Subhanallah. Ba hausawa bane suka ce aljana mace na kafa mijin ta. Hadith Mazon Allah. Ke me kika sani à adini. Malam juwweriya ta sa abunda take fadin ta karata adini Kuma experience. Kijin soro allah
my dear sister, that is not what Islam teaches us! Allah baya zalunci kuma ya haramta zalunci a tsakanin mu. So Islam does not expect you to live with a man who treats you badly, in fact Islam ya haramta maki zama da azzalumin miji. So idan kika zauna da mugu ki sani ba zaman musulumci kike yi ba, na al'ada ne. Irin wannan zaman da su malama jiwairiyya suke encouraging shi ke tura mata bin malamai saboda shi dan Adam ba a halicce shi da son mai yi mashi wulaqanci ba kuma duk wanda aka ce dole sai yaso wanda ke mashi wulaqanci kuma kar yayi magana toh lallai an ce ya saki hanya
Uhm mu mata wallahi brain namu kadan,kusani malama na fada Mana ways da xamu taimakawa zamantakewan mune,mu koyi muke da addinin mu ba da turawa ba,karmu bari Wanda basu dauki aure ko biyayya amatsayin komi ba su hure Mana kunne,nd also Wai ke ko ni bamusan ita wanan mata dake magana ko ya take agidan ta ba,inda Kuma mu munsan malamai re tryin there best su taimaki musilci pls nd pls Dan Allah muyi nazari sosai, bin nagabada kai baizama kaskanta kai ba, Allah karemu daga sharrin shaidan
Malama kije makaranta ana maganar addini kina shirmenki anan Allah yasa mudace Allah yasakamiki.da alkhairi malama juwairiya Allah yabamu ikon kyautatamusu
Allah Ya saka miki da alheri. Ita wannan Hauwa Baburan, na fahimci kawai neman suna take yi da son a sani. Karfe da yaji sai ta zama celebrity. Ta dinga replying akan kowane topic Har da wanda bai shafe ta ba.
Mudai munbi Allah da manzonsa Kuma Allah bamu maza nagari mubishi domin mijinka shine gatanka masu aure kubi fadar Allah ko me akewa miji kumasa du duniya iyaye miji sune gatanka wls miji nadabanne haka aka bamu Umarni addinin mu shiyakoyar damu kekuma Allah shiryeki
Submission comes naturally babu macen da bata son tayi ma mijinta biyayya, idan Har mijinta ya kyautata mata wlh saboda biyayyar ma da zatayi masa wlh sai ance tana tsoronshi ne
Dan Allah idan bakuyi mana subscribe ba kuna sha'awar darusan turanci a Hausa. to muna gayyatar ku zuwa wannan tashar mai suna (AREWA STUDENTS TV) th-cam.com/channels/7pVfawObMRI6nuRKUK-XKg.html
Annabi Muhammad SAW yafadama yarsa sayyada fadima cewa akwai wata zata rigata shiga aljanna akan biyyayyar aure dataje gidan matar taga yadda matar kebin mijinta take masa biyayya da tarairaya.shine dan mlm nafadawa mata yadda zasu samu aljanna shine ke kuma wakiliyar tahudawa zakizo kina challenging dinta wai meyasa kuna jahilai kukeson shiga harkar masu ilimi kubari in anzo maganar yahudawa saiku fito kuyi martani dan Allah kudena shigar mn abinda baku da iliminsa kinaso muma muraina mazammu ko kamar yadda kikafi karfin naki mijin banzaye kawai dabaku da hankali
Wallh kuwa kuma gabadaya sunyi misunderstanding deanta ne kawai su basu san menene musuluncin ba kuma malama batace wai miji ya kyari mace ba haka tace idan kullum mace tana bama namiji hakuri wataran he’ll just send her away ba komai ake bada hakuri ba amma sunzo suna cewa tace namiji ya kyari mace what the hell 😢ace mutane basa tsoron Allah mutum da yayi magana za’a zo a juyata da wata ma’anar daban..

