Innalilallahi wa inna ilahi raju'unn...wai meyasa ba dokar Allah a nageria...meyasa baza adinga yima..irin wadannan mutanen hukunci me tsananiba..yanda gobe wani bazai kwaikwayaba...Tabbas! Duniya tazo karshe wlh...Allah yaymana maganinku..
Lallai manzon Allah yayi gsky cewa Allah ya halicci wuta kuma ya halicci yan wuta tun suna cikin tsatson iyayensu, ni Dan dariqar tijjaniyya ne amma na barranta daga wannan shirka taka ta maida bawan Allah, Allah. Idan Allah a iliminsa yasa zai shirya ka to Allah ya shiryeka inkuma yasa haka zaka mutu to Allah yayi gaggawawr safkarda azabarsa da hushinsa akanka don yazamo aya GA yan baya

Muje msyna 💖💖💖 mungode shehu

Allah ya isa da wannan renin hankalin
Slm katuromin wakoki al Amin bahachim
Gaskiane Shehu Sai Dai ko Shehun
wallahi komi na allah ne komi a kasan malkin allah yaki bawani wannan bazan cebani 💔💔
Barhama mungo de
Allah ka ganar da mu, mubi Allah naya ba wani kato ba
Wallahi kariya ne kome daga allah yake
mungode inyass kahutu madafa
Shege kazibi
astagafirilla auzubilla allh kare
Baaye Nuuru Laah
Barhama ninakane wallahi
MULANA SHEHU IBRAHIMA INYASSSSS
Inyass madogara
Huwa