Gaskiya ne mallam, kaga magana ta hankali. Irin tausayin wani magidanci da daki ya rushe akan matarsa, kishiyar mamarsa tace masa yayi ihu mutane su ji su zo a taimaka a cirota, sai yace ai tausayin ta yake ji bazai yi ihu ba... To wannan labarin yayi dai dai da misalin da mallam ya bayar, kana son Annabi (S.A.W) amma baka yi masa da'a. Allah ya bamu ikon yi masa da'a
Gamsashe-shen bayani kenan
Allah yajadada rahama kabarinka sheik ja'afar muhmud adam ano
Allah ya jikan mlm
Kuma yabar wasu ayoyi da dama Wanda ya nuna a so annabi.
Allah yasa mu dace
Allah ya jiƙan malan
Allah yasa aljannar firdausi makoma a gareka ya malam
Ameen
Gaskiya ne mallam, kaga magana ta hankali.
Irin tausayin wani magidanci da daki ya rushe akan matarsa, kishiyar mamarsa tace masa yayi ihu mutane su ji su zo a taimaka a cirota, sai yace ai tausayin ta yake ji bazai yi ihu ba... To wannan labarin yayi dai dai da misalin da mallam ya bayar, kana son Annabi (S.A.W) amma baka yi masa da'a.
Allah ya bamu ikon yi masa da'a
Gaskiya ne, idan babu aya ai akwai hadisai kuma da suka yi umarni a kan son Annabi... والله أعلم
@@mabrukagarzalisani514shima cewa yayi acikin Kur ani Domin ayar Kur ani kowacce babu kuskure acikin ta hadisi fa
Rijf