Khatmar Saukar Karatun Alƙur'ani Na Almajiran Shehu Ibrahim Inyass (RTA) 1445BH/2024

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 23 พ.ค. 2024
  • Alhamdu Lillah
    Zaman Khatmar Saukar Karatun Alƙur'ani Mai Girma na Almajiran Shehu Ibrahim Inyass (RTA), a ƙarƙashin Khalifancin Shehu Mahammadul Mahi Inyass (RTA) na bana (1445BH/2024) wanda Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda suka gudanar. A bana, Ahlul Faidhati Mai Diwani Group sun samu saukar Alƙur'ani 1,635. Allah ya amsa Niyyar Da Shehu Ya Yi A Kan Saukar Karatun.
    Wal Abdu Lillah
  • เกม

ความคิดเห็น • 1