Aljanar mace tana karkashi kafar mijin tane aljanar namji kuma ta gurin iyayen shine sai yabisu sananan zai sameta bacin rai iyayen ka kuma kamar ka batawa Allah ne sanan banda aljanar ma rayuwar ka baza tai albarka ba dan haka kayi kokari kawai ku rabu lfy shine kawai Allah ya sa mugane❤❤❤
Gaskiya tunda nake ganin finafinanka wallahi banta jin dadin kamar wanan ba you break my record wish you all the best your are my best producer from now
If you want don’t worry worry about about viieieeieieieeeeiieieeeeeeeieeeeeeeeeveeieeeeieeeieeeieviieieveieeeieeieeveieieiiviiveeeeievievieeeievveeeieiieeiieive
Thank you maishadda and kudos to the crew ❤ all the interest is because of a child and bintu is already pregnant so her kid will be the emir keep watching 😂😂
Gaskia ne mai gida kaidin sarki ne Kanada kalamai acikin kanka wlh kanajidachi Sosai umar kai sarkin zuciyar jamaane wlh Allah yakareka daga manafikkai amen ❤❤❤❤
Wai bello don yana dan sarki ba za’a iya saka shege cikin kurkuku ba domin Allah idan baku gyara film din nan ba mutane zasu daina kallo saboda bello da bintu haushi suke ba mutane kowa ya sani a musulunci ance umarnin Allah da manzon Allah ne kawai na gaba da kowa sai na iyaye baya idan ka bisu zaka shiga aljanna amma su duka sun bijire ma iyayen su taya rayuwar su za’a ce zasu ga daidai dole ku gyara wannan kuskuren da kuka yi idan baku da sani ku kara neman sani akan biyayyar iyaye
Yan iska mutsiyata natsani bintu da yarima insha Allahu saisun wulakanta kaziga kaninka yasaki mace ka aura yakibun umarnin mahaifiyarsa itama takibun umarnin iyayanta Allah yatsinema bintu da yarima agaske bayanda za,ayi kani yasaki mata yaya ya aura koda ba iddar anabarin halak dan kunya
Ya🤲 Allah ka rabamu da so irin wannan da bashida amfani har ace da gashi har ita bazasu iya yiwa iyaye biyayyaba kuma wlh bason shi takeba tunda bazata iya tayashi neman aljarsaba agurin iyayen sa ai ana iyajure wahalar duniya ammah ba a iya jure azabar ubangiji ya 🤲Allah kakare muda irin wanna jarabawar ko amafarki dan tazama mummunar kaddara 😭😭😭😭😭😭😭😭wlh abin ya bata minrai yasani takaicin Yarima sosai wlh😭😭😭
Wani malami yace wanda ke zargin masoya besan so bane.shifa so Allah ne ke kagashi a zukatan bayi.Dan haka zazzafan so bakowa Allah kebama ikon danbeshi ba.Dan haka shiyasa ake kokarin daidatama mutum son in aka fahimci inda yadosa,wanda hakan ze temaka in abin dashen son beyi nisa ba ya tunbuke.
Wannan Kiyayyar🙆🤦Yayi Yawa Gaskiya, Sai Kace Ridda Sukai? Kawai Dan Kare Son Zuciyar ku da Martabar Sarauta Wai shi Mai Martaba Bayi San Karfin Izzar SoYaYYa ❤️ Bane?
Ai har yanzu Bai nuna musu karfin Mulki ba wlh, da yanuna musu Iko, da izzar sarauta Bai isa Bai sake ta ba Wannan Wani irin son zuciya ne, kaziga Dan uwanka ya sake mace Kuma ka aura WTF, Bai mutu ba da ranshi wnn ko anbashi sarauta Babu abunda zaiyi Banda shashanci
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ
Mai Martaba kamana dadai👍👍 you deserve award , wallahi Masha Allah 🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Taya shima son rai yasa aka araumashi gimbiya Don tahaifi wanda zai zama sarki
Gidan Sarautan nan Yana caza ni sosai ❤....Muna jira mai shadda .. Allah ka yadda ❤❤❤
Aljanar mace tana karkashi kafar mijin tane aljanar namji kuma ta gurin iyayen shine sai yabisu sananan zai sameta bacin rai iyayen ka kuma kamar ka batawa Allah ne sanan banda aljanar ma rayuwar ka baza tai albarka ba dan haka kayi kokari kawai ku rabu lfy shine kawai Allah ya sa mugane❤❤❤
Wlhy kuwa Ina bayan ka
😂
Kaman a zahiri abin ya faru kike bayani haka,kin ban dariya.
