Mun kawo wakar ne sakamakon yadda jama'a da dama suke aiko mana da saƙon Cewa "Dan Allah Muryar Hausa24 ku turomin da waƙar da Rarara yayi wa shugaba Buhari ta kwanaki 100 akan karagar mulki , na nemi waƙar ban samu bane shiyasa nasan baza'a rasa awajen ku ba". Dalilin hakan ne yasa mu ɗora waƙar saboda mun san cewa baza'a rasa masu son waƙar ba. Rarara ya rera waƙar ne lokacin da Buhari yake kan mulki na tsawon watanni uku da kwana 10 (kwanaki 100 akan karagar mulki). Zaku iya sauke Audio waƙar kai tsaye zuwa cikin wayar ku idan ku shiga wannan link din 👇👇👇👇👇 www.muryarhausa24.com.ng/2019/02/rarara-ya-saki-sabuwar-waka-mai-zafi_59.html?m=1 👆👆👆👆👆
Me ne ne yakawo maganar zagi anan? Bamu zo nan domin tsinewa wani ko zagin wani ba, ka bayyana ra'ayin ka kawai idan bazaka bayyana ba , bai zama lallai sai kayi comment ba. Kada kamanta ba domin kai aka rera wakar ba . RA'AYI RIGA! Akiyaye!
Mun kawo wakar ne sakamakon yadda jama'a da dama suke aiko mana da saƙon Cewa "Dan Allah Muryar Hausa24 ku turomin da waƙar da Rarara yayi wa shugaba Buhari ta kwanaki 100 akan karagar mulki , na nemi waƙar ban samu bane shiyasa nasan baza'a rasa awajen ku ba".
Dalilin hakan ne yasa mu ɗora waƙar saboda mun san cewa baza'a rasa masu son waƙar ba.
Rarara ya rera waƙar ne lokacin da Buhari yake kan mulki na tsawon watanni uku da kwana 10 (kwanaki 100 akan karagar mulki).
Zaku iya sauke Audio waƙar kai tsaye zuwa cikin wayar ku idan ku shiga wannan link din
👇👇👇👇👇
www.muryarhausa24.com.ng/2019/02/rarara-ya-saki-sabuwar-waka-mai-zafi_59.html?m=1
👆👆👆👆👆
MURYAR HAUSA24 TV slm dnalla kuturamn lanbr rarara
MURYAR HAUSA24 TV
❤❤❤قلوبنا وهبنا ها لجناب سيدنا رسول الله صلى الله عليه وآله الطيبين الطاهرين وصحبه الأبرار وسلم تسليما كثيراً
Sai ynzu nakeson wakar nan
Rarara sai datijo banan Najeriya dogo na A'isha
am inspired......@ oga kahutu rara
Haka ne Aku
Iinsha Allah sai Buhari
Ina Magu?
Daidaine sarkin yakin mawakan Baba Buhari.
SAI BABA BUHARI 👍👍👍
Hawa Nigeria
Maganin barayi baba 4+4
Bjr
Allah kataimaki kasarmu nigeria
Banza wawa
Me ne ne yakawo maganar zagi anan?
Bamu zo nan domin tsinewa wani ko zagin wani ba, ka bayyana ra'ayin ka kawai idan bazaka bayyana ba , bai zama lallai sai kayi comment ba.
Kada kamanta ba domin kai aka rera wakar ba .
RA'AYI RIGA!
Akiyaye!
wallahi sai baba buhari
Said baba
🤝👉
Nazeeb Nigeeria said baba buhari.