BABU WATA DAMUWA DA ZAKA TUNKARETA DA WANNAN AIKIN SAI KAHA BAYANTA DA İZNİN ALLAH 👆

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 38

  • @mkhtaribrahimahmad7748
    @mkhtaribrahimahmad7748 9 วันที่ผ่านมา

    Jazakallahu khairan ya Sayyadi

  • @UsmanAkilu-mv7nk
    @UsmanAkilu-mv7nk 6 วันที่ผ่านมา

    Masha allah Allah ya saka da alkairi

  • @HarunaSalisu-c5r
    @HarunaSalisu-c5r 11 วันที่ผ่านมา +2

    Allahumma ya sahiballud fill khafiyyi bika asta inu wa ak tafi ya mugeesu

  • @aishasuleimanusman9055
    @aishasuleimanusman9055 5 วันที่ผ่านมา +1

    YA LADIFU
    YA MUGISU
    YA KAFI
    EVERY NIGHT (500)
    FOR 21DAYS
    ALLĀHUMMA ❤
    IN SHA ALLAH

  • @umarlawanyakasai8176
    @umarlawanyakasai8176 10 วันที่ผ่านมา

    Jazakumullah khair

  • @ZunurainiUsmansufee-c3u
    @ZunurainiUsmansufee-c3u 12 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yakara kaunar annabi Muhammadu yasaka da aljanna

  • @Hauwau58
    @Hauwau58 12 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah, Allah ya saka da mafificin alkhairi, Allah ya yi wa zuri'a albarka.

  • @MuhammadSirajomadahu
    @MuhammadSirajomadahu 12 วันที่ผ่านมา

    Mãsha Allah Muna godiya Allah ya Kara daukaka

  • @maltasanmagaji4690
    @maltasanmagaji4690 11 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤

  • @UmarAbdullahiAhmad-jz9fi
    @UmarAbdullahiAhmad-jz9fi 12 วันที่ผ่านมา +1

    S a w

  • @Daawahislamicideology
    @Daawahislamicideology 11 วันที่ผ่านมา

    Mallam jazakallahu Khairan, Allah ya tsare mu gaba daya. Don Allah wani ya taimaka ya rubuto mana transliteration na wannan Addu'a. Thanks

  • @HarunaSalisu-c5r
    @HarunaSalisu-c5r 12 วันที่ผ่านมา +1

    Shaihuzzaman kabmu jalabi kabamu dafa i kabamu istikhara kabamu salatin shekara sannan kaqaramana kumakana lallashinmu mujure kadamukaraya sannan inwasu zuciyarsu takaraya lnkaji kana da damana kwaringwiwa ya ubangijinmu maigirma da daukaka wannan bawanaka wallahi wallahi ya nasan bayinka da alkhairi amma munsan Allah da manzansa sun fishi sonmu ya ubangiji kabashi matsayi maigirma afadar annabinmu sallallahu alaihi wasallam kuma yazama Dan cikin gida ya Allah ameen yakareemu

  • @ملاكيالحارسالهوسا
    @ملاكيالحارسالهوسا 11 วันที่ผ่านมา

    mlm Allah ya garamak Lafia

  • @Nanah234
    @Nanah234 12 วันที่ผ่านมา

    Allah ya faranta maka ya sayyadi muna gdy 🙏

  • @Shamzzy942
    @Shamzzy942 11 วันที่ผ่านมา +2

    Alhamdulillah Malam , aiki na Tafiya yanda akeso da wnn satin shekara, Dan yanzu haka in madina mlm.Allahamdulilah mlm Allah yabiya maka bukatur duniya da Lahira haduwa da kai ya zamamin Alkhairi. Insha Allah mlm zan maka addua.

  • @samiralawal907
    @samiralawal907 12 วันที่ผ่านมา

    Muna godiya mlm ❤❤❤❤

  • @Farida-x6r
    @Farida-x6r 12 วันที่ผ่านมา

    masha allah mlm jazakallah kaer

  • @HamedArouna-x8d
    @HamedArouna-x8d 12 วันที่ผ่านมา

    جزاك الله خيرا

  • @abubakarinuwa9916
    @abubakarinuwa9916 12 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah wan ya rubuta mana addu'ar nan

  • @AboubacarSalifou-hk2kw
    @AboubacarSalifou-hk2kw 12 วันที่ผ่านมา

    Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan Allah yasaka da alheri muna barar adou'a

  • @abbashariff6271
    @abbashariff6271 12 วันที่ผ่านมา

    Allah ya saka da alheri. Aameen!

  • @muhammadfantami3184
    @muhammadfantami3184 12 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 12 วันที่ผ่านมา

    Muna godiya sayidi

  • @IbrahimHabibu-rr3lt
    @IbrahimHabibu-rr3lt 12 วันที่ผ่านมา

    Allah Yasaka da mafificha Alkairi Ya maulana

  • @Kasoum-me4ve
    @Kasoum-me4ve 12 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kara lafya maulana muna GODIYA sosai ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AsmauMuhammad-u6t
    @AsmauMuhammad-u6t 12 วันที่ผ่านมา

    Mallam ALLAH ya saka maka da mafificin alheri duniya da lahira ALLAHUMMA AMEEN YAHAYYU YAQAYYUM

  • @Sadikumar-n2h
    @Sadikumar-n2h 12 วันที่ผ่านมา

    Mln munagodiya Allah yakarasani mln adinga nuna Muna arubuce

  • @abubakarhussaini-o1h
    @abubakarhussaini-o1h 11 วันที่ผ่านมา

    Aslm mlm da allah ina tanbaya ne kan salatittasbih to idan mutum yayi qiyasi da ita sai yakawo istigfari yayi sigar salatittasbih kuma yayi ta salati bisa wannan qiyasin kuma ya kawo salatittasbih da kanta babu laifi koko dai yatsaya ga salatittasbih kawai yafi

  • @samiralawal907
    @samiralawal907 12 วันที่ผ่านมา

    Assalamu alaikum mlm dan allah a temaka a rubuto mana wanna addu'ar a WhatsApp channel ba'ayi posting din taba❤

  • @hezyharoun1613
    @hezyharoun1613 11 วันที่ผ่านมา

    A turo mana link da zamu shiga dan Allah

  • @NafiAbubakar
    @NafiAbubakar 11 วันที่ผ่านมา

    Mln.don allah nayi nayi do in rika samun adduoin nan nakasa in ba a comment section ba bana samu ataimakamin

  • @sadiyayakubu8337
    @sadiyayakubu8337 12 วันที่ผ่านมา

    Assalamu alaikum ya sheikh ban ganta a link BA

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 11 วันที่ผ่านมา

    Wnn gska ne Imamu. Kara Basira Shehin Mu