As salaamu Alaikum. A farko kaji tsoron Allah kasani cewa Addini kake karantarwa, shi kuma Addini babu yaudara. ka rage nuna guraren da basu da Amfani da kuma abubuwa marasa Amfani. sannan kuma kayi gaggawan kawo kar shen iazzar so saboda kasamu Al barka da daukakar rayuwa.
Hutu kuma ikon allah to allah y kaimu amma badan muna so gaskiya yaya lawan Ahmed allah y kara basira da illimi mai anfani duniya da lahira alfarmar annabi Muhammad S A W
masha allah amma agaskiya yakamata kurage yawan zuwa hutu yayi yawa kuduba irin shirin labarina ga tsawu garasin zuwa hutu da wuri agaskiya ina son izzar so ku gyara bissalam
Ummar hashin wai Ina kabar auranka da hajiya nafisa yakwanane.yakamata akoma kan wancan lamarin.dan dauke hajiya nafisa acikin izzar so gaskiya yatabi shirin izzar so sosai.dan Allah indai dammu masu Kallo akeyi to agyara .Allah yatai makeku yabaku sa'a
To bari mu waiga baya mu ga yadda soyayya take sanya mutum ya aikata abin da kallo daya ba zai iya ba; Zainab RA Baquraishiya ce kuma makusanciyar Annabi SAW, ajinsa ce ko a wurin aure, qaunarsa ta ciyo ta har ta zo majalisinsa a gaban jama'a ta furta cewa ta ba shi kanta ya aura, kenan ta san komai na sa ba soyayyar rana guda ta tunkudo ta ba.
Ma sha Allahu barakallah. Amma don Allah don girman Allah ku rage zuwa hutun nan, mutschmmm haba dan Allah!!!
Masha Allah, watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Allah maidoku lfy yabamu aron rai da lfy🎉🎉🎉
Maca allahu Allah ya kaimu lfy Amma fa inason download izzar sa bana samun ci meyasa
As salaamu Alaikum. A farko kaji tsoron Allah kasani cewa Addini kake karantarwa, shi kuma Addini babu yaudara. ka rage nuna guraren da basu da Amfani da kuma abubuwa marasa Amfani. sannan kuma kayi gaggawan kawo kar shen iazzar so saboda kasamu Al barka da daukakar rayuwa.
Hutu kuma ikon allah to allah y kaimu amma badan muna so gaskiya yaya lawan Ahmed allah y kara basira da illimi mai anfani duniya da lahira alfarmar annabi Muhammad S A W
Masha allah Wlh allah yasa komai y tafi daidai adawo lpy dan allah kar adade muna nn muna jira
masha allah amma agaskiya yakamata kurage yawan zuwa hutu yayi yawa kuduba irin shirin labarina ga tsawu garasin zuwa hutu da wuri agaskiya ina son izzar so ku gyara bissalam
❤😂🎉😢❤❤❤❤
Gaskiya ne
Wly hakane
Macha Allah muna taré daku inchallah 🙏
Masha Allah, Allah ya karawa annabi daraja
Gaskiya kunayawan zuwa Hutu CIKIN izzar so
Macha Allah Allah Ya kara basira da lfy ❤❤❤
Please🤲 Dan Allah Dan annabi 🤲ku maido muna da hajiya nafisa a cikin cirin izzar so please 🙏
Macha allah . Allah kaimu sati biyu lafiya ❤❤❤❤❤
Allah yaqara basira🥰Gaskiya yakamata Ku rage talle da hutu yayi yawa☺️☺️
Mungode Allah ya saka da alheri ya kareku yabada lafiya da sa'a yakaramuna son Annabin Rahama ya sadamu dashi a Aljanna firdausi bakidaya❤❤❤
Amin ya hayyu yakayyum da son annabi rahma s ❤a❤w❤
Ma sha Allah,but we can't wait for those two weeks to come! Please, just two weeks,not more!
Tank you very match.❤❤❤❤❤
Masha Allah Amma kunrike Abu daya babakukai karshen rigima sai ku dauko wata kaduba labarina yatda sukai
Masha Allah Kuna bamu nishadi amma kudena yawan zuwa hutu Allah ya Kara basira
Allah de yanuna mn ranarda izzarso zekare koms huta muma ,shekara kussn shids muna gsntsli a sararin samsniya
Masha Allah malam Umar hashim Allah yabada sa'a wlh kada kudamu ❤ Allah yakara muna soyayyar Mazan Allah sallahu alaihi wa'alhi 🥰 wasallam 💔
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Gaskiya kunada jan ran mutane dayewa a film din nan wllh
Gaskiya yakamata akai karshe hakanan fa mai gida
Masha allh muna godiya
Ok courage qu'Allah vous facilite la réflexion
Ummar hashin wai Ina kabar auranka da hajiya nafisa yakwanane.yakamata akoma kan wancan lamarin.dan dauke hajiya nafisa acikin izzar so gaskiya yatabi shirin izzar so sosai.dan Allah indai dammu masu Kallo akeyi to agyara .Allah yatai makeku yabaku sa'a
Ok macha Allah Allah yakyamu
Gaskiya kuna yawan zuwahu Wllah 🎉❤
Bamusi wllh mungaji dashi wllh😊
Masha Allah Gaskiya tafiyan ku Hutu baiyiba Ubangiji Allah Yakawo lafiya❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😂😂😂😂
Masha Allah may Allah help us❤🙏
Wow dan yayi yawa sati biyu fa Amma muyi haquri
Thanks
A gaskiya ayi auren Umar Hashim da karima kuma a bayyana shi a matsayin dan gidan matawalley sannan a fito mana da Hajiya nafisa
Masha Allah ❤❤
❤❤
Slm ya ayki allah yataimaka yasa adace gaskiya baku kyautawa saboda kunfi kuwa zuwa huhu yakamata kugyara ngd
Gaskiya ya kamata ku riqa matse film dinnan ya kamata ace yanzu anyi nisa
Ma Sha Allah Dakyau Allah Yakaimu Wan Love 💓🫵 Fatan Alkairi 🥰🙏
We will be waiting for you, I will watch you from Sudan
Masha Allah ❤❤❤✅✅✅👌👌
😂
Allah yakaimu malam umar hashim muna tare sako abubakar Umar from adamawa yola ❤
Allah sarki nana Abar tausaye
Allah ya bamu rai da Lfy
Amine
Don Allah kuchika Alkawari de
Don Allah, kada ku wuce sati biyu.
