Yadda zaka bude facebook page har a fara biyanka

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 11 ก.พ. 2025
  • Mungode da ziyartar channel dinmu.
    Kada ku manta ku danna Alamar Subscribe sannan ku danna Alamar kararrawa.
    Ga masu son Karin bayani ko kuma magana dani wannan shine instagram dina : / mubarakeeyy
    Kada ku manta kuyi Shere da sauran en uwanku a Whatsapp da kuma Facebook.
    #mubarakeey_tv #zoolwsh #zool_wsh #Bushkiddo #Arewa24 #kwana_casa_in #hausatop #sabon_comedy #HowToEarnMoneyOnline #howtomakemoneyonline #waka #karatu #Nationcup #Egypt #Facebook #password #zacking #kannywood #kannywoodcelebrities #Arewa24 #hausa #siyasa #koyon #kashe #ayatullahi_tage #mazajene #chizo_1_Germany #aliwrtwork #AdamAzango #arewa #jaruma_empire #dj_ab #alhanislam #oscar #barakina

ความคิดเห็น • 96

  • @kaujattv299
    @kaujattv299 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Muna godiya sosai Allah ya biya
    Dan Allah in badamuwa munason hanyan da zamuyi magana da mubaraky Kai tsaye
    Don Muna neman qarin bayani akan abubuwa da dama dasuka shige mana duhu
    Muna godiya sosai
    Allah ya qara basira

  • @gprincegoni1037
    @gprincegoni1037 5 ปีที่แล้ว +2

    Agaskiya Mubarak tunda neke bantaba samum cigaba a net ba saida alh yahadamuda ku agaskiya ba abuncewa saide muce allah kara basira inayinka 100℅ we will stay with you 4ever love ❤️ you ba iyaka

  • @mhdbelloabdullahi2850
    @mhdbelloabdullahi2850 5 ปีที่แล้ว +3

    Allah yakara basira munyinku100%

  • @mahmoody52tv54
    @mahmoody52tv54 3 ปีที่แล้ว +2

    salamun Alaikum, mubarakeey, barka da war haka, lallai kafin ince komai zanso in fara da addu'ar Allah ya kara haske da basira ga al'amuranka, bayan haka kuma na zama addicted ga kallon wannan tasha mai albarka, sai dai abinda yake damuna shine zanso in samu wata hanya da zanyi magana dakai don yin wasu tambayoyi da samun amsa ta kai tsaye, in har da wannan damar ina roqon ku da a samar min da ita don warwarewar matsalolina a social media. nagode kwarai.Allah ya karo taimako da basira.
    Mahmoud kano nigeia.

  • @ahmedisamuhammad6173
    @ahmedisamuhammad6173 4 ปีที่แล้ว

    Mungode Allah yakara basira

  • @sirrinadduoidagamanzonalla864
    @sirrinadduoidagamanzonalla864 2 ปีที่แล้ว

    Insha Allah

  • @jamilousabiou4491
    @jamilousabiou4491 4 ปีที่แล้ว

    Yayi allah ya kara basira da hazaka

  • @isamalimuhammad8549
    @isamalimuhammad8549 4 ปีที่แล้ว +1

    Sunana issam daga maiduguri Gaskiya wanna video yayi Dan Allah gawata tambaya dazanyi inasan amun WANI video na application nagoge sticker akan WANI photo ne da rubutu za agoge stickan Amma yananan Dan Allah kubincikamin application in

  • @ميمونهعلي-ظ6ذ
    @ميمونهعلي-ظ6ذ 5 ปีที่แล้ว +3

    Allah yabaka farar zuciya to tayazaadinga bani kudin

  • @abdulmaleekshuaibu2336
    @abdulmaleekshuaibu2336 2 ปีที่แล้ว

    Muna godiya mubaraky tv

  • @kaujattv299
    @kaujattv299 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Muna godiya

