Wannan yanada ga cikin Abinda yasa Sani danja ya kerewa sauran Actors din fim din shi guda daya yafi na sauran Actors din 1000, Yana kashewa fim dinshi kudi Allah ya kara daukaka Sani da Yakubu
Yanzu wannan fim din har akwai abin kyau a cikin sa? Mutane suna shirya fim shekara da shekaru amma har yanzu babu wani cigaba, sai shirme da harigido. Ai abin kunya ne ace wai Ali Nuhu, Dnaja ada Yakubu ne suka shirya wannan sakarcin.
Hhhhhh wllh wllh yau amajalisanmu anbatamin rai Amma yanzu Alhamdulillah Allah yakara basira
Finally the long awaiting finest movie is here, thanks 🙏 so much for uploading. Who’s watching with me let me see ya 👋 up 🍿
Love my Hausa movies....always thankful for subtitles too .....watching from USA...... :D
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
I'm watching after 3years
Wannan yanada ga cikin Abinda yasa Sani danja ya kerewa sauran Actors din fim din shi guda daya yafi na sauran Actors din 1000, Yana kashewa fim dinshi kudi Allah ya kara daukaka Sani da Yakubu
Masha allah
Masha Allah film din nan ya min ma'ana sosai allah ya kara fassaha
Allah Ya kara daukaka
masha allah yayi kau asma'u sulaiman daga riyadh
Allah yakara basira bilkisu sadeeq riyadh
Masha allah yayi kyau sosai kaso a soka shine so
Nice movie l love these movie
تمام يا معلم اخوكم من المملكه العربيه السعوديه على أمام
تحياتي و احترامي من الجمهورية السنغال
Mashallah wanan film yayi ya hadu
finally z long awaited movie is here, can't wait
Gaskiya wanan film kin ko yayi kiau to bai yi ba sabo da wanan wakar ta Hana jin magana
Kai nadade banga film din daya kawatar dani kamar yanan
Wow 3&4 please
Masha godiya muke muna tare daku akoda yaushe
Masha Allah kenan
Good
Kawyen amarya wow I like this film too much
Masha Allah godiya muke saura 34
Sani danger, Yakubu and Ali are going to kill me 😀😀😀. Nice movie
Ahhh ok je vue beaucoup des commentaires j'espère C'est très magnifique aller😍😍😍🙄🙄🙄🙄
Da ansa zango shikenan kungamahada taurari
Godiya muke God bless you.Amen
Hey
@@Murtadhakhamis1 am going good and you
Oh my god! Wlh INA kallon Firlm din na tuna da DAHAM
Masha muna godiya Allah yakara basiraa
Masha Allah cice online kawayan amarya
Kl let
Gaskiya ku daina saka mana waka idan ana magana
Dan hajia loading.................
Je n est jamais attendu cette chasons
Film na manya kenan
Dama 2 effect kunfi da haka,naji dadi da kuka dawo😍
thanks you 😍
Hope you're going good
fauxiyya Alhassan 123
@@zuwairababyibrahimzealand7935 NA AM YKK
That's nice
Masha Allah
Gaskiya mungode Allah yasaka muku da alkairi plx kusa muna 3$4
Uytaehu
مره جميل و مره كان مره حلو🌷🌷🌷🌷
Masha allah zuwaira yobe
Godiyya muke film yayikyau sosai aikinku yanakyau
back ground song din ya hana mu jin mgn da idan ana magana ku dauke sound din....film yy kyau
Masha Allah film yayi kyau
Dan Allah kucire waka 🙄
Masha allah yayi sosai zuwaira yobe 4
🤩🤩
Yar mama
thanks you
bonjour super
I really learnt a lesson 4rm dis drama friends r not 2 b trusted
Please Will you accept me as a friend
Masoyi Annabi
Hhhh...No problem
As said now we are friends please can you give me your Facebook account on Instagram so we will talk more
Mashaa Allah
😀😀 hhhhh da kai da balance din na dauko dala da gwauron dutse Allah dai ya biya
Kawaye ba abun yarda bane
Gaskiya kam kuma wadda tafi shiga jikinki itake cutarka ka, Allah ya kyauta
Nadadi inajiran wannan film din
Zokiji ali nuhu
Nice movie muna jiran 3&4
Kwamacala kenan😁😁😁
Haha haha dankari makari
Hmmm trust nobody nice movie
slm
yayi asamana 3&4 din
Maimuna to
Maimuna.yunusa Ummi.maimuna
Yayi.sosai.daga.zee.byby
Masha allah
مشالله سخزا
thanks you
ANA chakwakiya gsky
Macha Allah
Mashallah.
Mashaaallah
story line all over the place
Good
MA sha Allah
najaatu yusif madina
masha alla
Gsky kawaye ba abin yarda ne
Masha.allah
حلو
Nice movie 👌❤️
yayi ba sosaiba munagodiya
nice one
Nice one
c'est très bien
Hli
Thanks
Yayi
masha allaha
23:15 nice Waka😍
👍
Sanisultan
Macha allah
اه👍👍
En zéro minute se mw is one 111111111111111111111
musha jira sai yau
Hahahahahahah har da wakar India ake satowa
Gud
ماشاءالله
🎉🎉🎉
Macha allahou
Nice
استغفرالله وأتوب اليه
Wayyoo allah cakwakiya 😂
Ykk
Allah
It’s a movie or a music video 😒
Wannan wakar copy of mama emotion jaage ne na india kriti and varun of dilwale
👌👌
Sudaso hardagori ba awanamiji gori barekuma dayaya
Zara Bukar
Voice over
nice movie sounds is too much
👌👌👌👌👌
👌👌👌👌
OMG!!!! PLEASE give a heads up b4 actual animal killing!!!! 00
Ammafa gaskiya ko kunyi kokari matuqa abin yaburgemu me and my family
3&4
kai
Wanda yai dislike din Wann film,bazai taba fahintqr film Mai kyau ba
Yanzu wannan fim din har akwai abin kyau a cikin sa? Mutane suna shirya fim shekara da shekaru amma har yanzu babu wani cigaba, sai shirme da harigido. Ai abin kunya ne ace wai Ali Nuhu, Dnaja ada Yakubu ne suka shirya wannan sakarcin.