SINGING AND DANCE IN DAURA. HARRAKAWA, CHASHEWA DA KARATU A MAULUD.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 20 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 265

  • @auwalmohammed9596
    @auwalmohammed9596 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah shimaimaitamana DA ga Auwal Mohammed Funtua.

  • @masstv8201
    @masstv8201 3 ปีที่แล้ว +2

    Macha allah ya kara son annabi S A W

  • @alitijani1264
    @alitijani1264 2 ปีที่แล้ว +3

    Maasha Allah, beautiful 😎

  • @sirajidentv7724
    @sirajidentv7724 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah yakara na san annabi s a w

  • @abubakerali7705
    @abubakerali7705 3 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah Sallallahu ya yi yayi Allah ya saka da alkari🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🙏🤲🤲🤲🇱🇾🇱🇾❤️❤️❤️❤️

  • @bashirharuna6062
    @bashirharuna6062 6 ปีที่แล้ว +2

    Aiwatar da abin da manzon Allah (S A W) yazo da shi da kuma Imani, Shi ne cikakken son manzon Allah (S A W) ta hanyar neman ilimi ingantacce a wurin malamai wadanda suka amsa sunan malanta malamai wadanda zasu karatar da kai ilimi tsantsa babu son zuci malamai masu tsoron Allah.

  • @hassanzattahiruz5530
    @hassanzattahiruz5530 5 ปีที่แล้ว +1

    Allah ubangiji yakara shiryamu akan tarbiyan Islam but wannan abin naku bayada alaka da Son Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @fatimaabdulaziz5981
    @fatimaabdulaziz5981 6 ปีที่แล้ว +2

    Da sunna ne da sahabbai sunyi, Dan sunfimu so da kaunar ma'aikin Allah. Wanna jihilci ne karshen bidi'a kena. Allah sa mudace

    • @suleimanhafiz6892
      @suleimanhafiz6892 6 ปีที่แล้ว

      Fatima Abdulaziz ...jahilar banza kafira gasar karatu da kukeyi kuma yaushe aka fara

    • @fatimaabubakar8596
      @fatimaabubakar8596 5 ปีที่แล้ว

      Mallam to shi wannan anko da akayi fa shin addinine shima ga rawa da akayi

    • @ibrahimazurfa2703
      @ibrahimazurfa2703 5 ปีที่แล้ว

      Fatima Abdulaziz sahabbai sunyi chachan qur,ani ko ince gasan qur,ani sunyi amma kuma munayi mukuma munayi kiyiwa kanki hisabi wuta,aljanna in Allah yaso saiyasaka Arne aciki fatan alkairi.

    • @nafeeuibraheem6387
      @nafeeuibraheem6387 3 ปีที่แล้ว

      Hhh yarinya bakin ciki yatashi ko

  • @aseelalonizi3307
    @aseelalonizi3307 3 ปีที่แล้ว +1

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته كيف تمام الحمدلله يا رب Masha allah allah saka

  • @ahmedissah7979
    @ahmedissah7979 2 ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah Allah ya kara kusance kuma Allah ya maimaita muna se dai dan Allah inada jawabin dankadan dakace kace dinkan yan matana Abayace suka dinka kamar saura da abin ya kara kayatarwa.Allah ya biya🥰🥰

    • @alkatibi
      @alkatibi  ปีที่แล้ว

      Amin summa Amin

  • @muzzammilbarau
    @muzzammilbarau 6 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah, Ina taya duk Musulmin Dunia Murnar Wannan RAMA Ta haihuwar Annabi Muhammad S. A. W

  • @ftymazarah9256
    @ftymazarah9256 5 ปีที่แล้ว +2

    Yykyai Ammafa baikamata ace duk macen da alkalami yahau kanta to baikt tabayyana kwalliyarta gawanda ba muharramom taba
    Gwara su mazan ko qananin yaran
    Allah bd lada🤲

  • @aminusada4494
    @aminusada4494 6 ปีที่แล้ว

    Allah ne yayi alkawarin cika wutar shi shi yasa duk yadda za ai sai an bace. Allah ya shiyar damu han ya ta gaskiya.

