Mallam allah ya saka da alkairi kuma yabiya ka da gidan Al janna wallahi munajin dadin wannan sirrika dakake bayarwa sosai don aljanunnan son damemi sosai amma datai
Alhamdulillah wallahi ba abun da muke da shi wanda za mu biyaka malam,Allah ya biyaka da mafificin Alkhairi ya kuma saka maka da gudan Al jannatul fir'daus
Assalamu alaikum warahmatullah Malam Allah ya saka da alkhairi Malam inada tambaya duk kafa daya zaka tofa ko kuma sai mutum ya ja kafa 66 sa’anan ya tofa yasha
تقرء على الماء اعوزو باالله من الشيطان الرجيم من كل شيء مقلقي عدد 66 مرتي وتشرب صباح ومساء سبع ايامي 7 الحمدلله
Masha Allah allah ya yakara lafiya da son annabi sallahu alaihi wa alihi wasahbihi wasalam
Wallahi Malam Bamuda Abunda zamu biyaka dashi. Allah ne kawai Zai biyaka.❤
❤️❤️❤️
4:16 ❤ 4:16 4:16 @@abbas_sadauki
Jazaa kallahu hayran fih
Mallam allah ya saka da alkairi kuma yabiya ka da gidan Al janna wallahi munajin dadin wannan sirrika dakake bayarwa sosai don aljanunnan son damemi sosai amma datai
Allah Ya Saka da Alkhairi, duniya da lahira. Muna godiya kwarai.
Macha Allah, Alhandullilah mallan Allah ya kara illimi Ya kuma rufa assiri dunia da lahira, walay muna godiya🤲🤲
Alhamdulillah wallahi ba abun da muke da shi wanda za mu biyaka malam,Allah ya biyaka da mafificin Alkhairi ya kuma saka maka da gudan Al jannatul fir'daus
Allah ya Kara kusanci ga annabi Muhammad (saw)
Mashaallah 💕💕💕💕 tabaraka lahu fik 💕💕💕💕💕
جزاك ربي بالفردوس الأعلى ووالديك وزريتك وجميع المسلمين ❤
Allah ya kara kusanci Amin
Allah ya saka da alkairi ❤
alhamdulillah mlm allah yasaka da alheri
Jazakumullahu khairal jaza
شكرا جزيلا بارك الله فيك مولانا ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Jazakallahu khairan
Allah ya saka da alkhairi bi jahi sayyidina rasulullahi sallallahu alaihi wasallam 🤲
ما شاء الله تبارك الله
جزاك الله الخير شكرا مالم ❤
جزك الله بالجنة
Ma cha Allah mungode
مشاالله.جزكم.الله.خيرا
Allah yayi sakayya da mafificin mafificin muma yanzu in Sha Allah zamuyi ❤️❤️❤️❤️
Muna godiya allah yafaranta mlm
Allah ya saka da alkairi, Allah ya biya.
Muna godiya mlm ❤❤❤
Mash Allah
Mun gode sosai malan.allah yasakamaka ameen
Macha Allah
Jakallah🎉
Allah ya saka da alkhairi malam
Masha allah ubangiji ya sakagama da duniya lfy alfarmar sugaban halita annabi Muhammadu s a ❤❤❤❤
Masha Allah
Godeya muke shehu Ibrahim wlh munaganin abubuwa
Dan Allah malam zan iyayi na sati daban daban na kulle aleda Sai indinga sha
Eh za a iya
Allah Ya biya dukkan bukata Ya tsareku daga dukkanin sharri Alfarman Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan allah yasaka da alheri muna barar adou'a
Malam Allah ya sakada da alkhairi Allah ya biyaka
Allah saka daalkairi
Amman tambayata shine zakaga karantawa ne kafin ka tofa
A rubuta mana addu'ar
Kar muyi ba dedai ba 😊
A'uzu billahi minash--shaidanir--rajim min kulli shai'in Muglaqin kafa (66)
Aikinka yayi kyau a cigaba da rubuta mana mun gode ALLAH ya biyaka
ana karantawa ana tofawa har 66 ko tofi 1
❤❤❤❤❤❤❤
Tamabaya duk sanda mutum zaiyi sai ya samu run jarkar ko Kuma zai iya yi da guda duk lokacin da zai yi sai ya tofa Allah ya nunka suttura
Assalamu alaikum warahmatullah Malam Allah ya saka da alkhairi
Malam inada tambaya duk kafa daya zaka tofa ko kuma sai mutum ya ja kafa 66 sa’anan ya tofa yasha
😢
Sayyadi Muna da zam zam
Mungode
اعوذ بالله من الشيطن الر جيم
من كلل شيء مكلقن 66
A uzubillahi minal shaidani rajeem min kullishai een muglakin66 1 week
Kenan Sunayen Allah sittin da shidda ne ?
A a lissafin harafan sunan Allah kenan a hisabi
Masha ALLAHU,ALLAH ya saka muku da mafificin ALKHAIRI ya SHEIKH!
Malam yana nufin adadin sunan ALLAHU (Ismul Jalala) ma ana 66 ne a Hisabi!
Muna gdy ubngjy ya biyaka
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Jazakallahu khaira
Jazakhallahu khayran
Allah ya saka da alkairi ❤
Masha Allah
❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