Adaina anfanin da kudin cefaa daidai ne kuma yakamata adaina yin yaren fransanchi yarene fa akoma yin hausa ko wani yare ga banbara da sawran su kuma mali sunyi daidai ga alama Karen France ne yakamata duk wani mai ra ayin France akore shi daga aikin gomnati mana
Ehim magana kenan ta gaskiya kaibama yaren faransanciba kamace kamace zasu biyamu diyya aisu jamus diyya take biyansu sanadiyyar yakin fitila na jamus Ammu tunda sun dau Baki bamutunba sabodashi baza a biyamu diyyaba kasashen turai sunyimuna sata kaji yau galabaran b b c gana ta anso wasu kaya na gargajiya natarifi dasuka sace Kuma kayan na zinari ne zalla Kuma ansacesune
Franc CFA à jamais
Laissez le cfa
Kwarai munasso daina anfani da cefa idan chiné mafita. Sannan faraminista na mali bakoranchi yakamata ayiba akamachi assan kowanené chi
Korai da gaske Muna son adaina aikii da CFA.😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Bamusan acigaba da saurar bama san gani kudin furec sone saifar
Muna goyon bayan dena anfani da cfa kuma duk wani wanda zai nimi kawo cikas a tafiyar a e s ayi fatali dashi kowanene
Adaina anfanin da kudin cefaa daidai ne kuma yakamata adaina yin yaren fransanchi yarene fa akoma yin hausa ko wani yare ga banbara da sawran su kuma mali sunyi daidai ga alama Karen France ne yakamata duk wani mai ra ayin France akore shi daga aikin gomnati mana
Ehim magana kenan ta gaskiya kaibama yaren faransanciba kamace kamace zasu biyamu diyya aisu jamus diyya take biyansu sanadiyyar yakin fitila na jamus Ammu tunda sun dau Baki bamutunba sabodashi baza a biyamu diyyaba kasashen turai sunyimuna sata kaji yau galabaran b b c gana ta anso wasu kaya na gargajiya natarifi dasuka sace Kuma kayan na zinari ne zalla Kuma ansacesune
🇧🇫🇸🇳🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤣🤣🤣🤲🤲🤲💪💪
à bas.lafrance a.jammais
Kawai suyi nasu kudi kawai ninagama sundade basuyi nasukudiba saifannan ita kedamunmu nan affirika sannan maganar mali Kuma idan sunga shinwai musu kutungyuila kawai sukoreshi duk Wanda sukaga yanai musu badaidaiba kawai suci ubanshi haba Kai mungaji wallahi muma arewacin najeriya munbaku goyon baya Dari bisa dari