MAA SHAA ALLAH mungode 🙏 ubangiji Allah ya saka da Mafi griman alkairi duniya da lahira. Don Allah ki taimaka ki sani a group bamu karasa ganiba da Kuma enda zamu samu kayan da measurements na kayan hadi Nagode 🙏
MA Sha Allah Allah ya Kara basira Allah yayi albarka Dan Allah asani a group din Nima Dan Allah amin Karin bayani in da akesamun kayan hadin mun gode so sai
Assalamu alaikum malama naga yadda kika koya ma iyan Baci Dan Allah mu muna kaduna ne zanso muma kuzo unguwarmu a kaduna wato unguwar sanusi masallaci matasa Dan Allah ki koya ma mutane mu Kuma Ina so in San number ki in kina da group Nima ki sani Dan mu karu mu Samu abin Yi, an taba koya mu Amma ni na daddawa da crafish aka koya mu, nice Amina sani daga u/ sanusi kaduna , mun gode , Allah ya biya ku da gidan Aljanna firdausi Ameen.
Marsha Allah Allah Ya Albarka ❤
Masha Allah Allah ya Kara basira dan allah inaso asani a group din dan Allah aina zan sami kayan insiya jazakallahu khairan
MAA SHAA ALLAH mungode 🙏 ubangiji Allah ya saka da Mafi griman alkairi duniya da lahira. Don Allah ki taimaka ki sani a group bamu karasa ganiba da Kuma enda zamu samu kayan da measurements na kayan hadi Nagode 🙏
Masha ALLAH Mallama ataimakemu da measurement da kuma karinbayani inda za a samu kayanhadi bisalam
MA Sha Allah Allah ya Kara basira Allah yayi albarka Dan Allah asani a group din Nima Dan Allah amin Karin bayani in da akesamun kayan hadin mun gode so sai
Macha Allah ubangiji Allah ya saka da alkairi dan Allah dan annabi kusani groupe kin
Allah kayiwa malamammu albarka masu kishinmmu Dan Allah asani a gurup din
Masha Allah Allah y Kara basira. Dan Allah asani a group din, kuma a taimaka mun da no. Ta
Ma shaa Allah, Allah ya saka da alkhairi, don Allah nina ina son no malamar da ta koya yin maggin ko kuma ina son a saka ni cikin grp din, nagode
Masha Allah ya kara basically, atemaka asani a group din
Masha Allahu mina godiya Dan Allah atemaka asani a group dinnan
Aslm Muna godiya sosai Allah yasaka da alkhairi ameen Dan Allah malama asani a group don inkaru
Mashaa Allah Allah yasaka Miki da alkhairi Allah ya qara basira Allah ya qara Miki budi na alkhairi
Dan Allah asanamu a group dan Allah 🙏masha Allah muna godiya
Ma Shaa Allah, muna godiya ataimakemu da list
Masha Allah, Allah ya Kara basira,a taimaka a sani a group din
Jazakhallahu khairan fidduniya wal akhira
Masha Allah, Allah yaqara basira da daukaka nima ina so asani group din don Allah
Masha Allah, muna godiya Allah ya kara basira. Don Allah Manama kisa ni a group din
Masha Allah Don Allah asani a group din
Masha Allah malama Allah yakara basira don Allah munason abamu Link din group
Mashaa Allah jazhakallahu Khairan, Dan Allah ya Ake samun kalo
Jazakumullahu khairan
Masha Allah Nima asani a group din nan
Allah ya saka da alkhairi
Please waye yakeda measurements din
Masha Allah! Allah ya Kara Basira.
Assalamu alaikum Alhamdulillah Allah yasaka da alheri yanzu yakama abamu measuring domin karmusa wani Abu yayi yawa misali idan garin waken soya mudu dayane nawa kamar gishi da natural suger da mfg kamar yaya zaasasu
Ma sha allah allah y taimaka y kara basira
Aslm pls dan Allah asakane a group din da Allah uban giji yabada lada mungode
Masha Allah Shukuran jazakumullahu khairan
Pls Dan Allah asani a group din sabada insamu inkaru
Assalamu alaikum malama naga yadda kika koya ma iyan Baci Dan Allah mu muna kaduna ne zanso muma kuzo unguwarmu a kaduna wato unguwar sanusi masallaci matasa Dan Allah ki koya ma mutane mu Kuma Ina so in San number ki in kina da group Nima ki sani Dan mu karu mu Samu abin Yi, an taba koya mu Amma ni na daddawa da crafish aka koya mu, nice Amina sani daga u/ sanusi kaduna , mun gode , Allah ya biya ku da gidan Aljanna firdausi Ameen.
