Musbahu dongirman Allah kagayawa danliti shi sa araba dambe da kokawa saboda Ali kanen bello yana son maida wasar dambe wasar kokawa kuma yace danliti ya koya masa hakan ,
Gaskiya musbahu baidace kuna bamu danbe gunci gunci ba ka haska danben Ali da dogo Amma ka jayi wannan danbe kuma Babu labarin kumai nagode daga Mai kallunka Yusuf Bunza kebbi state
Masha allah wllh dambe yakoma sokoto ba karya
Musbahu dongirman Allah kagayawa danliti shi sa araba dambe da kokawa saboda Ali kanen bello yana son maida wasar dambe wasar kokawa kuma yace danliti ya koya masa hakan ,
Hmmm Karyan banza karyan wofi Wannan tsanar ta Gaskiyace Garkuwa karka yarda Wallahi Wannan Katon Banza yace yanaso yama rauni Dagaske yake Wlh Bagidajen banza
Masha Allah Tunda kafada shikenan
Gaskiya sokoto ta karbe ka misbahu kaga yanda kayi fresh kuwa
Gaskiya garkuwar cindo ba karamin Dan dambe bane saboda Shirin da Ali yayi da zaiyi da garkuwar cindo ba karamin shiri bane.
Up dogo
Musbahu kano kagayama aminu waga bayauni farkuba antaba yinai abaya damben ali da shida dogo
🤔
Alaji kachi ankari yatué un dan Ali ou Zaki baifadiba zai hawkatué wahawatué maganataba
Musbahu kano amma akwai ranar da nagan ka a kwan nawa
Musbahu kaida jamash yaushe zaku koma Kano ko shikenan Kun dawo sakoto ina muku fatan alkairi
Sai an musu ajoooo
Dambe ai ba addini bane karsu dawo Wlh su tsaya a inda zasu samu inda aka san darajar su
@@hassansinhassansin3288 gaske
First comment❤❤
Nagode