Allah ka qara shiryar da Yan Ahlussunnah kan ta farki me kyau Allah ka qara Mana San manzon Allah. Allah ka ganar damu gaski kabamu ikon binta ka kma ganar damu qarya da kuskure kabamu ikon kauce masu. Allah ya qara hada kawunanmu akan qur'ani da Sunnah.
Allah ka qara shiryar da Yan Ahlussunnah kan ta farki me kyau Allah ka qara Mana San manzon Allah. Allah ka ganar damu gaski kabamu ikon binta ka kma ganar damu qarya da kuskure kabamu ikon kauce masu. Allah yasa ka gane miye Sunnah don kaji dadin rayuwa duniya da lahira Kaji Dan uwa
Dan Uwana Ni Dan Tijjaniyya ne gaba da baya, Amma a iya koyarwar da malamaina sukabani bantaba daukan Dan izala sharri ba, tsakanimmu da su sabanin fahimta a wasu mas'aloli, Amma a asalin addini Yan uwammu ne Musulmai, sabanin fahimta Kuma bazai taba ciresu Daga addini ba, dumin Mai fada dai-dai Babu kuskure sai Manzon Allah SAW, Wanda shi kadai Ake saukowa da wahayi gareshi, Amma kama daga Sahabbai har izuwa karnin da muke ciki ba a taba rashin samun sabani tsakanin Malami ba, amma duk da haka Wanda Allah SWT ya bashi hasken Fahimta bazai taba Rena Wanda yasabamasa a ra'yi ba, Dan yasan fahimtarshi ce, Amma Kuma Yan Uwan juna ne, ga Imamuna Malik me yake cewa كل يؤخذ من كلامه ويرد إلا" صاحب هذا المقام" ويشر إلي قبره صلي الله عليه وسلم
Kaga Kai jahiline Wawa jaki Dan izalar da kake cewa ALLAH kareka daga sharrinsu ya nunama kaine me Neman sharri idan haka ne a ranka to yabika Kai da kake Neman sharrin
Allah ya qara hada Kan MUSULUNCI da musulmai
Amin Dan uwa
Ameen
Allah wadaran masu neman yardan mutum
Allah ka qara shiryar da Yan Ahlussunnah kan ta farki me kyau
Allah ka qara Mana San manzon Allah.
Allah ka ganar damu gaski kabamu ikon binta ka kma ganar damu qarya da kuskure kabamu ikon kauce masu.
Allah ya qara hada kawunanmu akan qur'ani da Sunnah.
Ya Allah
Allah Kamana Tsari Da Sharin Yan izala Dan Annabi Muhammadu
Allah ka qara shiryar da Yan Ahlussunnah kan ta farki me kyau
Allah ka qara Mana San manzon Allah.
Allah ka ganar damu gaski kabamu ikon binta ka kma ganar damu qarya da kuskure kabamu ikon kauce masu.
Allah yasa ka gane miye Sunnah don kaji dadin rayuwa duniya da lahira
Kaji Dan uwa
Kune kuke da sharri ba Dan izala ba wawa sakara maras tarbiyyah
Dan Uwana Ni Dan Tijjaniyya ne gaba da baya, Amma a iya koyarwar da malamaina sukabani bantaba daukan Dan izala sharri ba, tsakanimmu da su sabanin fahimta a wasu mas'aloli, Amma a asalin addini Yan uwammu ne Musulmai, sabanin fahimta Kuma bazai taba ciresu Daga addini ba, dumin Mai fada dai-dai Babu kuskure sai Manzon Allah SAW, Wanda shi kadai Ake saukowa da wahayi gareshi, Amma kama daga Sahabbai har izuwa karnin da muke ciki ba a taba rashin samun sabani tsakanin Malami ba, amma duk da haka Wanda Allah SWT ya bashi hasken Fahimta bazai taba Rena Wanda yasabamasa a ra'yi ba, Dan yasan fahimtarshi ce, Amma Kuma Yan Uwan juna ne, ga Imamuna Malik me yake cewa كل يؤخذ من كلامه ويرد إلا" صاحب هذا المقام" ويشر إلي قبره صلي الله عليه وسلم
Kaga Kai jahiline Wawa jaki Dan izalar da kake cewa ALLAH kareka daga sharrinsu ya nunama kaine me Neman sharri idan haka ne a ranka to yabika Kai da kake Neman sharrin
@@jackustazwlhnaji dadin wannan bayani naka, Allah ya kara fahimtar da mu ya doramu akan daidai ya kuma hada kan musulmi baki daya
Macha allahu Allah yabada lada
Allah ya kara hadakan musulman duniya baki daya
Isa Ali Pantani bayani akan Dr sani
Gaskiya dayane
Ya shehu
Macha allah
Allah biyaka pantami
Masha Allah
🤩
Bakarya