  • @ummukulthumrasheed4802
    @ummukulthumrasheed4802 5 ปีที่แล้ว +5

    Mahshallah. Mahshallah. Mahshallah, Allahu Akbar. I wish you many more happy idil maulud in return. May Allah Almighty bless us more. Ameen

    • @alkatibi
      @alkatibi  5 ปีที่แล้ว

      Thanks you very Much

  • @oumarmahamad1985
    @oumarmahamad1985 6 ปีที่แล้ว +2

    masha'allh allah yayita maimaita

  • @jamiluisiya1761
    @jamiluisiya1761 5 ปีที่แล้ว

    Subhanillah Allah ya wadan naka ya lalace,wai hakan shine son Cannabi s.a.w

    • @alkatibi
      @alkatibi  5 ปีที่แล้ว

      To Dan Izala Mugun Bawa, Ya ake son Annabi?

  • @abbaniasscisse
    @abbaniasscisse 6 ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah
    Allah ubangiki ya maimaitamu Allah kuma yakawa annabi Muhammadu S"A"W darajja صلى الله عليه وسلم

  • @haliluibrahimabdullahi6623
    @haliluibrahimabdullahi6623 5 ปีที่แล้ว +4

    Allah ya maimaita mana ya karamana kusanci da Annabi Muhammadu ( S A W ) ameen

  • @حلاتيبضحكاتي-ض2ظ
    @حلاتيبضحكاتي-ض2ظ 5 ปีที่แล้ว +3

    اللهم اهدينا الصراط المستقيم

  • @wasilahamza7545
    @wasilahamza7545 5 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya naku akwai tsari, na uguwan mu banda kidi da rawa ba abin da akeyi

  • @adamssanieehayatou1551
    @adamssanieehayatou1551 6 ปีที่แล้ว +1

    masha allah allah ya kara kusanci da annabi

  • @mohammedbashir7099
    @mohammedbashir7099 2 ปีที่แล้ว +1

    الحمد لله الحمد لله قد حق لنا ان نفرح بالمولد النبویﷺ

  • @seemaseema4733
    @seemaseema4733 6 ปีที่แล้ว +2

    Ma sha allah tabarakal lla allah ya kara mana son annabi mhd s a w allah ya mai maitamana Ameen 👍💘👏👏👏

  • @hauwamohammed1013
    @hauwamohammed1013 6 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya karamana son manzo ya kuma barmu da ma'aiki S.A.W

  • @معاويةشاكر-ي1و
    @معاويةشاكر-ي1و 6 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah maulidi yayi kyau sosai ALLAH maimai tamana

  • @idrissalisu7604
    @idrissalisu7604 6 ปีที่แล้ว +1

    masha Allah yayi kyau Allah y kara mana san'annabi (S.A.W)

  • @murtalamuhammad1612
    @murtalamuhammad1612 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkhairi happy mauludi ya jamaatul Muslims

  • @mustaphamaru3665
    @mustaphamaru3665 6 ปีที่แล้ว +2

    .mauludi dole Allah yakarawa annbinmu daraja s. a. w

  • @saiduusman8883
    @saiduusman8883 6 ปีที่แล้ว +2

    Kai ma sha allah yayi kyau sosai

  • @rabiumusa3475
    @rabiumusa3475 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah Allah yamaimai tamana ✊🏾💘🙏🏽

  • @kabiruhalilu2999
    @kabiruhalilu2999 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara sun annabi muh'd s.a.w.

  • @annorbadamasi2705
    @annorbadamasi2705 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah gida Mai dadi daura

  • @hwaahwaa189
    @hwaahwaa189 5 ปีที่แล้ว

    Ikon Allah ubangiji ya kawo sauqi Allah ya shirye ko Ina aka samo wannan abin a musulunci oho

  • @UmarUmar-gj9jc
    @UmarUmar-gj9jc 6 ปีที่แล้ว +6

    a gaskiya an African mu nan ba asan darajan annabi ba Allah ya shiryemu

    • @abbaniasscisse
      @abbaniasscisse 6 ปีที่แล้ว

      Micece hujjarka ta fadar hakan?