Assalamu alaikum
Malam.Alahh ya Saka d Alkhairi
Please asani a group din nan
Masha Allah tabarakallah ataimaka mana da measurement din kuma a ina zamu samu sauran kayan hadin
Masha Allah Allah yasaka da alkhairi amma abubuwannan da kikafada da turancine banganesuba mai magana rukayya musa Hamza daga kura kano
Assalamu Alaikum munagodi don Allah Nima asani agroup nusebane daga yola
Masha Allah Muna godiya Amma bamu samu measurements ba
Dan Allah malama a sani a group Dan na karu Allah ya saka da alkhairi
Assalamu alkm Dan Allah asakaminagroup dinnan
Masha Allah dan Allah inasun Asani aguruf
Godia nake sauraranku hadjia da gua Gabon allah yasaka da alheri kuma allah ya guara basiran❤
Dan Allah asani a group dinnan inaso
Dan Allah asanamu a group dan Allah 🙏
0:30
Assalamou alaikum dan allah ku sani a groupe in sannan ina son adresse in malama Amina dan allah
Macha Allah Allah bada lada(da an Goda cinadiran kamin a yi blender
Assalamu alaikum dan Allah inaso a sakani a group din
Dan Allah asani a group din ga
Masha Allah Muna godeya sosai
Nima don Allah asani a group din
Assalamu alaikum malama Allah y Saka d Alkhairi please asakani a group din nan
Masha allah inason asani a gurop
Masha Allah malama asakani a group naki
What are the 20 herbs
Slm don Allah asani a group din
Dan allah dan ANNABI ina son adresse kin malama juwairiya
Masha Allah Ani a group din
Assalamu alaikum, don Allah ni ma a sa ni a group, Allah Ya saka da alheri
Dan Allah ataimaka da measurement pls
Ba'a fadi measurements ba
Assalamu'alaiki warahmatullah wabarkatuh.
Don Allah malama ina son step by step procedure. I'm lost
MASHA ALLAH...DON ALLAH A SAMU A GROUP
Alhadulillahi allah ya biyaki yasaka da alkairi allah ya baki abunda kike nema dan allahi baiwar Allah kisani agroup ngd
Please sis kin samu anyi adding naki a group din kuwa
Hajiya Barka da yau, na ga program naki a Ina akesamun wadannan ingredient din ni daga Maiduguri nake
Allah yakara basira,pls asakani agroup,a inazamu samu kayan hadin
Masha Allah Dan Allah Asani a group din
Ma sha Allah zanyi nima asan
Dan Allah ina son number Mai kuyarwa Dan allah
Mashallah sauran fulawa
Nima inda group asani Dan Allah measurement din mukeso
Amin ya rabil alamin
Ameen ya rabbi
Dan Allah wadan kayan INA Zan Samu nasaya
Ma sha a Allah🙏🙏🎉🎉 Allah ya taimaka 🙏🙏 Alhamdulillah❤
Malama atura mana link na group mushiga
Malama da ga nijar na ke, ina son a sakani a tchikin group
JAZAAKUMULLAHU BIL_KHAIRIL JAZA'A
Masha Allah Allah ya taimaka
Ajino Moto ne aka hada dashi ko Dan Allah
Please what's Dorawa
Good
ماشاء الله تبارك الله
Gaskiya ne Ameen ya rabbi
Malama don Allah Yaya ta yaya zamu samu kayan ingredients din ko contact dinta
Masha Allah❤❤❤
Ameen ya hayyu ya kaiyum ❤❤❤❤❤
Anyimana list na ingredients din
Ameen ya Allah
Don Allah asakani a group din, please banda shariya
Dan ALLAH nima ina so asani a group din
Mungode Allah yatemaka amen
Masha allah❤❤❤❤❤❤
MaashAllah
Malama ya kamata ki gaywa masu sauraro wainnan 20 different spices din sabo da muma in mun hada yayi kyau yayi dadi kamar ta malama. Na gode
Dan Allah kataimakamana da mejuryment kowane adadin yanda zaasakashi please kutaimakama sauran mata Dan Allah
Dan Allah ya zamu samu abubuwa na pls
Aina Zan samu su portash din da natural sugar
Masha Allah
Dan allah ba,abamu mejoment ba
Masha Allah gdiya mai yawa Allah ya biya dan Allah ina san noba tata.
Shi wannan kalar tayaya aka sameshi
Dan Allah number ta