Najaatu baiwar Allah ta a Arewa ta fada mana gaskiya mun ki daga kin gaskiya sai bata

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 29 ต.ค. 2024

ความคิดเห็น • 20

  • @naziruiliyasusalihu
    @naziruiliyasusalihu 2 หลายเดือนก่อน +7

    Inayiwa fastor fatan shiriya Allah yasa haka Amma fastor kagyara kalamanka nacewa Muslimci ba gaskiya saboda maganar siyasa Idan zakaiyi nazari ko alokacin yaqin neman zabe akwai malaman da basu goyi bayan a zabi tunubu ba indai bada wata manufa ka fadi hakaba to bekamata ka hukunta musulmai gaba daya akan haka ba sai kayi adalci

  • @BachirLohe
    @BachirLohe หลายเดือนก่อน +1

    Ameen Allah ya sakama Najjaatu da alkhayri

  • @nasirubellosanidanmalam9566
    @nasirubellosanidanmalam9566 หลายเดือนก่อน +2

    Mudai Allah ya isarmuna kawai.

  • @shehugarba4219
    @shehugarba4219 หลายเดือนก่อน

    Allah gada kacazawa Wannan boyataka rayuwa kasata doré ahaka kakarawata lafiya da nisan kwana

  • @MurjanatuMuhammadsambo
    @MurjanatuMuhammadsambo หลายเดือนก่อน

    Sune azzalumai

  • @Dandareshehu
    @Dandareshehu 2 หลายเดือนก่อน +2

    Hajiya Allah shi biya ki. Dukkan abubuwan da kika fada wallahi yau mun gan su a fili.

  • @Habibamuhammadd
    @Habibamuhammadd 2 หลายเดือนก่อน +5

    Babana please 🙏

  • @musagaladima3835
    @musagaladima3835 หลายเดือนก่อน

    Lokaci yayi da yakamata a dena siyasar addini ko kabinlaci a arewa. Ya kamata arewa ta zama guda don a kawo cigaba cikinta.

  • @josephmoses6052
    @josephmoses6052 หลายเดือนก่อน

    Arewa kasar hausane

  • @Habibamuhammadd
    @Habibamuhammadd 2 หลายเดือนก่อน +3

    Dan Allah kashiga musulnci kana da halime kyau please 🙏

    • @KhadijaAbdullahiharuna
      @KhadijaAbdullahiharuna 2 หลายเดือนก่อน

      Ku dena hk pls baa rokon mutum ya shiga musulinci

    • @smgcom2908
      @smgcom2908 หลายเดือนก่อน

      Baa irin wannan muke so ya shigo Muslimci dan bai iya magana ba

    • @AgentOfPeace01
      @AgentOfPeace01 หลายเดือนก่อน

      ​@@smgcom2908Habawa. Shi musulunci hala addine ne wanda sai mai wani qualities ke iya shiga. Pastor is gentleman. So leave him with his faith bt you can wish him well in life.

    • @smgcom2908
      @smgcom2908 หลายเดือนก่อน

      @@AgentOfPeace01 inn baka sani ka sani addini mu

  • @davidibrahim4629
    @davidibrahim4629 2 หลายเดือนก่อน +1

  • @AbdulYasarDayyabu
    @AbdulYasarDayyabu 2 หลายเดือนก่อน +4

    ai wannan bawan Allah yanada hankali idan tashine arewa duka dayane

    • @jibrilsmagaji6816
      @jibrilsmagaji6816 หลายเดือนก่อน

      Wallahi ai northwest ne suke bamu ciwon kai

  • @usmanyusuf677
    @usmanyusuf677 2 หลายเดือนก่อน +2

    Idan ka zargi Malaman Musulunci ya kamata ka zargi kanka da pastor cin arewa muga yadda kuka sa ma bi yanku su zaɓi Peter Obi Dan haka idan ka zargi wasu Malaman Musulunci da Muslim Muslim To ku ma ina zargin ku da Christian Christian

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 หลายเดือนก่อน

    Karya take wallahi makaryaciya ce wallahi ko tsoron Allah bata ji da girman ki kina zuba karya ke in baki tare da gwamnati se ki ta sheri