Salam, Allah ya kara basira, jama'a ya kamata mu taimakawa wannan bawan Allah domin mutun irinsa da irin wannan basiran a in a taimakamawa ne, dan Allah mu taimaka da sharing da kuka Neman mai Wanda zasuyi mai subscribing. Nine masoyinka daga Jimeta Yola.
Allah ya kara Basira,, Malam yahaya kana kokari
Na go de mallam yahaya am an joining
Gaskiya kana kokari wallahi, Allah yakara basira
Masha Allah tabarakallah malam yahaya Allah qara basira masha Allah tabarakallah 🙏🙏👍👍👍👍
Baiwa Daga Allah
Allah ya Kara basira
Masha Allah ❤
Masha allah
Salam, Allah ya kara basira, jama'a ya kamata mu taimakawa wannan bawan Allah domin mutun irinsa da irin wannan basiran a in a taimakamawa ne, dan Allah mu taimaka da sharing da kuka Neman mai Wanda zasuyi mai subscribing. Nine masoyinka daga Jimeta Yola.
Nagode matuka da gudunmawarka, Allah ne kaɗai zai biyaka