Yanzu na baiwa Ladin Cima Miliyan biyu ₦2,000,000 kyauta don taja jari, Naziri Sarki Waka

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 4 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น •

  • @bilkisumuhammedsani5277
    @bilkisumuhammedsani5277 2 ปีที่แล้ว

    Allah sarki sarkin Waka Allah yasaka maka da mafi alheri angode yakara karemu gaba daya🙏

  • @aliabdullahi9230
    @aliabdullahi9230 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkhairi nazir Allah yana tare dakai muna tare dakai

  • @jaafaryahaya4271
    @jaafaryahaya4271 2 ปีที่แล้ว

    Allah Biya Naziru Sarki

  • @maryamsani5491
    @maryamsani5491 2 ปีที่แล้ว

    Wlh ka kyauta naziru, zuciyar musulunci Kenan. Kafiso har a wurin Allah inshaa Allah

  • @mohamedmoubarak3536
    @mohamedmoubarak3536 2 ปีที่แล้ว

    Macha Allah Hakanè

  • @masussukaonlinetv6277
    @masussukaonlinetv6277 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya saka maka da Alkhairi takwara

  • @inuwasaminu8119
    @inuwasaminu8119 2 ปีที่แล้ว

    Sarkin waka 👍

  • @oumaradamou3038
    @oumaradamou3038 2 ปีที่แล้ว

    Gaskia sai Allah

  • @nafisab6763
    @nafisab6763 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya saka d Alkhairi sarki.amma naso ace baka fadi amount din d xaka tallafa mata b.Dan wasu sai suga kamar Dan son a sani ne.amma d kace xaka mata tallafi kawai.toh shawara ce dai na baka ko dan gaba shi dai Allah d xuciya yake aiki b d wani Abu b.

  • @kairatusman7725
    @kairatusman7725 2 ปีที่แล้ว +1

    Abinda yasa yanxu ba a biyan kudi so sai sabida kuna daukar mutane dayawa kowa yanxu films kudauki wannan kudauki wanchat wa inda bai kamataba ace suna sana ar ba duk dauka suke haba yabaxasu ringa biyansu a wulakanceba Allah ya kyau kutajema mutane xagi

  • @abduasslmissa7034
    @abduasslmissa7034 2 ปีที่แล้ว +1

    Nazeriugooda

    • @babasani5352
      @babasani5352 2 ปีที่แล้ว

      Mal. Naziru gsky ka haifu wlhi Allah ya cigaba da kare da kiyaye ka da tsare ka kuma biiznillah kadunga daukaka kenan inshallahu rabbi. May God Almighty multiply it for you in billions 🙏

  • @riskyentertainment3159
    @riskyentertainment3159 2 ปีที่แล้ว

    Allah yamaka albarka

  • @shehuisiyaku4495
    @shehuisiyaku4495 2 ปีที่แล้ว

    Sarki ikon Allah

  • @RiyaEclat
    @RiyaEclat 2 ปีที่แล้ว +1

    😹😹😹fati slow an samu million daya😹😹😹an samu jari yafi ba kin dumu

    • @babasani5352
      @babasani5352 2 ปีที่แล้ว

      😭😭😭 Naziru Allah ya saka maka da alheri, Allahumma Allah ya biya ka alfarman sayyadina rasulullahi 🙏🙏🙏 Allah ya maimaita mana irin ku so million. Ameen yaa rabbi

  • @kairatusman7725
    @kairatusman7725 2 ปีที่แล้ว

    Sarkin waka allay ya biyakah

  • @MAli-vm3os
    @MAli-vm3os 2 ปีที่แล้ว

    Sarki kafadi gaskiya

  • @mahammaduhabibu2730
    @mahammaduhabibu2730 2 ปีที่แล้ว

    🥰🥰🥰🥰🥰👈👍

  • @sadikabubakarbakori2408
    @sadikabubakarbakori2408 2 ปีที่แล้ว

    Ubanwa yace kafito cikin labarina

  • @mkproduction4243
    @mkproduction4243 2 ปีที่แล้ว

    U ar not supposed to tell everyone dat u gave ar money if only you did it for God