Malam juwairiyyah we love u muna sonki kuma muna kaunar waazinki da duk wasu programmes dinki plz keep it up luvly sister Allah saka miki da mafificiyar allhairi ameen🤲🇸🇦🇳🇬
Gaskiya kikoma makaranta aure nadamahimanci bin aure ma abin Allah ne bakyabin mijiki da alama azumiki dasallarki basahigarki anjanna har inkinacutar damijiki mlm juwairiya tafiki ilimin addini

Hakane !!! Batashirin Bin Sunar Manzo ( S A W ) Dajin Wanan Magana Tata , Ba ilimi kokadan aciki , Takoma Makaranta Ba a Kontamtata da Malama Juwairiya Ousmane Hafaza Hallah
Duk wanda yake da ilimi ya rabauta malama Allah ya kara ilimi mai albarka mungode kwarai da gaske da irin gudumawar da kike bayarwa kan al'umma musulmai Allah yasaka miki da alkhairi 🙏 malama juwairiyya
Duk wanda ko wace ta sabawa maganar manzan Allah S.A.W tsiya ta duniya d lahira sai tayi ta, karya kike mahaukaciya. Wlh indai bakibi Mijinki ba wlh aljanna sai dai kiga Ana shiga amma bake. Banza kawai
Amma ai kuma ba'a bakusuba don Ku wula qantasuba,an bakusune domin kufarantama juna,duk mijinda yafa himchi matarsa itama ta fahimcheshi yana sonta itama tana sone to insha Allah za'asamu kwanchiyar hankali,Amma sai kaga wasu mazan ba tausayi tunda anfada chewa mata na qasansu,haba.
@@khadijamustapha3734 haka ne khadeeja wlh duk namijin d bai sauke hakkin d Allah y dora masa ba wlh sai y biya ranar Alkiyama, kuma duk wanda kikaga yana wulakanta mace bai da addini. Ai na fada miki bawai d Namiji kawai ma,aiki s. A. W yake b itama mace ta samu Namiji mai addini bawai kudi ko kyau b ko nasaba, sai ki duba addinin sa
Dan Allah idan bakuyi mana subscribe ba kuna sha'awar darusan turanci a Hausa. to muna gayyatar ku zuwa wannan tashar mai suna (AREWA STUDENTS TV) th-cam.com/channels/7pVfawObMRI6nuRKUK-XKg.html
Annabi s.a.w yace d ace akwai Wanda za'ayiwa sujjada baya Allah to d mace ce xata yiwa mijinta, Amma ke kina nupin duk bazakiyiba sbd samun farin cikin mijinki gskiya kinada matsala to kije ki qaro ilimin addini

Gaskiya ne kin fadi gaskiya haj hauwa daga kin gaskiya sai bata ko manzon Allah SAW bai koyar da mata suyi bauta a wulakanta su ba ya koyar ne akan samun walwala tsakanin maaurata da ladan juna amma mazan wanan zamanin suna kyarar mata sosai
Miji fa yana da daraja sosai, manzon Allah (SAW) yace da ace zan sa wani yayima wani sujada to da mata zan saka tayi wa mijin ta, aljanna mace take nema kuma tana karkashin kafan mijin ta dole zatayi hakuri da duk abinda ze mata sbd ibada take wata rana ta bata mai wata rana ya bata mata, Allah yasa mu dace
Malam mai raddi don Allah ki koma wajen malamai su karantar dake turawa sun biya kawai Hajiya juwairiyya ki man ta da ita abubuwan da Duke faruwa ne ki ke karantar da mata da maza Allah ya biya

Gaskiya kina da karancin addini har kina ja da aljannar mace baya karkashin mijinta, wannan fa kina maganar kasar da kike ne ba addini ba kina ganin mace na da yancin ta yi kafada da kafada da miji bayan ance al rujanu kawwamuna alan nisah, aure fa ibadane ko kuma ko kinki ko kin so bauta ne na ubangiji. Kuma surutanki na nuna alamu na hassada. ki gaya mun a Nigeria ba ma a duniya ba wani kabilu suka fi saki in ba hausa wa. Malama Juwairiyya alkhairin Allah ya kaimi ki love you forever and ever Tayi waazi wanda ya gadama ya dauka wanda bai gada ma ba ya aje. Shirmen banza da wofi kawai
Hmmm lallai Hauwa Mustapha babura kin ban mamaki b4 i respect u amma yanxu kam kin fita ido na wlh taya zaki ja da maganar Allah da koyarwar manzon rahama ,(saw) Kije kiyi karatun islamiyya kinada saura a wannan fanni🙄🙄🙄
Gaskiya wann hauwa kike ko wa to wlhi ki koma islamiyya tun kafin lkci y qure miki mlma juwairiyya allah y saka miki d alkhairi ke kuma ki bari idan kika koma islamiyya sai kixo ki yi challenge sha sha sha
Gsky kan, dan nan de baturiya mijinta kamar kishiyarta ne, raba aiki suke tayi girki yayi wanke wanke etc, haka rainon yara ko tashin dare kula da yara, kowa da turn dinsa.