@@DeenahJeed duk abin da ke faruwa a film Yana iya faruwa a zahiri ay kuma darasi ne
@@AyoushatBoubacarsanda yeah hakane kina da gaskiya🤗
Gaskiya jaruntar ka bello ta birgeni wlh sosai 👌🏼👌🏼👌🏼👌🏼🎉🎉🎉🎉🎉
Ta kin bin umarnin iyayensa, lalle akwai aiki
24:13 @@ibrahimlawaltambari8389
Wanda bintu ke bashi haushi yamin like
Nima wlhi 🤦🏻 Haba
Dan allah akacheta 😂
Wlh jinake kmr na make yarbanza.mayya kawai
Bintu yan soyayya Allah kasa zuciyoyin mu sou so ❤❤ANNABI MOHAMAD S.A.W❤❤ fiye da haka sau billion
wlh nima kawai a kasheta😂😅
wallahi nasoma sanañ wañan film. sakamakon abinda bello yayi,, rena iyayen sa. haba. mtswm
Taya akan matar sa haba mana
Yaseen dai
Wanda buntu da bello sukeba haushi press like.. amma dai yan iskane bintu da bello wlh assha.😅
Tafi bani haushi, ai sacrifice ma so ne.
Wlhy na tsani Bintu da Bello
@@faisalumar2114 to nidai bazan ce komai ba amma basu kyauta wa kansu ba musanma ma bello
Gskya bakusan me ake Kira da so ba
Gaskiya gayamousou wlh so❤ masibane
Gaskiya tunda nake ganin finafinanka wallahi banta jin dadin kamar wanan ba you break my record wish you all the best your are my best producer from now
Allah kasa mu en aljanna ne ❤❤❤
Amin y rabb
In munyo halin shiga aljannan bag😅
Amin dannabiyyu rahmaty
Ameen
Duk wanda yaji dadin tafeeda ya dawo ya mun like 😂😂😂😂oyoyo tafeeda way way wayyyy😅😅😅
😂😂😂😂😂😂
If you want don’t worry worry about about viieieeieieieeeeiieieeeeeeeieeeeeeeeeveeieeeeieeeieeeieviieieveieeeieeieeveieieiiviiveeeeievievieeeievveeeieiieeiieive
😂😂😂😂😂
Oyoyo😂😂😂
😅😅😂😂way way way su tafeeda an ji jiki 😂😂
Allah ka haskaka zuciyoyinmu da hasken kabari annabi muhamadu saw
S. A. W.
Sallallahu alaihi Wasallam
S a w ameen summah ameen
S a w ❤
Macha hallah ❤❤❤❤❤❤
Wannan kuka na bintu naban haushi wlh😂😂😂
😂😂😂😂😂😂
Wlh kuwa 😅
Ko Ni nan ga wani gantso😂
Even me wallh 😅😅😅😅😅
Allah ya tsinewa bintu dadai gorgodo shegiya yar misiysta
😂😂😂😂😂❤
Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammadu S. A.W ❤❤❤
S a w.
S A W amin
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
L@@DAUSIYAKARKARNA
🎉🎉🎉🎉
Allah yakara basira!
One of the best show ever, got me hooked.
Allah yatsinemiki bintoo inji garza ho ho gidan sarauta ko gidan jaraba😂😂😂😂😂😭😭🙆♀️
😂😂
@@IsmaelAbdouley 🙈
😂😂😂😂😂😂😂
😂❤
😂😂😂😂
Ku rage talla
Wanda yake tare Dani yamin like ❤
Insha Allah Zamuje ziyarar Annabi Nan Kusa Albarkar Shugabaﷺ
صل الله عليه وسلم
Allah ubangiji ya gafarta mana zunuban mu.