    • @alkatibi
      @alkatibi  6 ปีที่แล้ว +1

      MENENE RASHIN SANIN DARAJAN ANNABI DAN IZALA

    • @abbaniasscisse
      @abbaniasscisse 6 ปีที่แล้ว +1

      Alkatibi abinda nakeson nima nasani kenan kuma yafi fada

    • @rahmabunyaminnasrudin6889
      @rahmabunyaminnasrudin6889 5 ปีที่แล้ว

      Umar Umar ameen

    • @sidramuntaha1175
      @sidramuntaha1175 5 ปีที่แล้ว

      @@alkatibi to me yakauo zancen izala jahilci kawai

  • @shamsiyyaiman2939
    @shamsiyyaiman2939 5 ปีที่แล้ว +3

    Ikon ALLAH kunmotsa jiki ba lefi

  • @abbafaissal937
    @abbafaissal937 6 ปีที่แล้ว +1

    Maza d'à mata a hade kai dunia Ya Kate wannan ai wasa d'à addini ne

  • @belloahmad5347
    @belloahmad5347 6 ปีที่แล้ว +1

    Allah swt ya shiryar damu tafarki madaidaici

  • @ahmedtukur2803
    @ahmedtukur2803 6 ปีที่แล้ว +3

    Allah yasaka Yakuma kara mana son Annabi ameen

  • @luluabdullah1500
    @luluabdullah1500 6 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah tabarakallah Allah yaqaramana.son shugaba SAW ♥️

    • @aliyusani241
      @aliyusani241 6 ปีที่แล้ว

      Dan zainaf indomi karkishi siyasa kiyi hakuri kibarsu suyi

  • @romualdakpo4754
    @romualdakpo4754 6 ปีที่แล้ว +3

    C'est magnifique

  • @tasiusani5483
    @tasiusani5483 6 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah ya mai maitamana dan daraja Annabi (S.AW.)

  • @moubaraksanoussi2723
    @moubaraksanoussi2723 6 ปีที่แล้ว +1

    Kawai azo atara mata dan rachin saninn darajarsu surunka gatse gatse mutunafaaa mataa daraja garesuuu.. Tukwana kubakusan ma waye manzon saw balle ace kunasaonya...daaace kunsanya kunsan miyakoyar dabzaku wanan chirmenbaaa

  • @kadirizakari1335
    @kadirizakari1335 2 ปีที่แล้ว +1

    Happy maulud nabi'u

  • @ZolfeLee-qg9rw
    @ZolfeLee-qg9rw 5 ปีที่แล้ว +1

    How very beautiful

  • @atofasaloma7584
    @atofasaloma7584 4 ปีที่แล้ว +1

    Freedom for Sheikh Zakzaky .. Freedom for Sheikh Zakzaky .. Freedom for Sheikh Zakzaky .. Freedom for Sheikh Zakzaky .. Freedom for Sheikh Zakzaky .. Freedom for Sheikh Zakzaky .. Freedom for Sheikh Zakzaky .. Freedom for Sheikh Zakzaky ..

  • @saminuaminchi5516
    @saminuaminchi5516 6 ปีที่แล้ว +3

    yayi kyau Allah yakaimu shekara maizuwa

  • @yaqubuabdulmalik2869
    @yaqubuabdulmalik2869 6 ปีที่แล้ว +3

    Masha'allah happy maulud

  • @muzzammilbarau
    @muzzammilbarau 5 ปีที่แล้ว +4

    same to you Happy Mulu'd, to all Muslim Ummah

  • @saniadamualiyu743
    @saniadamualiyu743 5 ปีที่แล้ว +2

    Allah yaqarawa annabi daraja ameen

  • @hajiyafaridailiyasshusain4012
    @hajiyafaridailiyasshusain4012 6 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah kakaramana son annabi s a w w

  • @hamzamuhammad5036
    @hamzamuhammad5036 6 ปีที่แล้ว

    Mudai Allah ka kara rufamana asiri da abinda akakirkiroshi bai wushe shakara Dari biuba dumin munaso Musha ruwan alkausar

  • @sanifalilah2289
    @sanifalilah2289 2 ปีที่แล้ว +1

    Allahu akbar Allah kakaramana san manzan Allah s, a, w

  • @mahamadouismail4517
    @mahamadouismail4517 6 ปีที่แล้ว +2

    Kawai kuna so ku Moss jiki né da shegantaka Allah ya chiryè mu baki day
    Hawka cikin zane kenan

  • @baballesaadu2670
    @baballesaadu2670 6 ปีที่แล้ว

    Allah yanuna gaskiya gaskiyace yabu ikon bunta

  • @abdullahisani3115
    @abdullahisani3115 5 ปีที่แล้ว +3

    Muhammadu rasullilahi

  • @usumanmohammad1942
    @usumanmohammad1942 6 ปีที่แล้ว +3

    Labaika ya rasululah

  • @assoumanemaidoubou3087
    @assoumanemaidoubou3087 5 ปีที่แล้ว +5

    Wannan ba addini bane wallahi.Allah ya shiryemu gaba daya

  • @safiatouboureima8347
    @safiatouboureima8347 5 ปีที่แล้ว +2

    Allah y'a kara ma annabin mu daraja'

  • @DidaEditzPro
    @DidaEditzPro 5 ปีที่แล้ว

    Travail aussi xva et chez toi ?