Wllh mudai wasammu muna tare da mlm zuwairiya ya Allah ya sakamata da gidan aljanna aljannarma firdausi insha Allah da ita da masu qoqarinki yayewa bisaga umarnin ubangijih da koyarwar manzan Allah S A W) kemuma da kike wannan maganar ninamance sunankima watokina nunamana bakiyarda da abinda Allah da manzansa S A W) sukafadaba kenan wa iyazubillah Allah da manzansa S A W) sunce aljannar macetana qarqashin qafarmujinta kekuma kince A A ahakanne kikeso abinaki abarnata na ita
And a point of correction ma'am, she's not 'just woman", she's malama Juwairiyyah, our teacher and our mentor. She's someone we respect fully. Pls malama Juwairiyyah keep up the good work, we appreciate you always. 😍
Wanan Wada Tayima Malama Juwairiya Ousmane , Batasan Adiniba , Jahilace Taje Makaranta !!! Bata yarda Da Magar Anabi ( SAW ) da yace , Da Ze Umarni Wani Shima Wani Sujada Da Ya Umarci Mace Tema Mijinta Sujuda ,
Assalam alaikum mudai wallahi muna bayan malama juwairiyya dan ta fadi gaskiya allah kuma ya sakamata da alkheri dan ako da yawshe tana bada chawarwari masu ma'ana allah ya biyata da gidan aljannah
Gaskiya kinada matsala Baki fahimci Addini ba yakamata kije ki naimi Ilimin addini mudai muna bayan malama juwairiyya Allah Yasaka mata da mafifincin Alkhairi
Mahaukaciyakawai mlm juwairiya Allah yasakamiki
gaskiya nikam ina bayan mallam juwairiya allah karamata lafiya 🤲❤️❤️❤️🙏
Wallahi me too🤲🤲❤❤❤
Subhanallah. Ba hausawa bane suka ce aljana mace na kafa mijin ta. Hadith Mazon Allah. Ke me kika sani à adini. Malam juwweriya ta sa abunda take fadin ta karata adini Kuma experience. Kijin soro allah
Allah yasa mudace , Allah ya Kara fahimtar damu ,hjya muba ra'ayin mu Muke bi ba muna biyayya ne akan fadar manzon (S A W)
Gaskiya ne yar uwa irin sune basuda tarbiyyar muslinci seta boko sune basusan darajar mazajen suba, sume wadanda mazajensu basu isa dasu ba , wlh ko kyauta bazan iya auren irinsu ba
Absolutely true......Fadin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ta ke na kowa,,,,,
Ay batasan me takeyi bah jahilci ne ke damunta
𝚂𝚊𝚠
hakane
Wlh iyna tare dake Hajiya Hawa maganarki gaskiyane
Manzon Allah (SAW) Yace da dan umurci wani yayima wani sujjada to da mata zan umurta datayiwa mijinta sujjada kusan me kuke fada.
