Gaskiya ml Muhammad bn Muhammad tsakani daallah mahaukacine Allah yaymana maganinsa yatonamai asiri yaymana mafita gahalinda mukeciki akasarmu Nigeria da Sauran kasashen musulmai
Yajima yana zagin malaman sunna yana gauraya abundant yai niyya daman bana sauraransa Allah yasa muyi komai Dan Allah Allah yabamu ilimi me amfani yabamu ikon aiki dashi.
Ikon Allah wani abo se Najeriya musulunci ya zomo kawai hissabi a duniya.hissabi kuma ai se allah.dan Allah ina baku shawara kowa ya nemi kuskure ne ya gaira saboda dukkan mu musu kuskure mike.ko akwai mada zai ga ya mu tsakanin sa da Allah idan bachida kuskure.wallahi mu hada kawunan mu dan mu tsira daga cherin yahudawa da nasara.kuna ganin abin da ke faruwa a gaza.dan Allah muna neman addu'a idan kuna yi dan allah.allah kasa mutsira duniya da lahira ameen.
Game da ziyarar malam Alkali Zaria kuma ni gaskiya bana ganin Wani laifi cikin ziyarar domin a fahimta ta yaje tabbatar da samuwar malamin ne tare kuma da tabbatarwa duniya mutumin yana cikin hayyacinsa ba mahaukaci bane
Tabbas wannan bawan Allah akwai ƙura kurai cikin tafiyansa amma kuma ni abinda bangane ba shine...wai daman cikin manhajin sunna akwai yin demokradiyya ne? Ko kuma Ah'lussunna na wannan zamani ne suka kirkiro wannan manhaji?
Toh ai a thesame video din sanda ya yabi dr idris don haka ba don ya kira sunan dr bane kuma tun kamin yau ya taba yi masa magana kuma har yaje ya same sa. Sha ni ina ganin ana masa mugun fahimta amma kuma shima yana da nasa kusakuren ko ince wuce gona da iri
sai yanzu ka sani, saboda ya taba idi dutsen tanshi ko? Lokutan da ya ke cin mutuncin wasu bayin Allah ba ku ce komai ba. Kuma ku komai wani acikin ku ya fada sai kun masa uzuri.
Salm DON ALLAH INA SON IDAN WANDA YASANI YA DAN GAYAMANA MALAM DA SHI MLMIN DA AKE MAGANA AKANSHI ,SHIN WANENE BABBAN MALAMIN SHI KUMA AINA YAYI KARATUN ADDINI KUMA YAUSHE YAYI KARATUN ? ALLAH YASA MUDACE

Gaskiya NA

Gaskiya malam bin Muhammad yakefada muna bayansa
Don ya taba Dr Idris
محمد بن محمد أصابه جنون
I'm waiting for u to say something about one because I u go visit him in his place what happens to him? We need to no hear in Brooklyn
Allah yasakamaka da alkhairi Mallam, idan ka lura mallam shifa wannan yaron ko aya baya iya ja daidai ballantana hadisi
Kaji tsoron Allah, rashin haddache qur'ani bashine jahilci ba.
Allah yasaka da alkhairi
Game da ziyarar malam Alkali Zaria kuma ni gaskiya bana ganin Wani laifi cikin ziyarar domin a fahimta ta yaje tabbatar da samuwar malamin ne tare kuma da tabbatarwa duniya mutumin yana cikin hayyacinsa ba mahaukaci bane
Hhhh yan demukoradiya Allah yasenemuku
Tabbas wannan bawan Allah akwai ƙura kurai cikin tafiyansa amma kuma ni abinda bangane ba shine...wai daman cikin manhajin sunna akwai yin demokradiyya ne? Ko kuma Ah'lussunna na wannan zamani ne suka kirkiro wannan manhaji?
Alkanawi yayi magana akan sa amma wasun Ku sun fito suna ta sukan alkanawi.
Kaima harda zuwa gurin sa
Saboda yataba Dr idris
Toh ai a thesame video din sanda ya yabi dr idris don haka ba don ya kira sunan dr bane kuma tun kamin yau ya taba yi masa magana kuma har yaje ya same sa. Sha ni ina ganin ana masa mugun fahimta amma kuma shima yana da nasa kusakuren ko ince wuce gona da iri
@@Miss_Untichlobanty 😂😂 ka ji damuwa!!
Izala arnan zamani kunyi ciki kunhaihu tayimuna kyau sosai izala kafurcine.
Izala sallafiya wahabiyawa jagajaga mugun ciyo.makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam 🦉🦓🐴🐎
sai yanzu ka sani, saboda ya taba idi dutsen tanshi ko? Lokutan da ya ke cin mutuncin wasu bayin Allah ba ku ce komai ba. Kuma ku komai wani acikin ku ya fada sai kun masa uzuri.
Kaji tsoran Allah mal jamil har zuwa yayi ya samesa domin ya masa gyara
Kaji tsoron Allah
@@Miss_Untichlobanty ku banda ku ne a cewar a ji tsoron Allah? Baku da insafi ko kadan.