Ni zarrushe wannan maganar da hujjoji kwarara kamar haka hujja ta farko itace Maryam Tanada ilimi itama ba jahila bace hujja ta 2 itace zuciyarta bata nufin kowa da sharri hujja ta 3 Tanada hakuri hujja ta 4 taimasa halacci akwai hujjoji da yawa Amma GA kadan na kawo atakaice pls Dan Allah mudinga kyakkyawan zato
Wallahi bai kamata ace Maryam an wulakan tt ba yabo da Maryam tayi masa hallaccin daba kowace yan bace zata yi masa👏✌️
allah yakara alhakin mahaefiyar ta
Ni zarrushe wannan maganar da hujjoji kwarara kamar haka hujja ta farko itace Maryam Tanada ilimi itama ba jahila bace hujja ta 2 itace zuciyarta bata nufin kowa da sharri hujja ta 3 Tanada hakuri hujja ta 4 taimasa halacci akwai hujjoji da yawa Amma GA kadan na kawo atakaice pls Dan Allah mudinga kyakkyawan zato
Zan muji ra'ayin jama'a akan maganar ka