  • @issiyakatv7347
    @issiyakatv7347 4 ปีที่แล้ว +1

    Muna godiya sosai 🤜💯🤛

  • @AtikuZubairu
    @AtikuZubairu ปีที่แล้ว

    Jazakallahu bi khair

  • @ساليسوعبدالله
    @ساليسوعبدالله 4 ปีที่แล้ว

    Yayi

  • @abdullahiabdullahiibrahim142
    @abdullahiabdullahiibrahim142 2 ปีที่แล้ว

    Yayi mungode sosai

  • @batooladamhvd4245
    @batooladamhvd4245 5 ปีที่แล้ว +2

    Muna godiya

  • @Subscribers_v9
    @Subscribers_v9 4 หลายเดือนก่อน

    Nice

  • @westerntv2797
    @westerntv2797 4 ปีที่แล้ว +1

    Muna godiya mubarakeey tv kuma nima insha allah zanyi qoqari na mallakeki kayan daukar video na fara youtube

  • @nanjemzittadashe3514
    @nanjemzittadashe3514 4 ปีที่แล้ว

    Nice one

  • @rabiluali4608
    @rabiluali4608 3 ปีที่แล้ว

    Kahuta mubarakeey

  • @abduldanhajiyatv3436
    @abduldanhajiyatv3436 3 ปีที่แล้ว

    Macha Allah yykau

  • @mansooryahaya844
    @mansooryahaya844 2 ปีที่แล้ว

    SLM Mubarak Allah ya qara basira dan Allah ya ake goge pages na facebook

  • @zainabsudes9525
    @zainabsudes9525 5 ปีที่แล้ว +4

    Masha'allah 👍👍

  • @mhdtv8092
    @mhdtv8092 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah mai iko mungode

  • @kingspop2632
    @kingspop2632 3 ปีที่แล้ว

    Dan Allah ya ake samun kudin wai

  • @sheikhmustaphashettimer1895
    @sheikhmustaphashettimer1895 5 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 8 หลายเดือนก่อน

    Barka

  • @ahmadmuhammad9606
    @ahmadmuhammad9606 4 ปีที่แล้ว

    Good mobarakey

  • @gprincegoni1037
    @gprincegoni1037 5 ปีที่แล้ว +5

    Assalamu allaikum mubarakeey god bless 🙏 kullum fatammu allah kara basira but muna rokunku kukara hakury kamar yadda kunsaba, manaso kukara budemana Kayi mana anuna mana yanda ake edit Domin hakkan zaisa muji dadin kasancedaku.

  • @mukutahausatv5624
    @mukutahausatv5624 4 ปีที่แล้ว

    Aha mashallah

  • @kamisgaskiyadayace1tv472
    @kamisgaskiyadayace1tv472 5 ปีที่แล้ว +1

    Allah saka da alkairi...

  • @anasirzamanitv1382
    @anasirzamanitv1382 4 ปีที่แล้ว

    Mungode

  • @yushaumuhamadmuhammad6772
    @yushaumuhamadmuhammad6772 5 ปีที่แล้ว +2

    Allah yabiyaka malam mubara

  • @SaniIbrahim-x7g
    @SaniIbrahim-x7g ปีที่แล้ว

    Wllh Mubarak nawa yaki wucewa

  • @hdlafiacomedy
    @hdlafiacomedy 2 ปีที่แล้ว

    Nagode sosai Mubarak

  • @allmayeee
    @allmayeee 4 ปีที่แล้ว

    Barkan de

  • @umarbugatti1504
    @umarbugatti1504 5 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara basira muma mungode

  • @auta-ne1066
    @auta-ne1066 4 ปีที่แล้ว

    Mungode to amma taya suke biyan dake sunayi

  • @yusufibrahim8414
    @yusufibrahim8414 5 ปีที่แล้ว +1

    برك الله فيكم

  • @iliyasumuhammed3838
    @iliyasumuhammed3838 5 หลายเดือนก่อน

    a taimaka Dan Allah ana saka yana futowa full a screen

  • @DjyusufComedy
    @DjyusufComedy ปีที่แล้ว

    Meyasa idan na shiga cikin pejin nasa abun danakeso kamar comedy saisununaman jan rubutu

  • @AttaherAdunakware-um9gz
    @AttaherAdunakware-um9gz 9 หลายเดือนก่อน

    Ya zaka gane kudi suna shigowa kuma ta yaya zaka ciresu idan sun taru

  • @sajehausatv
    @sajehausatv 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya temaka

  • @investorameer1
    @investorameer1 2 ปีที่แล้ว

    Asslamu ailaikum mubarekeey idan amyi post a page sometimes zaka ga ya kayo wani promote you post shin yana nufin kabiya atallatashi ko kuwa

  • @IgPalmOil
    @IgPalmOil ปีที่แล้ว

    Aslm alaikum..
    Dan Allah wajen setting payment method,dole ne seda master ko visa card?

