Rigar Ƙaya 29-01-2025: RIKICIN MASALLACIN SAHABA: ABINDA AKA ZO CE MANA AKAN BIN UTHMAN...! YMF

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 5 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 38

  • @abubakarmuhammadmande1752
    @abubakarmuhammadmande1752 7 วันที่ผ่านมา +2

    Muna addu'ar Allah Ya tsaremu da talalaɓiya irin ta IZALA.
    Wallahi Ni ahlussunnah ne amma ko alama yanzu IZALA ta ɗauki wani layi na cin amanar Allah.

  • @mohdmustaphamohd9288
    @mohdmustaphamohd9288 6 วันที่ผ่านมา

    Yakubu Allah Yabiya Da Gidan Aljannah

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 7 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya yakubu musa wlh kana kokari sosai Allah ya qarama qarfin gwaiwa da nisan kwana.
    Ina roqon Allah s a w ya sakama da mafificin al khairi ameeen thumma ameeeeen 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @AnasIbrahimmuhammad-n7x
    @AnasIbrahimmuhammad-n7x 7 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah KAGA KAYI BALANCE ANKI AMSA
    Kuma da farko malam shiyake cewa ba'aji ta bangaran suba

  • @SulaimanAbubakar-q7l
    @SulaimanAbubakar-q7l 7 วันที่ผ่านมา +1

    Aslam mal. Yakubu Allah yaqara lafiya ina ma fatan Alkairi daga Sebha Libya.

  • @kbslaundryservice4376
    @kbslaundryservice4376 7 วันที่ผ่านมา +1

    Malam yakubu ai wanan mutumin Allaah ya isa tsakani mu dashi

  • @Bnsani069
    @Bnsani069 7 วันที่ผ่านมา

    ALLAH YASAKA MANA AMEEEN YA ALLAH.
    KUMA BA MAI KIFI KO MAI KARFASHE NE ALLAH YAFI KARFIN KU.

  • @AminuZakariyya-ow8sk
    @AminuZakariyya-ow8sk 7 วันที่ผ่านมา +1

    Hasbunallahu wani imal wakil

  • @BuhariZubairu-zp6sd
    @BuhariZubairu-zp6sd 7 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya m.yakubu Allah yayimaka albarka wlh yau da safe ina danaji martani shi isawa kawai yakubu na kawo nace kaga suma suna da huja Amman yanzu sunkara nuna cewa
    Tamba sun zalunci malam sun yaudari malam sun cuci malam Allah wlh
    Kuma sun yaudari yakubu Muna musu jin shirin rigar kaya sun yaudaremu sabo da har bashi naci yau sabo da warwara da yakubu zaiyi akan ganin su da malam amman su basu bamu nasu ba kuma basu bari anyi wanna yake a gabanmu ba
    To dan Allah yakubu yanzu wanna abun da sukayima dadi Kaji ko haush to shi malam ba mutubane da zaiyi shiru
    Allah kakaremu da yaudara koda ta wasace mu da yayanmu Allah ya kaimu gobe oga Yakubu wlh bazamuyi fushi ba😅😅😅

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e 7 วันที่ผ่านมา

    Allah kawo mana zaman Lfy Ameen

  • @MsKachako
    @MsKachako 7 วันที่ผ่านมา

    Sun zalunci Bn usman da sannu Allah zai sakamasa!

  • @MuhammedzaharaddeenAbdul-fx2yq
    @MuhammedzaharaddeenAbdul-fx2yq 7 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah Yakubu Musa fagge regari kaya

  • @NuraAuwal-x4e
    @NuraAuwal-x4e 7 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kyauta 😢

  • @anasharunagarba5055
    @anasharunagarba5055 7 วันที่ผ่านมา

    Allah ubangiji ya kyauta tabbas anzalunci malam

  • @sadisuyusuftsangaya8167
    @sadisuyusuftsangaya8167 7 วันที่ผ่านมา

    Assalamualaikum Wa Rahmatullah
    Maa Shaa Allah
    Mal Yakubu sannu da kokari Ina maka fatan alkhairi tare da adduar da cewa duniya da kiyama.
    Bayan haka fadin ka cewa ka gode Allah ka Kuma gode manzon Allah s.a.w, ni Ina ganin da Inama kace na gode Allah Kuma na yabi Manzon Allah s.a.w
    Daga Mai Qaunar ka saboda Allah.
    Wassalamu Alaikum