Muna tare da kai malama juwairiya 😍😍😍😍
Subhanallah wannan tana nifin karmibi sunnar Annabi da koyarwar littafin Allah kenan. sabida kina bin tsarin turawa. Kai duniya.
my dear sister, that is not what Islam teaches us! Allah baya zalunci kuma ya haramta zalunci a tsakanin mu. So Islam does not expect you to live with a man who treats you badly, in fact Islam ya haramta maki zama da azzalumin miji. So idan kika zauna da mugu ki sani ba zaman musulumci kike yi ba, na al'ada ne. Irin wannan zaman da su malama jiwairiyya suke encouraging shi ke tura mata bin malamai saboda shi dan Adam ba a halicce shi da son mai yi mashi wulaqanci ba kuma duk wanda aka ce dole sai yaso wanda ke mashi wulaqanci kuma kar yayi magana toh lallai an ce ya saki hanya
Uhm mu mata wallahi brain namu kadan,kusani malama na fada Mana ways da xamu taimakawa zamantakewan mune,mu koyi muke da addinin mu ba da turawa ba,karmu bari Wanda basu dauki aure ko biyayya amatsayin komi ba su hure Mana kunne,nd also Wai ke ko ni bamusan ita wanan mata dake magana ko ya take agidan ta ba,inda Kuma mu munsan malamai re tryin there best su taimaki musilci pls nd pls Dan Allah muyi nazari sosai, bin nagabada kai baizama kaskanta kai ba, Allah karemu daga sharrin shaidan
Malama kije makaranta ana maganar addini kina shirmenki anan Allah yasa mudace Allah yasakamiki.da alkhairi malama juwairiya Allah yabamu ikon kyautatamusu
Amiin ya rabbiy
Da dai ina tsammanin wannar matar tana da hankali, ashe babu!
Amin ya Rabbi
Wlh ita American taki shiya sa bata da ilimin adini shiyasa bata da ilimi
Allah Ya saka miki da alheri. Ita wannan Hauwa Baburan, na fahimci kawai neman suna take yi da son a sani. Karfe da yaji sai ta zama celebrity. Ta dinga replying akan kowane topic Har da wanda bai shafe ta ba.
Mudai munbi Allah da manzonsa Kuma Allah bamu maza nagari mubishi domin mijinka shine gatanka masu aure kubi fadar Allah ko me akewa miji kumasa du duniya iyaye miji sune gatanka wls miji nadabanne haka aka bamu Umarni addinin mu shiyakoyar damu kekuma Allah shiryeki
Dan Allah ku daina saka mana irin wadan nan mahaukatan
Mlm Hauwa da mlm Zuwairiya Allah ya saka maku da alkhairi kowa na fahim ceshi
Nima aka nace kawai fahimta juna ne ba'ayi ba imagine yakama adinga nuna ma mazama hakin da Allah yadora masu suma
@@aishatmafiumaraishap8455 yes
Gaskiya NE Kowa acikinsu has a great point wlh
Submission comes naturally babu macen da bata son tayi ma mijinta biyayya, idan Har mijinta ya kyautata mata wlh saboda biyayyar ma da zatayi masa wlh sai ance tana tsoronshi ne
@@safiyyahahmad8863 kwarai da gaske fadi da babban murya yar uwa
Sha sha sha ku kalleta wata sakariya da ita
Malama jiwairiyya allah yaqaramiki haquri da irin wannan 'yar boko aqida yaran yahudawa..?
Mmhh! Akwai matsala kam. Gaskiya ki koma Islamiya don ki na da babbar matsala wallahi.
A gaskiya anti hajjiya akoma makaranta kinjiko 👂
Allah yashiryaki Malima bai daceba
ALLAH YA SHIRIYE KI. KUMA DAN ALLAH ZANCE ALLAH DA MANZON SA AKEYI BA RAYUWA YAHUDAWA BA.