  • @alhajidalamustapha8987
    @alhajidalamustapha8987 4 ปีที่แล้ว +1

    SLM Mubarak ya za'ayi mutum yaboye sirrin shi a Facebook ko photo

  • @ibrahimidris8533
    @ibrahimidris8533 5 ปีที่แล้ว +3

    Aslm, haji Mubarak dan Allah yaya zanyi in mai da Facebook di na turanci ne? Wlh ban san ya akayi ba kawai sedai naga ya koma hausa kuma wlh bashi dadin amfani a haka. Na gode

    • @westerntv2797
      @westerntv2797 4 ปีที่แล้ว +2

      Kaje can qasa zakaga yaruka ka zabi english

  • @yomfa2023
    @yomfa2023 2 ปีที่แล้ว

    Slm wai meyasa TH-cam takersgemin watch time hours a channel dina Dan Allah ataimakakin

  • @habibuagent9558
    @habibuagent9558 5 ปีที่แล้ว +1

    Toh masha Allah muna gdy Amma taya zasu biyaka ?

  • @gidannishaditv4576
    @gidannishaditv4576 4 ปีที่แล้ว +1

    Aslm mubarakeey dan allah inason ka koya mini yadda zakace adanna subscurit

  • @moduskeff
    @moduskeff 2 ปีที่แล้ว

    To taya zasufa ra biyanka indan video kakesa kawa .kuyan wai sakabiya amma boosting how prevent this prnlm

  • @mouhamadououlamaou1373
    @mouhamadououlamaou1373 5 ปีที่แล้ว

    very good vidéo

  • @mukhtarAhmadHamza
    @mukhtarAhmadHamza 9 หลายเดือนก่อน

    Naje yin creating page ana sakamn cewa anbuda pages din dayawa!!!

  • @shamsuhacker
    @shamsuhacker 2 ปีที่แล้ว

    Ya yallabi Dan girmn annabi Muhammad ka taimka kamin tallan channel dina wallh amin hacking din tsohuwar dn Allah ktaimka kmin

  • @sadeeqabubakar9604
    @sadeeqabubakar9604 5 ปีที่แล้ว

    Muna godiya tamusanman agareku

    • @farukuumardamana6619
      @farukuumardamana6619 5 ปีที่แล้ว

      Aslm Alkm muna mika matukar godiyar mu gareku Dan Allah ina menan sanin yadda ake bude webset

  • @mustafamuhammad9978
    @mustafamuhammad9978 4 ปีที่แล้ว +1

    mai gida nubarak dan allah ya zanyi na sa mu adobe premier a computer na

  • @عليبنإدريسمحمد
    @عليبنإدريسمحمد 5 ปีที่แล้ว

    ina yina

  • @abdulhadimuhammad1201
    @abdulhadimuhammad1201 5 ปีที่แล้ว

    SLM nayinayi nakasa

  • @hajiyalaraikabiru2024
    @hajiyalaraikabiru2024 5 ปีที่แล้ว +1

    Muna gdy Dan Allah akoyamana yanda ake bin diddigin layi ko Kira in wayar ka ba email

  • @usmanabdulmutallib6432
    @usmanabdulmutallib6432 2 ปีที่แล้ว

    Oga idan kuma page din da ka bude swetch ne fa ya zaka mai da shi classic 😭😭😭😭😭

  • @abubakarbello1484
    @abubakarbello1484 ปีที่แล้ว

    Tambaya ta Itace, mutum zai iya ba followers dama suyi posting tambayoyi akan page dinsa? Ko Kuwa admin ne kadai zai iya yin posting a page?