Ahar sati 2 to allah yadawo dakeu lafiya ❤❤❤❤
To bari mu waiga baya mu ga yadda soyayya take sanya mutum ya aikata abin da kallo daya ba zai iya ba; Zainab RA Baquraishiya ce kuma makusanciyar Annabi SAW, ajinsa ce ko a wurin aure, qaunarsa ta ciyo ta har ta zo majalisinsa a gaban jama'a ta furta cewa ta ba shi kanta ya aura, kenan ta san komai na sa ba soyayyar rana guda ta tunkudo ta ba.
Wlh banji dadiba da Nana ta kira Umar Hashim Bai dauka kirannanba😭😭
Wlh hkn shine daidai
GASKIYA da MALAM sun fadi abinda ke tattare da su ,
Kafin bakin nan si shigo ?❤❤❤❤😂😂😂😂
Gaskiya ba girmankuba ne ace duk dan season sai kuntafi hutu haba Dan Allah
Gaskiyar magana Bakwa Abinda Yadacee Ah Shirin Izzar Soo Duba Da Yadda Kuka Dadee Kuna Shirya Film Din Haryau Ankasa Samun Stan Acikiii
Gaskiya kuji tsoron Allah da Muna kallon izzar so amatsayin wajen koyar da son Annabi saw Amma yanxu yazama wajen yaudarar bayan Allah.
yayi masha'allah 🥰👍
Masha Aliha ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah, Allah ya Kara Maka karfi
Wannan films Yana birgeni
Ok yayi kew Allah ya Nouna muna
mash Allah yanabamu nish
di 😂😂😂😂
My greetings to real Karima ❤
Wlh Allah ya isah data ta kuna ta jama rai
عليكم السلام ورحمه الله وبركاته بتوفيق أن شاء الله
Allah ya kaimou❤❤❤❤
Masha Allah fatan alkairi
Mâcha allah ❤❤❤
Dan Allah matawalle ka yafema oumar
Amin gaskiya yayi
Wallahi mun gaji da izzar so din nan gaskiya
Kema dai kyafaɗi Ni cewanayi karma
Su dawo@@HajiyaMaryam-qe4rm
Gaskiyane abokina Ku rage zuwa hutu
Machallah 🇳🇪🤟💯🙏
🎉🎉🎉🎉
Muna nan muna jiran ku ❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Karima
Gaskiya ku rage talla
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉 Macha Allah
Dun Allah kar ku wuce sati 2
Macha allah 😅😅😅😅😂❤❤😊😅😅😅
Thanks you. Watching from Cameroon 🇨🇲🇨🇲
Masha allah allah yakaimu satibiyu
Macha Allah ❤❤❤😂😂😂🎉🎉🎉
ما شاء الله تبارك الله😊😊
Masha allah 😢😮😮
I love your screaming, I love it so much
Nice 👍🏻👍🏻👍🏻❤❤❤
Allah ya Kaimu sati biyu Allah ya stare mazan fama Umar
Macha Allah🎉🎉🎉
Wallahi Bakomai Sai shirme… kaje ka Koyi film a Gidan sarauta. Ka sauka a muhallish sha’ir na film dinka…
Wannan Film din ya koma izzar ragayta
That's why I love labbarina by Sadiq no hutu at all why izzarso Everytime hutu why na
Merci beaucoup oumar hacheme
Allah yasa mu dawo lafiya yasa Muna cikin masu Rai
Masha allah 🎉🎉🎉
Babban Kuskurene mutum yace don shi akayi wance ko wane sabida ubangiji be halicci mutum da aljani ba sai domin su bautamasa
Wallahi lawan Ahmed ada ganin mai hankali neke maka amma dàga karshe na fahinci baka da tunani balle hankali Dan rainin hankali sai kame kame
Macha Allah Allah yakaimo lafiya
Gaskiya kudena yaudararmu haka kusake mana wannan fimdin haka kudena 'batamana lokaci
ماشاءالله ❤اللهم صلى على محمد رسول الله ❤
aslmalk ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ma cha ALLAH YAKARA bassira
Mashaallah Meerci
Barkamou yaou
❤❤❤❤
Masha Allah ❤❤💯💯💪💪🇳🇪🇳🇪
In lillahi wainilihi RAJIUONA allha ya saka DALLHKIRI