Gaskiya Hauwa kikoma makaranta Allah yasa mudace
Dan Allah idan bakuyi mana subscribe ba
kuna sha'awar darusan turanci a Hausa. to muna gayyatar ku zuwa wannan tashar mai suna (AREWA STUDENTS TV)
th-cam.com/channels/7pVfawObMRI6nuRKUK-XKg.html
Muna bayan MLM juwairiyya Allah yasakamiki da alkhiri MLM kekuma akoma islamiyya akaranci Islam ba yahudanciba
Thanks
Gaskiya fa Ku gayamata ta koma islamiyyar dare tin da ta tsufa ba ilmin addini
😂
Dan ALLAH ku fasara mana da Hausa
Shime kawai take da jahilci wallahi batada ilimin addini ko kadan
Gaskiya ne you are right we hausa pple respect our husband more Dan any language
Har kin ban tausayi
Wlh Kuna tare da malama
Makar yaciya Yar wahala bakyason gaski allah yayiwa malama albarka
Annabi Muhammad SAW yafadama yarsa sayyada fadima cewa akwai wata zata rigata shiga aljanna akan biyyayyar aure dataje gidan matar taga yadda matar kebin mijinta take masa biyayya da tarairaya.shine dan mlm nafadawa mata yadda zasu samu aljanna shine ke kuma wakiliyar tahudawa zakizo kina challenging dinta wai meyasa kuna jahilai kukeson shiga harkar masu ilimi kubari in anzo maganar yahudawa saiku fito kuyi martani dan Allah kudena shigar mn abinda baku da iliminsa kinaso muma muraina mazammu ko kamar yadda kikafi karfin naki mijin banzaye kawai dabaku da hankali
Wlh kuwa sakara ce ai. Wai nan ita ta waye
Wallh kuwa kuma gabadaya sunyi misunderstanding deanta ne kawai su basu san menene musuluncin ba kuma malama batace wai miji ya kyari mace ba haka tace idan kullum mace tana bama namiji hakuri wataran he’ll just send her away ba komai ake bada hakuri ba amma sunzo suna cewa tace namiji ya kyari mace what the hell 😢ace mutane basa tsoron Allah mutum da yayi magana za’a zo a juyata da wata ma’anar daban..
Gayamata dai yar uwa
Wlh kam kuna jahilai kuna jayaya damasu ilimin adini
Kwarai 'Yar uwa wannan jahilace kuma maybe bayahudiya ce
Gaskiya ban san wannan jakabace sai yau
Hauwa shirme kwai kikeyi ki shiga kasan hausawa kigani
Dan Allah idan bakuyi mana subscribe ba
kuna sha'awar darusan turanci a Hausa. to muna gayyatar ku zuwa wannan tashar mai suna (AREWA STUDENTS TV)
th-cam.com/channels/7pVfawObMRI6nuRKUK-XKg.html
Malam juwairiyyah we love u muna sonki kuma muna kaunar waazinki da duk wasu programmes dinki plz keep it up luvly sister Allah saka miki da mafificiyar allhairi ameen🤲🇸🇦🇳🇬
Gaskiya kikoma makaranta aure nadamahimanci bin aure ma abin Allah ne bakyabin mijiki da alama azumiki dasallarki basahigarki anjanna har inkinacutar damijiki mlm juwairiya tafiki ilimin addini
Dan Allah idan bakuyi mana subscribe ba
kuna sha'awar darusan turanci a Hausa. to muna gayyatar ku zuwa wannan tashar mai suna (AREWA STUDENTS TV)
th-cam.com/channels/7pVfawObMRI6nuRKUK-XKg.html
Gaskiya ne sister I like you
Hakane !!! Batashirin Bin Sunar Manzo ( S A W ) Dajin Wanan Magana Tata , Ba ilimi kokadan aciki , Takoma Makaranta Ba a Kontamtata da Malama Juwairiya Ousmane Hafaza Hallah
Allah yakarama malama juwayyariya lafiya Allah yasaka alkhairi
Duk wanda yake da ilimi ya rabauta malama Allah ya kara ilimi mai albarka mungode kwarai da gaske da irin gudumawar da kike bayarwa kan al'umma musulmai Allah yasaka miki da alkhairi 🙏 malama juwairiyya
Gaskiya malama 😁
Wallahi tabani hahushi Don Allah brother kadenan samana irisu jayila Kawai
Kai wannan matar Allah shiryeki
Allah ya shiryeki ya shirye mu baki ɗaya
Dariya ma taban , a je day islamiyya
Allah ganardake hauwa
Ammake.wawuyace
Jaka.karya.sharar.mata
Yo hauka basuyi lefibadai shiyasa
Duk wanda ko wace ta sabawa maganar manzan Allah S.A.W tsiya ta duniya d lahira sai tayi ta, karya kike mahaukaciya. Wlh indai bakibi Mijinki ba wlh aljanna sai dai kiga Ana shiga amma bake. Banza kawai
Wallh
Amma ai kuma ba'a bakusuba don Ku wula qantasuba,an bakusune domin kufarantama juna,duk mijinda yafa himchi matarsa itama ta fahimcheshi yana sonta itama tana sone to insha Allah za'asamu kwanchiyar hankali,Amma sai kaga wasu mazan ba tausayi tunda anfada chewa mata na qasansu,haba.
