Mallam Dr Idris ya wuce kace sai lokacin maulid izalar sa take tashi tun kan kayi wayyo yake da'awar Sunnah kayi waazin ka jamaa su karu da abinda ka fada bisa Sunnar Annabi SAW
Wlh ni rayuwarnan tsoro take bani, a lokacin da ban taba zuwa gurin maulidi ba ina cikin masu Adawa da ganin maulidi bai dace ba, Amma ranar da na hallaci maulidi dan inga me akeyi a wurin sai naga bayan karatu da yabo ga manzon Allah da mu'uzujin Annabi...
A wajen Maulud a na karatun Alkur'ani Mai Girma da yabon Annabin Rahama. Idan ka shiga wajen kashi in ka isa ka baiyana karatun Alkur'ani a fili da yabon Annabin Rahama
Allah Qarawa Rayuwar Dr Idris Albarka 🙏🏻
Ameen ya Allah
Sunnah ❤❤❤
Tabbas kashi yafi maulidi Allah yashiryemu yasa mudace
tabas hakane kamar yanda KARE yafi ubanka dakai da wanan wawayen malimai masu wanan kalma zakuci ubanku har. Abada bazaku Hana muyima annabi hidima
Mallam Dr Idris ya wuce kace sai lokacin maulid izalar sa take tashi tun kan kayi wayyo yake da'awar Sunnah kayi waazin ka jamaa su karu da abinda ka fada bisa Sunnar Annabi SAW
Allah shi karawa rayuwa albarka malam
Wlh ni rayuwarnan tsoro take bani, a lokacin da ban taba zuwa gurin maulidi ba ina cikin masu Adawa da ganin maulidi bai dace ba, Amma ranar da na hallaci maulidi dan inga me akeyi a wurin sai naga bayan karatu da yabo ga manzon Allah da mu'uzujin Annabi...
Dr tauheed idris abdul aziz, zakin sunnah rana mai rabawa kowa aiki,
Kashi yafi mauludi
iZalla
Kashi yahi maulidi barista😂😂😂😂
A wajen Maulud a na karatun Alkur'ani Mai Girma da yabon Annabin Rahama. Idan ka shiga wajen kashi in ka isa ka baiyana karatun Alkur'ani a fili da yabon Annabin Rahama
@@malamialamin6622malan Abinda aké nufi kanshi yafi maulidi !. saboda acikin shari'ar musulunci babu babinda yayi magana Akan maulidi shikuma kanshi akwai Babin yadda zaka tsuguno
@@LawaliTOROGao-sq2tzin haka ne kenan kashi yafi izzala don babu babin izzala a cikin littafai
Mauliud for no going back insha allah. Shehu Ibrahim inyass for life no going back insha allah...
To ka tanadi hujjoji
Sunna Sak Bidi'a Sam