Ganyen magarya kore guda 7 Sai a nika shi Sai asamu ruwa da yawa Sai a karanta Ayutul Kursi 255 Suratul Aaraf 117-122 Suratul Yunus 79-82 Suratul Taha 65-70 Suratul kaafirun Suratul Ikhlas, Falaq, Nas duka sau 3 za'a karanta Asha ruwan sau 3 Ashe wanka da sauran
Allah ya ƙarawa rayuwa mallan Albarka Dukkan ayoyin da za'a karanta su ACIKIN Ruwan sau UKKU UKKU ne za'a karanta Shi Kuma wanka anayin sa da sabulu ne Ko ba'ayi❓
جزاك الله خيرا
Jazakhallahu khairan
MACHA ALLAH
Malan inasan nombakka dan Allah
Ganyen magarya kore guda 7
Sai a nika shi
Sai asamu ruwa da yawa
Sai a karanta Ayutul Kursi 255
Suratul Aaraf 117-122
Suratul Yunus 79-82
Suratul Taha 65-70
Suratul kaafirun
Suratul Ikhlas, Falaq, Nas duka sau 3 za'a karanta
Asha ruwan sau 3
Ashe wanka da sauran
Aslm
@@AminaSabitu-w3l w/Salaam
@@AminaSabitu-w3l w/Salaam
assalamualaikum ya shaikh ina da tambaya shin ganyen magaryan bu shash she zaiyi ko dole sai danye?
Aslm
Allah ya ƙarawa rayuwa mallan Albarka
Dukkan ayoyin da za'a karanta su ACIKIN Ruwan sau UKKU UKKU ne za'a karanta
Shi Kuma wanka anayin sa da sabulu ne Ko ba'ayi❓
Asalaamu Alaikum yaa Ustaz.
Please what is magarya leaves
Wa’alaykum Salam, it seems to be Sidr leaves
Aslm Barka da warhaka