ameen summa ameen
Ameeeeeen ya rabbi
@@abdurrashidaminu7781
Ameen ya Allah
Allah ka karamana son Annabi mahammed s a w
S.A.W
Amen ya rabbi ❤
Amen y rabbi
Amen
Ameen ya Allah
Masha Allah. MAISHADDA FANS COME FORWARD
😢😢😢😢😢😢
Gamu
Aiki na kyau Allah ya Kara basira
Ina yinka Mai sunan Baba
Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana da daukaka Mai Shadda
wallahi ni masoya kane kulum
Allah ya kare Oga
wallahi da nine maidakin gabas zan sinewa yerima Bello sinuwan barazana a'idon jama'a agaban bintu
😂😂
Duk wanda bintu take bashi haushi da wannan kukan nata ya danna min like👍
Thank you maishadda and kudos to the crew ❤ all the interest is because of a child and bintu is already pregnant so her kid will be the emir keep watching 😂😂
Allahumma salli ala sayyidina Muhamad wa sallim
Wallahi daga bintu har yarima hauchi sukeban
Wallahi nima
Haushi ma ba kadan ba, gaskiya an sa6a addinin mu da al'ada. Allah yaji qan Mandawari yace soyayya qarya ce
Wlh yacubou Muhammad duniya ne💪💪
Thank you God bless The King of Box office and King of Knnywood I'm waiting For on Next week
Wai shi yakubu Muhammad shi baisan so bane haba Dan Allah
😢😢😢
Gaskiya kuwa
Allah yatsenema duk san da zaihanamu bin umar nin iyayammu har akwai wani bayanna so????😢😢💔💔😭😭😭
Gaskia day kinyi Magana me kyaw@@SumayyaMusaDbaga
Allah yasa mu gama Lafiya duniya da lahira, albarkacin manzo Allah S A W
😢😢😢😢
Nima haka wlh
M shareef fans let gather here we have a meeting
location 😂😂😂
Here we are lol 😂
Here we go
Gaskia ne mai gida kaidin sarki ne
Kanada kalamai acikin kanka wlh kanajidachi
Sosai umar kai sarkin zuciyar jamaane wlh
Allah yakareka daga manafikkai amen ❤❤❤❤
MASHA ALLAH allah yakara basira watching from Lagos Nigeria 🇳🇬
Allah ya biya mana bukatun mu na alkhairi. Duk wanda yake son hakan yamin like❤
Who's with me Gidan sarauta, Garwashi da Allura cikin ruwa sun fi Labarina dadi yanzu
Wlh maidakin Gabas bake dayaba wlh nima basonta wannan bintu ❤😂😂😂nastaneta wlh wannan mommy gobe wannan Gombe kai Allah yayi yamma da itah wlh 😂😂😂🎉
Masha Allah so amazing 🙏
Bintu kamar tsohuwa 😂😂😂😂
😂
Yakubu Muhammad yakamata kasan soyayya 😢😢😢😢
Duk wanda bello kebawa haushi Yamin like😂😂
N
Yasin burgeni Yake😂
Gaskiya gidan sarauta Naya matuqa kyau sosai Allah Yakara basira sarki Ali nuhu 🙏💥💥
Weldon Makama!👍😂😂😂
Allah kayafe Mana zunubanmu na fili Dana boye
welcome tafida I'm very happy to see you 😂😂😂😂😅
Allah sarki ballo da bantu kowa yatsane ku kuna bani tausayi😢😢
Nima hakka
Wlh Kamar na Shake bintu da Bello…Kayan haushi 😂😂😂
Wai bello don yana dan sarki ba za’a iya saka shege cikin kurkuku ba domin Allah idan baku gyara film din nan ba mutane zasu daina kallo saboda bello da bintu haushi suke ba mutane kowa ya sani a musulunci ance umarnin Allah da manzon Allah ne kawai na gaba da kowa sai na iyaye baya idan ka bisu zaka shiga aljanna amma su duka sun bijire ma iyayen su taya rayuwar su za’a ce zasu ga daidai dole ku gyara wannan kuskuren da kuka yi idan baku da sani ku kara neman sani akan biyayyar iyaye
Good observation @ Maryam
Meyasa bakusan Fim ba In akace Komai Zai Normal Dai-dai Ay fim ɗin ya ƙare kenan ko 😎
Haushi suke bakidae amma mu burgemu suke.
Kwarai kuwa 😊
Exactly
Very Interesting Movie Mai Shadda keep it up watch the movie from Lagos
Wanda su bintu Ke ba haushi yamin like😮
Suna bani haushi matuka kamar kashiga raina wlh. Allah dai wadaran bintu da bello assha😅
bintu aikin banxa añarasa iyayema ahakura sanan arayu
I like this movie from katsina ❤❤❤
Masha Allah!
I really enjoyed it. Well done guys 👦 👏 👍 🎉❤ Greeting from Spain 🇪🇸
Allan ya Kara daukaka da basira 🙏🤲💗💗😎😎
Lloyd 🎉🎉🎉❤
Barka ❤
Maa shaa Allah
Muna nishadantuwa sosai mungode
Watching Live from East African University of Technology, Mogadishu Somalia 🇸🇴🇸🇴
The somali's are living to study abroad nd u went there🤔😂😂 wetin u go do there???