  • @HASUSBA
    @HASUSBA 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara himma

  • @NuraSalissou
    @NuraSalissou 6 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤❤Allah kawo zaman lafiya

  • @safaabas4272
    @safaabas4272 6 ปีที่แล้ว +5

    Masha Allah ❤ 🌹

  • @mallammoshood1066
    @mallammoshood1066 2 ปีที่แล้ว

    محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم تسليما كثيرا كثيرا امين
    Muhammad SAW the best mankind on earth, Allahu Akbar kabirah!

  • @hawwahmusah720
    @hawwahmusah720 5 ปีที่แล้ว +2

    Mashallah

  • @deeninainyass9603
    @deeninainyass9603 6 ปีที่แล้ว +5

    masha Allah Allah ya mai maitamana albarkacin sayyidina rasulillahi s. a.w.

  • @abubakaryunusaadamu1966
    @abubakaryunusaadamu1966 6 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya qara sabati masoya

  • @rabiatulawal886
    @rabiatulawal886 6 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki daura ayin ba mu

  • @musatukur2310
    @musatukur2310 6 ปีที่แล้ว

    Wannan ai a kirstanci aka san wannan, Allah ya shiryar da mu

  • @ubaidaabdulrahamanzangonda6854
    @ubaidaabdulrahamanzangonda6854 6 ปีที่แล้ว +1

    Allah kakaramana son fiyayyan halitta annabi mhmd

  • @salihuabubakar3393
    @salihuabubakar3393 5 ปีที่แล้ว +3

    Alhamdulillah Masha Allah

  • @xogbaar
    @xogbaar 2 ปีที่แล้ว

    What country they from these people

    • @alkatibi
      @alkatibi  ปีที่แล้ว

      This Nigeria from Kano State

  • @khadijamusaabdullahi6220
    @khadijamusaabdullahi6220 5 ปีที่แล้ว +1

    Khadija musa daura Allah sarki daura gida allah yabada lada yakarama sonmma aiki R S llh amman wasu nabatawa bahaka yakamataba

  • @hassanmalhassan8496
    @hassanmalhassan8496 6 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakaramana son Anna bi

  • @MultiSally93
    @MultiSally93 6 ปีที่แล้ว +2

    mashallha👏👏👏👏👍👍👍

  • @usainiyarotv6252
    @usainiyarotv6252 5 ปีที่แล้ว +1

    yan iska wannan ai iskanci kawai kukeyi ba addiniba

  • @jameelasahmed8695
    @jameelasahmed8695 5 ปีที่แล้ว +1

    Tab Allah yasawa

  • @muhammadsaratu8810
    @muhammadsaratu8810 5 ปีที่แล้ว

    Wanna fashion parrate,bikin Sallah.wanne daga ciki

    • @alkatibi
      @alkatibi  5 ปีที่แล้ว

      Wannan ya fi Bikin kowacce Sallah, Bikin Murnar Ranar Haihuwar Manzon Allah ne, Maki gani ya makance.

  • @haseenadauda6085
    @haseenadauda6085 6 ปีที่แล้ว

    Allah ya kiyashe mu tabewa

    • @alkatibi
      @alkatibi  6 ปีที่แล้ว

      MENENE TABEWA

  • @ibrahimali2821
    @ibrahimali2821 6 ปีที่แล้ว +4

    Insah Allah

  • @cheetahplayz7430
    @cheetahplayz7430 5 ปีที่แล้ว

    Bayun Allah...gsky ana cuta yaraa kaana na... Allah ya shirya

  • @Jibwismararabagurku
    @Jibwismararabagurku 5 ปีที่แล้ว

    Dan Allah yanzu wannan shine addini?

  • @mbooraduncansalifu6503
    @mbooraduncansalifu6503 2 ปีที่แล้ว

    Innovations and lies. Where do you get this from? May Allah bring you back to the true Islam

    • @alkatibi
      @alkatibi  ปีที่แล้ว

      Takfiris are not Welcome here.

