Sheikh Bin Uthman yafi Karfin a wulakanta shi!!!

แชร์
ฝัง

ความคิดเห็น • 11

  • @RabilouSani-g7x
    @RabilouSani-g7x 7 วันที่ผ่านมา +2

    ما شاء الله تبارك الله وجزاك الله خيرا

  • @ibrahimyusifismail8399
    @ibrahimyusifismail8399 7 วันที่ผ่านมา +1

    Wallahi ALLAH bazai bari ba. ALLAH yana kallo❤❤❤

  • @ZakariyyaAbdullahi-nf4ge
    @ZakariyyaAbdullahi-nf4ge 7 วันที่ผ่านมา

    Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah, dama wata daukakan da nasaran Bata zuwa haka kawai sai an samu Jarabawa, Allah yasa Sheikh Muhammad Bn Uthman yaci dukkan jarabawan da Ake jarabtansa da ita, da sauran musulmai na kirki masu Ikhlasi. Wassalamu alaikum

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 7 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya sheikh bin Usman mafita ya kuma daurashi akan makiyan sa

  • @SahelInvest-c7i
    @SahelInvest-c7i 6 วันที่ผ่านมา +1

    Dr Allah ya kara hikma

  • @TasliaBalaraba
    @TasliaBalaraba 6 วันที่ผ่านมา

    Wa llahi munsan da malan aghana

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 4 วันที่ผ่านมา

    Alkanawi makiri tsohon dan wiywiy,shi sunnan sa itace sunna amma sunnan da ba tasa ba to ba sunnan bane,amma in ba shiba kace wai qadiyar mallam bn uthman bai Kai ayi magana akansa ba, Allah ya wadaran naka ya lalace, tir da munafuncinka alkanawi, Allah mun gode maka da kake qara tonama alkanawi asiri kowa ya gane shi,wadanda da suke ganin ai alkanawi yana dai dai yanzu sun gane makiri ne.

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih 7 วันที่ผ่านมา

    Allah ye sa kada alheri, Allah ye kawowa malam mafita

  • @TasliaBalaraba
    @TasliaBalaraba 6 วันที่ผ่านมา

    Ba malami da aghana a ashaiman yayi mana daura sai malam bin usman

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 7 วันที่ผ่านมา +1

    AI alkanawiy mugun munafiki ne. Na ga video din Shi kuma idan kana da hankali za Ka gane cewa karshe zagin Dr Idris ya ke son yi.