❤❤😂
Allahuma inni asaluka al jannah
Gidan sarauta douniya cte allah yakara basisa
صلو على نبي الكريم
صلى الله عليه وسلم
صلى الله عليه وسلم
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
❤
Yan iska mutsiyata natsani bintu da yarima insha Allahu saisun wulakanta kaziga kaninka yasaki mace ka aura yakibun umarnin mahaifiyarsa itama takibun umarnin iyayanta Allah yatsinema bintu da yarima agaske bayanda za,ayi kani yasaki mata yaya ya aura koda ba iddar anabarin halak dan kunya
😂😂😂gaskia kam da alamu abin ya miki zafi sosai ko
Ahuce haka yar uwa film ne fah😂
Easy madam 😂😂
@@IsmaelAbdouley sai ayi abinda hankali zai dauka asa kuma asa addini a gaba da kwaikwayon al'adun mu
Suna can sun haukace bayan tsine musu da kikayi😂😂
This season 3 episodes are crazy 🎉🎉
Kamar gidan yari bello baaimasa adalciba
agaskifa wannanshirin yayikyau sosai mumasan mugacigabansa gaskiya bintu takwanto ruwa allah yabiya Maishadda kayi
Can't wait ❤❤❤
Watch from Libya 🇱🇾 ❤
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
I love mai dakin gabas ❤❤❤
Sallati gomma ga annabi s.a.w 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤mâcha Allah
S A W 🙏🙏💗
Ya🤲 Allah ka rabamu da so irin wannan da bashida amfani har ace da gashi har ita bazasu iya yiwa iyaye biyayyaba kuma wlh bason shi takeba tunda bazata iya tayashi neman aljarsaba agurin iyayen sa ai ana iyajure wahalar duniya ammah ba a iya jure azabar ubangiji ya 🤲Allah kakare muda irin wanna jarabawar ko amafarki dan tazama mummunar kaddara 😭😭😭😭😭😭😭😭wlh abin ya bata minrai yasani takaicin Yarima sosai wlh😭😭😭
Allah yakara daukaka da basira Babban Director
Gaskiya ku chanja ance komutuwa tanah kunyar idon mahaifi kallon wannan film haushine mah wallh
Nice story, washing from ekiti State
Which area in ekiti
Kar dai a manta da salati ga sayyadina rasulullahi saw
Wllh bintu haushi take bani
Wallahi na tsani bintu da yarima 😂😂😂
Wlh Ni kuma son su nake 😂
Let's respect their self-love and individuality."
They seem
Nice movie ever ilike it from Borno state maiduguri
Wlh mai dakin gabas haushi take bani 😞😙
Agaskiya Bashir Mai Shadda Always Times your the best Producer All Times, may God bless you and your business 🙏 🙌 ❤ ♥ ✨ 😊
❤❤❤❤I like this movie from Gombe
Abdul yanabirgeni sosai wlh a film dinna❤
Kai kuwa Bello ka hakura mn🤔shifa Al amarin iyaye barin n mahaifiya ba ruwansa da SO wlh hakki binka zeyi bazaku ga dedai ba 😏
@@fatimaisah9621ba wani soyayya data fi bin umarnin iyaye
Wannan yarinyar Wlh bana sonta kwatkwat 😂😂😂
❤❤❤❤❤bello ka birgeni allah yaja zamaninka❤❤
Wani malami yace wanda ke zargin masoya besan so bane.shifa so Allah ne ke kagashi a zukatan bayi.Dan haka zazzafan so bakowa Allah kebama ikon danbeshi ba.Dan haka shiyasa ake kokarin daidatama mutum son in aka fahimci inda yadosa,wanda hakan ze temaka in abin dashen son beyi nisa ba ya tunbuke.
O ya Allah ka rabamu da talauchi
Masha Allah watching from Brussels
Very beautiful ❤️❤️❤️
Can't wait
Yakubou mouhammad is indeed a great actor
Wannan Kiyayyar🙆🤦Yayi Yawa Gaskiya, Sai Kace Ridda Sukai? Kawai Dan Kare Son Zuciyar ku da Martabar Sarauta
Wai shi Mai Martaba Bayi San Karfin Izzar SoYaYYa ❤️ Bane?
Ai har yanzu Bai nuna musu karfin Mulki ba wlh, da yanuna musu Iko, da izzar sarauta Bai isa Bai sake ta ba
Wannan Wani irin son zuciya ne, kaziga Dan uwanka ya sake mace Kuma ka aura WTF, Bai mutu ba da ranshi wnn ko anbashi sarauta Babu abunda zaiyi Banda shashanci
@@hauwalawan-bx1nxHmm 🤔 ai Abinda yayi ba haramun bane?
Bantabaji natsani momi Gombe aduniya irin wannan 😂
Sat ya zo
Wllh nidai inaso yarima da bintu su kasance tare😍banji dadin wnn hukuncin ba😢
Macha Allah
Kaga muguwa kaga muguwa 😂😂 bintu wlh kishirya zuwana zanci ubanki Mommy Gombe 😅😅😅
C'est un film non pas la réalité s'il-vous-plaît
Masha Allah ❤
Kai nadawo wlh Bashir mai shanda kicere wannan mumuna halitta wato bintu in kuma bahaka ba to wlh zanyi block ka wlh 😂😂
Muna godeya❤
Allah ya kara basira