  • @masterrbtv6125
    @masterrbtv6125 6 ปีที่แล้ว +1

    masha Allah Allah yakara kusanci

  • @munauwarasamra2458
    @munauwarasamra2458 6 ปีที่แล้ว +2

    Banga laifunsu ba gaskiya Allah kara son manozon allah sallal lahu alaihis salam

  • @mohammedalhajilawan9965
    @mohammedalhajilawan9965 6 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakarama son Annabi (SAW)

    • @cheetahplayz7430
      @cheetahplayz7430 5 ปีที่แล้ว

      A haka? Ka nemi son Annabi Kan sunna ba bidiaa ba...duk kankanan yara ne ku ke hallakawa kawai...Allah ya sa mu gane...

  • @laminendao9027
    @laminendao9027 6 ปีที่แล้ว +2

    Ma shallah

  • @alhassansalisu4811
    @alhassansalisu4811 2 ปีที่แล้ว

    Innalillahi wa Inna ilaihi raj'un
    Allah ka isar wa Manzon Allah s.a.w

  • @maryamibrahimmaryamibrahim6119
    @maryamibrahimmaryamibrahim6119 6 ปีที่แล้ว +3

    Allah yasa mugane

  • @annorbadamasi2705
    @annorbadamasi2705 2 ปีที่แล้ว

    Good job

  • @shamsualiyu6757
    @shamsualiyu6757 5 ปีที่แล้ว +3

    Ok masha Allah fatan Alkairi

  • @badiadaudafffcvjysx9599
    @badiadaudafffcvjysx9599 6 ปีที่แล้ว +6

    Masha allah allah ya karamana son annabi (s.a.w)

    • @zainabibrahim7069
      @zainabibrahim7069 6 ปีที่แล้ว +1

      Salamu Alaikum muna Taya ku murnan haihuwar Manzon Allah sallah llahu alaihi wasallm dg jamila falalu yusuf zangon daura saudia

    • @tasiusani5483
      @tasiusani5483 6 ปีที่แล้ว

      Ameen ya Allah dan darajarAnnabi (S.A.W.)

    • @tasiusani5483
      @tasiusani5483 6 ปีที่แล้ว

      @@zainabibrahim7069 Mugode sosai Hajiya zainab

    • @zulikhaahmad7837
      @zulikhaahmad7837 6 ปีที่แล้ว

      Allah.yakaramana.san.annabi

    • @imanabdullahi3136
      @imanabdullahi3136 6 ปีที่แล้ว

      badia dauda Fffcvjysx

  • @hajiyasalmababy7702
    @hajiyasalmababy7702 5 ปีที่แล้ว +1

    👌👌👌

  • @usmandfillo4592
    @usmandfillo4592 6 ปีที่แล้ว

    Gsky kunyi kyau wlh Allah yqaramana son annabi

  • @hafsatnaseer4558
    @hafsatnaseer4558 2 ปีที่แล้ว

    Amman banji dadin ganin mata da gyale ba.

    • @alkatibi
      @alkatibi  ปีที่แล้ว

      Maulidin Yan Darika ne

  • @muhammadai4muhammadai414
    @muhammadai4muhammadai414 5 ปีที่แล้ว +2

    Annabi Dadi s.a.w

  • @ibrahimbello9499
    @ibrahimbello9499 4 ปีที่แล้ว

    Yanxu Dan Allah wannan shine son manzon Allah S.A.W Allah ka shiryamu .

    • @alkatibi
      @alkatibi  ปีที่แล้ว

      Kai da ka iya son Sai Ka fito Ka koya Musu ba Ka labe a daka kana surutun banza ba.

  • @mansirahmed1180
    @mansirahmed1180 2 ปีที่แล้ว

    ماشاءاللہ

  • @engr.abdulwahabkibiya5339
    @engr.abdulwahabkibiya5339 6 ปีที่แล้ว +1

    This contrary to the teaching of Annabi Muhammad SAW. Allah yaganar damu

  • @gulumbahauwajibrin4684
    @gulumbahauwajibrin4684 6 ปีที่แล้ว +1

    Wai ni rawar zumunta irin na yan church suke ne

  • @mainasaralawal6426
    @mainasaralawal6426 5 ปีที่แล้ว +1

    subhanallahi Allahumma arinal haqqa haqqa warzuqunal tibaa wa arinal badila badil warzuqna ijtibaa