@@khadijamustapha3734 haka ne khadeeja wlh duk namijin d bai sauke hakkin d Allah y dora masa ba wlh sai y biya ranar Alkiyama, kuma duk wanda kikaga yana wulakanta mace bai da addini.
Ai na fada miki bawai d Namiji kawai ma,aiki s. A. W yake b itama mace ta samu Namiji mai addini bawai kudi ko kyau b ko nasaba, sai ki duba addinin sa
Ikon Allah gaskiya mallam juwuiriya muna godiya Allah saka da alkairi kekuma kiko makarata Allah ya sa mudace
Wlh wannan bayani naki bashi da anfani kwata kwata wlh
Wa allahi wasu mazan ba aiya masu
Kwarai kuwa yar uwa
Gaskiya kam Allah yasa mudace duniya da lahira abin sai aslow wlh
Hahuwa Don Allah akoma isilamiyya Kai bata da hkl wallahi
Mashir maciya Allah yaganar dake
Dan Allah idan bakuyi mana subscribe ba
kuna sha'awar darusan turanci a Hausa. to muna gayyatar ku zuwa wannan tashar mai suna (AREWA STUDENTS TV)
th-cam.com/channels/7pVfawObMRI6nuRKUK-XKg.html
Annabi s.a.w yace d ace akwai Wanda za'ayiwa sujjada baya Allah to d mace ce xata yiwa mijinta, Amma ke kina nupin duk bazakiyiba sbd samun farin cikin mijinki gskiya kinada matsala to kije ki qaro ilimin addini
Jahila kawai bayahudiya shashasha ba Aya ba hadisi kikoma makaranta kodan gyaran sallarki inkina sallar
Ehwallahi suwayriyya awaazinta tana tsauwala wamata baruwanta damaza mu ma ai munadababbar daraja aaddinance wannan waazin kina daurewa mazagindi suna mana abunda sukagadama kuma kinsan mata sune jigon alumma yakamata susamu natsuwa dakwanciyarhankali
Thank you sister fr splitting the truth
aigskiyane
Gsky fa, watakila ita nata mijin yasan addinin Allah sosai.
Ai kuwa Kedai kya fada.
Gaskiya ne baba hauwa wallahi gaskiya kika fada
Dole ki fada haka, da alamu kema bakya biyayya ga mijinki kokuma ma bakida auren kwatakwata
@@ikejazango7833 wllhi kuwa ga dukkan alamu, duk wacce ta goyi d bayanta to ko batada ilimin addini sosai ko batada aure kkm Bata yiwa mijin biyayya
Dan Allah yayana miyasa kassamuna wannan bayani na jahila dakikiya waishin ainahin bahausa ce
Malama ai ita ta fadaba Umarnin ubangiji ne. Ita nata isar da sakone. Malama zhuwairiyya Allah ya Kara basira.
Dan Allah idan bakuyi mana subscribe ba
kuna sha'awar darusan turanci a Hausa. to muna gayyatar ku zuwa wannan tashar mai suna (AREWA STUDENTS TV)
th-cam.com/channels/7pVfawObMRI6nuRKUK-XKg.html
Malama juwairiyya gaskiya take fada
Gaskiya ne kin fadi gaskiya haj hauwa daga kin gaskiya sai bata ko manzon Allah SAW bai koyar da mata suyi bauta a wulakanta su ba ya koyar ne akan samun walwala tsakanin maaurata da ladan juna amma mazan wanan zamanin suna kyarar mata sosai
Miji fa yana da daraja sosai, manzon Allah (SAW) yace da ace zan sa wani yayima wani sujada to da mata zan saka tayi wa mijin ta, aljanna mace take nema kuma tana karkashin kafan mijin ta dole zatayi hakuri da duk abinda ze mata sbd ibada take wata rana ta bata mai wata rana ya bata mata, Allah yasa mu dace
𝙰𝚖𝚎𝚎𝚗
Kinzo da qonanniyar fiska mekikasani akoma islamiyya don allah anji ko 🇸🇦
Kai amma wannan shashashace
Ke mlm kikoma islamiyya muna bayan malama juwairiyya angaya miki neman aljannah da sauki ake nemanta malama juwairiyya Allah yaaaka miki da alkhairi
Gaskiyane nima nayi mamaki da tace wai mu Hausawa munada karancin tarbiyya mukam matan hausawa alhamdulillahi kuma I’m proud with my culture.
