganar akashe, akashe. Kamar Ku ne kuka halice rai.
Omo mlm direct to point
No point to prove this is not a reason ooo
Ya.allah kazabamn abida yafi.alakair
Jahiltchi yaafi daaré duhu
Mlm bazasu iyaba wllh
Wannan Tsinanne Dangirman Allah Afito Mana Dashi Mukasheshi😢
Ka kashe makiyin annabi s.a.w da ke zuciyar ka mana.
Shege Dan Bokoharam
Allah sakama malaman Sunna d alkairi
Dan Allah kamum akasheshe abamu she mumasa bulala shettima daga borno state maiduguri
Ka na hujja na kashe shi. Wanda ma ya zagi annabi s.a.w hukuncin sa ba kissa ba ne.
Shege Dan ta'adda ba ku da aiki sai kisa
Matsiyata akashe dai akashe more than dabbobi
Wa za a kashe kuma kan wani dalili da hujja daga Alkur'ani da sunnar Annabi s.a.w. shawara ta gare ku..... Masu cewa akashe, shine, ku fara da kashe makiyan annabi s.a.w dake zukatan ku.
To Allah ya nuna mana mafi alheri🙏
S
Allah yashige muku gaba
Kai professor salihu kachika munafuki, Allah wadaraka
Wallahi indai abinda nasaurara a chikin wannan video gaskiya ne to abduljabbar yayi babban kuskure
Wallahi kasamu karatunai complete ka saurara sannan kayankemai hukunci wallahi malam masoyin Annabi Muhammad S A W ne na hakika Allah Ya taimaki malam sarki
Labbaika sadawki
Allah yatsinema abdol jabbar
Allah chirye mu
Lbrn
LA, anannakawai
Gaskiyane Africa tv Allah yakara'dauka'ka dabasira 🤲
Inajin'dadin kasancewata tare'daku akoda'yaushe 👈
Saboda inasamun'karuwa daban'daban 👈
Saura na'uku kenan?
Inna nillahi wainna ilaihi rajiun 😭😭😭
Aslm
Gky duniya tazo karshe 😭 yau annabi shine abun wulakan tawa ?
Wai duk tarin littafan nasa da ya zo da su babu karatun a ciki ne naga yana duba waya🤔
Malumma sunnah Allah ya bar Muna ku
Ameen
😭😭😭😭😭
Nice mlm
Gskya Anyi jahilin mutum anan Allah ya sa mudace
Kawaï, richin fahimtan jambar😔😔😔
Allah..Yacinemai..albarka..
Gaskiya wannan ya rainawa mabiyansa hankali, bai da lokacin bude littafi Amma yana da lokacin duba waya
Wai miy akejirah dashi ku yan kashi shine abinda yadace dashi
Haidar
amma Abdul jabbar dan rainin wayune
Ya dage se anyi zama ashe abin haushi zekara azaman wawan mutum hhhh yaji kunya de
Wallahi abdul jabbar ya halaka kuma yakamata a kashe shi saboda wannan shine hukuncinsa
Meyasa shi abduljbr da aka masa tambaya bai amsa tambaya ko dayaba
Kawule
Matsiyaci lallai sai kaci mutuncin magabata. Ana ga yaki kana ga kura
Audu kabara anji kunya☠️☠️☠️☠️
💬
Khãlêêd êêmam kãbêêr
Rataya ta tabatta agaraishe
Andaiji kunya
Mariyya
Soyyaya
🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭😭
Dan shegi ya wawan malami toh ka amsa tamboyoyin da akamah
Wai tambayoyin obj ne? Da za a bashi minti goma?
Sadilawal
Yan izzala basuda gaskiya
Abdull'jabal jinika ya halata Allah ya tunama asiri.
Duk mai hankali zai fahimci ina aka nufa,duk dacewa wasu sun hadu akan cewa sai sun rufe gaskiya,aman Allah ne mai kare addinin shi
Hukoutchi yatabata gareche
Dukkan in izzala munafukkaine basason.gaskiya
Sunhade mai kaine idan bakaba suashi isashen llkaci sannan atambayeshi abunda ake tugumarshi dashi
Aje anemi ilimi saboda malaminku babu abinda yake fama dashi sai jahilci
Ynxu malam indae ba harawa kake ci ba jaki ne kai ya kamata ka daena kare jabberi
Y ALLAH kacigabaa d karee manzon ALLAH.....tsinannen ALLAH azzalumii maicii d kawaii.... addinii kawaii ....Allah y esan manzon ALLAH jakikawaiii
Ya kamata hukuma ta hana wannan mutimen wa azi yaxama mai sauraro sai mutane muyi hakuri ayimar bulala
😭😭😭😭😭😭😭
Tiyadas
I trust this man
Join his faith since you trust him.
Allah 🤲 massni
Wani abu sai a Nijeria 😞😞😞😤
Ashe dama Dan kurine !
Abdul jabar-bakada ilme-kakoma karatu-way Abdul jabar-izala ne ko darika-ko she a