Subhanallah yanzu mawaki shi zai zagi Mai horo abi Allah, Kuma jama'a suce Allah Kara basira a mahangar hankali da musulunci wanan kuwa daidai ne. Dama rarara bakada alkibla ta'tabata san'ar ka abiya ka kazagi mutane, to Allah yayi mana maganin muryarka alfarmar ma'aiki S. A. W
@@mubarakabdallah7997 Wanda ya dinga huduba da Jan sallah a babban masallacin dake cikin gari tsahon shekara 6 dasuka wucce mallam Muhammad sunusi bayero, idan baka sani bah to ba a Garin kano kake ba.
Congratulation ZAKI real ado blood, Allah yakareka daga makiya Allah yataya riko inshallah I am coming to Kano to celebrate in your joy ❤💯.
Gaskiyane gonar Waka Allah yasaka Allah Kara basira ya Allah raba makiyan ka godiya Mara karewa a gareka
Subhanallah yanzu mawaki shi zai zagi Mai horo abi Allah, Kuma jama'a suce Allah Kara basira a mahangar hankali da musulunci wanan kuwa daidai ne. Dama rarara bakada alkibla ta'tabata san'ar ka abiya ka kazagi mutane, to Allah yayi mana maganin muryarka alfarmar ma'aiki S. A. W
Wayake horo abi Allah
@@mubarakabdallah7997 Wanda ya dinga huduba da Jan sallah a babban masallacin dake cikin gari tsahon shekara 6 dasuka wucce mallam Muhammad sunusi bayero, idan baka sani bah to ba a Garin kano kake ba.
❤
Slm Don Allah Bayar da Kusa wannan wakar ba Don Allah Kucire
Sabodame zaacire bakyine Dan ajiba
Tundakanabayan maciya Amana be ahamat inamairokon Allah yadakilema basira
Badi alkairi ko kai shuru
Rarara,Allah ya kara maka basira da daukaka.Dan yanzu Kano take da Sarki,ba shirme ba.
Allah ya kara basira rarara. Waka tayi sosai
Da kyau Jami.ar mawaka rarara Allah ya kara basira I love you too much
rarara kayi gaskia Ado ya tafi gashi yadawo Allah yatayashi riqo amin
SLm
Dan Allah kasake sana a Waka badadi domin karya kake fada da zagin mutane ana waka tayi dadi wanan dai badadi ko kadan
Gaskiya fa
😏😏😏😏😏😏😏😏😏
Aikin banza jahilin sarki baarabi ba boko dan kaniya
This isn’t even as sweet as mata kudau turame by sarkin wakar 👎🏾👎🏾👎🏾... may Allah give HRH Muhammadu Sanusi justice! Ameen!
Slm wannan mawakin Rarara sai yiwa duk wani masoyan Ganduje waka waishin baka da abinyine sai yiwa kwamna da mutanensa waka?