U are right my Sister
Hauka kenan
A KOMA ISLAMIYA PLS JAHILA
Allah ya kyauta
Malam mai raddi don Allah ki koma wajen malamai su karantar dake turawa sun biya kawai Hajiya juwairiyya ki man ta da ita abubuwan da Duke faruwa ne ki ke karantar da mata da maza Allah ya biya
Dan duniya
Sharin boko
Mina tare da malama juwairiyya Allah yasaka mata da alkairi
Dan Allah idan bakuyi mana subscribe ba
kuna sha'awar darusan turanci a Hausa. to muna gayyatar ku zuwa wannan tashar mai suna (AREWA STUDENTS TV)
th-cam.com/channels/7pVfawObMRI6nuRKUK-XKg.html
Ana magana ne akan addini ba akan son xuciya ba,ki koma makaranta ki samu ilimi na addini ki San hukuncin da Allah ya ajiye akan biyyar mace ga miji.
Kaji shegiya
Wanan fah bata fa himtar Hausa kudaina biye mata Allah ya shiryeta
Kayyyy lallai wannan matar hankalinta ragaggene wlh. Allah yashirya ameen
Hmm kumadai
Ni dai banga matsala akan nasihar malama gaskiya kincika surutu
Gaskiya hajiya Hauwa kin fadi gaskiya Malama juwairiyya tana fadan abubuwan da bazasuyiba kuma shikenan bakada yanci kenan ai mijinka abokinkane kanninkane ubankane abokin shawararkane kuma farin cikinkane bazaiyu ace iya macece zatake farantawa mijintaba suma maza ya kamata ya kyautata maka bazaiyu kakewa mijinka karyaba.love you so much hajiya Hauwa kina fadar gaskiya kuma kinada ilimi sosai wlh
Dan Allah idan bakuyi mana subscribe ba
kuna sha'awar darusan turanci a Hausa. to muna gayyatar ku zuwa wannan tashar mai suna (AREWA STUDENTS TV)
th-cam.com/channels/7pVfawObMRI6nuRKUK-XKg.html
Wannan bayaninin naki baida wani anfani waike yar Boko ko hummmm
Wallahi nima na zauna a Saudi mai gidan shi yake mana girki a gidan Dana zauna
himm kifadi gaskia malama dan akwa mazuna saoudiya diyawa a tsakar gida
@@kadijasalissou704 ai bawanda ya is a na masa karya koshi waye abinda nagani shi zan fada ba neman yardarki nakeba kin gane
@@zainabadam775 nima shaida ce sis hausawa ne mu kuma wlh mijina yanamin girki sosae ba wani aykinda bai tayani agida
humm
@@khairiyyamouhammad1696 maza iri iri ne, wasu ko akwai tausayi wasu kuma se an hada da haquri.
Thnk u Hajia👍
Muna tare da ita shawararta ni Tai Mani amfani wlh wlh a gidana abunda tace nayi aiki da shi koma wlh naji dadi
Jazakhallah
Shasha shar banza allah ya stine miki
Hauwa mungode
Gaskiya kina da karancin addini har kina ja da aljannar mace baya karkashin mijinta, wannan fa kina maganar kasar da kike ne ba addini ba
kina ganin mace na da yancin ta yi kafada da kafada da miji bayan ance al rujanu kawwamuna alan nisah,
aure fa ibadane ko kuma ko kinki ko kin so bauta ne na ubangiji.
