Mallam Ina Bada shawara cewa idan an baka labari ka ringa cewa baka tabbatar ba ga wand ya gaya Maka saboda kai Mai daraja ne kada su baka kunya. Allah swt ya Kara daukaka
ALLAH SA HAKAN YA ZAMAN MAKA DARASI, KUMA ALLAH SA DA GASKE BAI FARU BA. MALANTA BA TA RAGO KO MATSORACI, KO MAKWADAICI BA CE, إن جاءكم فاسق بنبإفتبينوا
Kaji Sakarai, Jahilin banza, yace an bashi labari shikuma ya bada shawarar ayi bincike, amma da yake Kai dabba Wanda iyayenka basu yimaka tarbiyya ba balantana kaga girman babba.
Maa shaa Allah, people as such are those we need
May Allah bless you, Maalam
Aamen Yaa Hayyu Yaa Qayyuum
Allah ya saka da Al'khairi. Malm. Dr. ABDULLAH
Allah Ya Qarawa Malam Lapia Da Nisan Kwana
Allah kara maka lafiya da Nisan kwana ya Dr,muna taredakai.
Mallam Ina Bada shawara cewa idan an baka labari ka ringa cewa baka tabbatar ba ga wand ya gaya Maka saboda kai Mai daraja ne kada su baka kunya. Allah swt ya Kara daukaka
خيرا يادكتور جزيتم خيرا وكفيتم كل شر،مثل هذه الزللات قد تحدث ،وهذا لايزيدكم إلاعزا
Allah ya sakama da alhairi Dr Abdallah
Allah shi karama rayuwa albarka dakuma juriya
Gaskiya malam ku zan taka tsantsan da masu baku labaru daga wasu mutane
Marcha Allah ❤
Alhmdlh❤
Allah Ya sa ka da alkhairi Mal. Ina sonka
Ko ba komi kunfi shugabanni da basa iya yada da kuskure in sunyi
Madallah
Allah yatsare mutumci malanmai ama malam bakai yakamata kabada sakamakon bincikeba hukuma itace maibada sakamako sa'anan anemo wanda yagayamaka yakaryatada kanchi
Wane massallacine Ake karatunnan dan inasan zuwa
🎉
To kuzan ban cake kafin kuyada magana
Malam we hope you talk the truth
Does he talk lies dama?
@@muhammadsani129 i think so
@Muhammadsani129 you shouldn't have talked to this guy in the first place. Let him be in his class and you in yours.
qarya wjanka ay ba harmbachi
Wato abokin mallam makaryacine , kokuma a tsoratar da mallam ne.
ALLAH SA HAKAN YA ZAMAN MAKA DARASI, KUMA ALLAH SA DA GASKE BAI FARU BA. MALANTA BA TA RAGO KO MATSORACI, KO MAKWADAICI BA CE, إن جاءكم فاسق بنبإفتبينوا
Shame on you,Makaryaci kawai
Ubankane makaryaci malamai ba mahasu maibane suna kuskure .
Salame kadji soron allah
Kaji Sakarai, Jahilin banza, yace an bashi labari shikuma ya bada shawarar ayi bincike, amma da yake Kai dabba Wanda iyayenka basu yimaka tarbiyya ba balantana kaga girman babba.
Abinda kai masa Allah yasa ayiwa magabatanka.