  • @shafiidahiru4344
    @shafiidahiru4344 4 ปีที่แล้ว

    Taya mutun zesa account nomba kokuma taya zakarbi kudina a page dina innacika wa'adin mutanen dasuke buqata

  • @soufianeabdoulaye
    @soufianeabdoulaye 3 ปีที่แล้ว

    Muna jin dadin tashar nan taku

  • @abdulngntv6369
    @abdulngntv6369 2 ปีที่แล้ว

    Normal ne

  • @tajayetv
    @tajayetv 5 ปีที่แล้ว +1

    Assalamu alaikum Mal Mubarakeey ina fatan kana lafiya don Allah Taya ake bunkasa page har kakai ga dubunain ma biya

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  5 ปีที่แล้ว +1

      Idan kanaso zaa iya yimaka boosting

  • @yusufibrahimabubakar587
    @yusufibrahimabubakar587 5 ปีที่แล้ว

    Tayaya zan tura video acikin TH-cam Dan. Allah

  • @ibrahimahmed3020
    @ibrahimahmed3020 2 ปีที่แล้ว

    Mebasira

  • @abdulumar2355
    @abdulumar2355 ปีที่แล้ว

    Dan Allah miye matsalar nawa indan naje bude page sai yadinga nunamun cannot create page you have created too many pages in a short time please try again later

  • @خليلالفاضل-س1ب
    @خليلالفاضل-س1ب ปีที่แล้ว

    😢

  • @wahyyoo68
    @wahyyoo68 4 ปีที่แล้ว

    Aslm

  • @NaziruSani-oc1sm
    @NaziruSani-oc1sm ปีที่แล้ว

    Aa make changer suna afecboo

  • @liyauabdulmumintv9260
    @liyauabdulmumintv9260 5 ปีที่แล้ว

    Assalam alaikum Mubarak da fatar kanacikin koshin lafiya dan allah kakoya muna yadda ake download video da aka daura akan TH-cam

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  5 ปีที่แล้ว

      Ka dauko vidmate

    • @usmanmuhammad4326
      @usmanmuhammad4326 4 ปีที่แล้ว

      Slm malan muba rakey barkanka da rana ina yawan duba vieon ka sosai don suna tai maka mun sosai Amma wannan videon na feicbouk feg nabude Amma innai posting baya tafiya sai yai mun Jan rubutu a sama shine nake son don Allah ka gaya mun matsalata don Allah a tai maka ga nom bata na ta WhatsApp 08138769732

  • @ibrahimissaibrahimissa4345
    @ibrahimissaibrahimissa4345 5 ปีที่แล้ว

    Mun gode

  • @ganaadji48lipton78
    @ganaadji48lipton78 4 ปีที่แล้ว

    Godiya 11111111111111111111111111111

  • @AbbasAbbas-cp5cv
    @AbbasAbbas-cp5cv ปีที่แล้ว

    Katouromin lanba ka dan allah

  • @abuafrahtv476
    @abuafrahtv476 5 ปีที่แล้ว

    Slm Mubarak yakake yagari yaaiki Taya kuma Facebook zasu biyaka kudin ta Ina za aikabi yanka kuma saikakai adadin followas nawa

    • @mubarakeeytv
      @mubarakeeytv  5 ปีที่แล้ว

      Baka ji darasin muba nacan baya

    • @ahmedisamuhammad6173
      @ahmedisamuhammad6173 4 ปีที่แล้ว

      @@mubarakeeytv slm lambarka nakeso Dan nagama komai surayaddaza'biyane haryanzu banganeba

    • @ahmedisamuhammad6173
      @ahmedisamuhammad6173 4 ปีที่แล้ว

      @@mubarakeeytv ga lambata megida

    • @madakitv3737
      @madakitv3737 3 ปีที่แล้ว

      @@mubarakeeytv good

  • @JunaiduSalisuwali78
    @JunaiduSalisuwali78 หลายเดือนก่อน

    Aslm mubarakyyt.v

  • @babbanyaro3755
    @babbanyaro3755 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah

  • @dalhagarbabangaje9754
    @dalhagarbabangaje9754 6 หลายเดือนก่อน

    Mungode

  • @MUHAMMADABBAISAH-xc7ov
    @MUHAMMADABBAISAH-xc7ov ปีที่แล้ว

    Masha Allah