    • @lumanaradio
      @lumanaradio  7 วันที่ผ่านมา +3

      Waalaikassalam wa RahmatulLah Mal Sadisu.
      To na gode kwarai. Jazakumullah

    • @anasibrahim9177
      @anasibrahim9177 7 วันที่ผ่านมา

      Allah ya karfafi masu karbar gyara​@@lumanaradio

  • @ghazalihasheem7828
    @ghazalihasheem7828 7 วันที่ผ่านมา

    Allah ya ce sai ya Jarrabe mu

  • @ImamushafiiSunusiEl-hussain
    @ImamushafiiSunusiEl-hussain 7 วันที่ผ่านมา

    Allah y kyauta

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud 7 วันที่ผ่านมา

    Anzalunci malam wllh

  • @Ahmad-Md-Lawan
    @Ahmad-Md-Lawan 7 วันที่ผ่านมา

    Ai kowa ya san Malam Uthman ya fisu gaskiya wlh Allah ya kyauta

  • @AbdullahiSirajo-p5c
    @AbdullahiSirajo-p5c 7 วันที่ผ่านมา

    Barjimana shi yakubu

  • @abdulrahmanyahuzamusaabu-a5655
    @abdulrahmanyahuzamusaabu-a5655 7 วันที่ผ่านมา

    To Ai shikenan

  • @ZainabIsa-hv7um
    @ZainabIsa-hv7um 7 วันที่ผ่านมา

    Allah rufa asiri

  • @salisusalisust3414
    @salisusalisust3414 7 วันที่ผ่านมา

    Kowa ya gane yan kungiya basu nufaci Allah a wannan lamarin ba

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 6 วันที่ผ่านมา

    Sun tsere 😝

  • @Dan_Albarka_
    @Dan_Albarka_ 7 วันที่ผ่านมา +1

    Da kyau Malam Yakubu yau ma na kara fahimtar ma'anar lamuni na luma na.
    Sun ji tsoro fa
    kawai a feɗe mana birin

  • @IbrahimAhmed-ko4ho
    @IbrahimAhmed-ko4ho 7 วันที่ผ่านมา

    Basu da qaya

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 7 วันที่ผ่านมา

    😅😅😅😅.
    Gaskiya ko daga nan mun gane mai gaskiya kuma mun gane azzalumi.
    Allah ya kara rufa wa Sheikh bn Uthman lafiya da istiqama. Ameen.

  • @SaleemSS
    @SaleemSS 7 วันที่ผ่านมา

    Hahahaha gaskia ka bani dari musammam a qarshen maganar 😂

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 7 วันที่ผ่านมา +1

    Mlm yakubu wlh bin Usman yayi hakuri a kundila Amma har ga allah mu mun san an cutar dashi sama da shekara sha suke cutar dashi

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 7 วันที่ผ่านมา +1

    Innalillhi wa inna ilaihi raji unn 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
    Astagfirillah
    Astagfirillah
    Astagfirillah
    Kai jama a Dan Allah kumin afuwa wlh abinne yake bani dariya.
    To Wai dole NE shi bn utthman din sai yayi limancin???
    Yace masallatai suna Neman sa yayimusu sallah to yaje can yayiman zaifi zama masalaha ae
    Lamarinnan ya bayyana qarara bn utthman anso aci zarafin sa Amma Allah ya Kare Dan haka ya rabu da su can su qarata

  • @salisusalisust3414
    @salisusalisust3414 7 วันที่ผ่านมา

    Yanzu na yarda cewa tabbas kana kwatanta adalci A wannan dinkin

  • @INUSAABDULRAZAK
    @INUSAABDULRAZAK 7 วันที่ผ่านมา

    Mlm yakubu mutanan nan Basu da gassikiya

  • @sunusidalhatu8581
    @sunusidalhatu8581 7 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂 gaskiya kayi gajan hakuri domin aikin ku yana bukatar hakuri kawai ka kara kiran sa

    • @shamsuwaritv7629
      @shamsuwaritv7629 7 วันที่ผ่านมา +2

      Nawa kakebiyan Shi Daza k ace yayi gajan hakuri

  • @nazirharuna7602
    @nazirharuna7602 7 วันที่ผ่านมา

    Mal yakubu ai bazasu yadda ku haduba,saboda basuda gsky kuma sunsan zaka tarfa su😂