Kuma surutanki na nuna alamu na hassada. ki gaya mun a Nigeria ba ma a
duniya ba wani kabilu suka fi saki in ba hausa wa. Malama Juwairiyya alkhairin Allah ya kaimi ki love you forever and ever
Tayi waazi wanda ya gadama ya dauka wanda bai gada ma ba ya aje. Shirmen banza da wofi kawai
Malama Juwairiyya muna rokon Allah Ya kara hasken ilmi, Ya kara miki daukaka duniya da lahira amin. Muna tareda ke 💯/💯👌
Hmmm lallai Hauwa Mustapha babura kin ban mamaki b4 i respect u amma yanxu kam kin fita ido na wlh taya zaki ja da maganar Allah da koyarwar manzon rahama ,(saw) Kije kiyi karatun islamiyya kinada saura a wannan fanni🙄🙄🙄
Wawiya kikoma kikara karatun addini pls
Gaskiya wann hauwa kike ko wa to wlhi ki koma islamiyya tun kafin lkci y qure miki mlma juwairiyya allah y saka miki d alkhairi ke kuma ki bari idan kika koma islamiyya sai kixo ki yi challenge sha sha sha
Wallahi ba matar da takai matar bahaushe sanin darajar sure daga samira sani daga Saudiya
Gsky kan, dan nan de baturiya mijinta kamar kishiyarta ne, raba aiki suke tayi girki yayi wanke wanke etc, haka rainon yara ko tashin dare kula da yara, kowa da turn dinsa.
Wllh mudai wasammu muna tare da mlm zuwairiya ya Allah ya sakamata da gidan aljanna aljannarma firdausi insha Allah da ita da masu qoqarinki yayewa bisaga umarnin ubangijih da koyarwar manzan Allah S A W) kemuma da kike wannan maganar ninamance sunankima watokina nunamana bakiyarda da abinda Allah da manzansa S A W) sukafadaba kenan wa iyazubillah Allah da manzansa S A W) sunce aljannar macetana qarqashin qafarmujinta kekuma kince A A ahakanne kikeso abinaki abarnata na ita
And a point of correction ma'am, she's not 'just woman", she's malama Juwairiyyah, our teacher and our mentor. She's someone we respect fully. Pls malama Juwairiyyah keep up the good work, we appreciate you always. 😍
Masha Allah, Allah ya sanbada mana ladan
Wanan Wada Tayima Malama Juwairiya Ousmane , Batasan Adiniba , Jahilace Taje Makaranta !!! Bata yarda Da Magar Anabi ( SAW ) da yace , Da Ze Umarni Wani Shima Wani Sujada Da Ya Umarci Mace Tema Mijinta Sujuda ,
Assalam alaikum mudai wallahi muna bayan malama juwairiyya dan ta fadi gaskiya allah kuma ya sakamata da alkheri dan ako da yawshe tana bada chawarwari masu ma'ana allah ya biyata da gidan aljannah
M
Come on jaka Mara ilimin addini kikoma neman ilimin addini wawiya kawai
Thank you so much, may Allah blessed you for speaking
Thanks 👌🏻👌🏻👌🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻☝🏻🇬🇭
Must u be popular by force
Wlh Nima Ina Bayan malama xuwaeriya
waidan allah meyasa kasamana wannan jahilar dabatasan komaiba mlm juwairiya tanakokari kikoma makaranta kinemi ilimin addini mubarayuwar turawa zamiba sunna zamubi shashasha
Kowa yana da gsky
Shidai ladabi yi nayi bari nabari shine ladabi to amma kyara da cin zarafin allah Ma ya hana kuma ya haramta
Atoh kuma duk malamin da ya halarta kyara da cin zarafi ya san ba musulumci yake kouarwa ba sai dai al'ada
Allah ko Yar boko jikar turawa a koma islamiya arabu da nature
Mahaukaciya kawai jaka banza kawai mekikasani a addini banza 🇸🇦
Gaskiya kinada matsala Baki fahimci Addini ba yakamata kije ki naimi Ilimin addini mudai muna bayan malama juwairiyya Allah Yasaka mata da mafifincin Alkhairi
Mudai muna tare da mallama juwairiya