A DUNIYA KASHI NA 35

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 401

  • @Dejabs
    @Dejabs 3 ปีที่แล้ว +7

    Gaskiya INA mai baku shawara kan yawan shan taba da kuke nunawa acikin shirin ku

  • @abubakarumartafida7322
    @abubakarumartafida7322 3 ปีที่แล้ว +1

    Kaiiiiii muna godiya canabaro da Abale Allah Dan Girman annabi saw Allah ya hadani da abale

  • @haboumalanboss1469
    @haboumalanboss1469 3 ปีที่แล้ว +7

    Yayin kyou masha Allah ya Allah ya karah basirah da daukakah

  • @hauwaahmad6964
    @hauwaahmad6964 3 ปีที่แล้ว +4

    Kam bala I akwai kura fa Allah yakara basira oga

  • @abdoulabbaskhaan7124
    @abdoulabbaskhaan7124 3 ปีที่แล้ว +3

    Muna Jindad'in Wan Na Shiri Naku Ubangiji Ya K'ara Taimakamana Baki 1 Amen /ABBATY/ By Name

  • @abbaskalanjeni9669
    @abbaskalanjeni9669 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya saka kumarci a wnan fim din yaye Allah ya taimaka

  • @rabiuhamzawali9019
    @rabiuhamzawali9019 3 ปีที่แล้ว +4

    Kumurci ikon Allah Allah Ya karemana kai mayaƙi Da Duk jaruman aduniya dakuma kana baro

  • @معاذمحمدفرج-ل7ك
    @معاذمحمدفرج-ل7ك 3 ปีที่แล้ว +1

    Mungode sosai da ganin Sha,aibu kumurci a wanna Shirn🤗👍

  • @abdoulhamidissa2482
    @abdoulhamidissa2482 3 ปีที่แล้ว +5

    Akara mana yawan lokaci dan Allah 🙏 inda rabana bah wahala

  • @aliyuidrismaigari4239
    @aliyuidrismaigari4239 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah kara daukaka da basira maidorewa ina darabbana bawahala yanzu kanunamana akwai amana tsakanin ka da sha,aibu lawan in darabbana bawahala nagode maigida kanabaro allah jazamani

  • @mahadisani5914
    @mahadisani5914 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya ne Allah dai ya kara daukaka da basira

  • @gazaliabubakar3494
    @gazaliabubakar3494 3 ปีที่แล้ว +5

    Mayaki Untop A duniyar Industry baa Taba Wanda ya iya Dabance ba Kamar Kumurci ba

  • @mnazaritv1930
    @mnazaritv1930 3 ปีที่แล้ว +4

    Allah dai yabiya nawa Allah mana jagora

  • @ننننتت-ب1ف
    @ننننتت-ب1ف 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakara daukaka ya karamana son annabi s a w yakuma ganar damu gaskiya

  • @boubesalifoumoussa693
    @boubesalifoumoussa693 3 ปีที่แล้ว +4

    Canavaro kokai fa anma da ace ankashe abale film din ya lalace wly ina yinka Oga asasi 💯 allha kara basira da NISAN KOWNA ILOVE 💓💯

  • @drjypgryp1870
    @drjypgryp1870 3 ปีที่แล้ว +5

    Weldon cannavaro🐯😍 gwani na MAYAKI ya paso. Welcome indarabbana....

  • @Jikan_Hajia
    @Jikan_Hajia 3 ปีที่แล้ว +12

    Fatan alkairi
    Dan Allah akara mana tsawon lokacin
    Mungode sosai Allah ya taimaka

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 3 ปีที่แล้ว

    Kanabaro Abale Ya Ballo Ruwa Fa💪💪💪 😲, Amma Inda Rabbana 🙏🙏🙏 Allah ya Kara Basira Yanzu Aka Fara Shirin A Duniya Ne. From Egypt 🇪🇬

  • @sarahalhwsawy6113
    @sarahalhwsawy6113 3 ปีที่แล้ว +2

    Masah Allah muna alfahari da ku Allah ya gara dukaka

  • @kachimurahinsaki3253
    @kachimurahinsaki3253 3 ปีที่แล้ว +2

    Macha Allahu yayi Allah yakarabasira da lafiya

  • @sanihamidu6451
    @sanihamidu6451 3 ปีที่แล้ว +1

    Aslm gaskiya Ina matukar jindadin aduniya Allah ubangiji yakara basira da daukaka dikanan Taraba State 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @mustafaweila2279
    @mustafaweila2279 3 ปีที่แล้ว +7

    Maha Allah macha allah yau a duniya ya birgini hida kulum sabuda nagamutunina da nadadi banganiba allah yaqara basira

  • @sanusiabdullahi978
    @sanusiabdullahi978 3 ปีที่แล้ว

    Inda rabbana ba wahala
    Kayi janwuya ka huta Mai gida
    Aikifa Yana Kara kyau Allah yakara yimana jagoranci 🙏🙏🙏❤️💯☑️
    Dan Basi ka huta gyabi Ina yinka sisko ka sarara Abba Sha zamanka Yaron lamma Wai Ina na nakala Fatan Alkhairi a gareku all
    Abale ka basar kawai shifa yaki Dan zambane Kuma kukara Jamewa da Kanabaro boss din yakai boss Alkur'an

  • @EverydayFactsBRANDNEWCHANNEL
    @EverydayFactsBRANDNEWCHANNEL 3 ปีที่แล้ว +1

    Me laya ya ki yayi me zamani wannan lokacin Abale ne 😂🔥🔥🔥🔥👏

  • @kamiluabubakar7127
    @kamiluabubakar7127 3 ปีที่แล้ว +2

    Saboda kunga munayi daku shiyasa kuke mana abinda kuka dama gaskiya bamasan irin wannan saboda haka a gyara saboda gaba allah ya mana jagora mu da ku baki daya

  • @worldstarhiphoplyricstv6692
    @worldstarhiphoplyricstv6692 3 ปีที่แล้ว +4

    walllahi canavaro kunrai na mana wayau, ta yaya zuku ringa sakan mn minti 23?? fatan alheri✊💪

  • @tassioutassi3020
    @tassioutassi3020 3 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya wanna sati zamoucha kallo me nichadi gaskiya film in yakara karfi saboda yaji actin masou zafi dama chirin da zafinsa fha
    Inda Rabana bawala allha yakara illimi da hazaka allha ikiyayekou amin

  • @abdallahmustapha5868
    @abdallahmustapha5868 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya inajin dadin shirinku matuka,sai dai Kash rashin tsayinsa Wanda talla yake daukar wani kaso Mai tsoka aciki sosai.
    Gakuma bakwa sake daura wani sai saiti.
    Yakamata Banda tallace tallace ce yakai minti 30.
    Misali LABARINA....

  • @aliharuna3739
    @aliharuna3739 3 ปีที่แล้ว +2

    Fatan Alkhairi 🙏 Allah ya nuna mana sati na Gaba

  • @abdoullahishehou1288
    @abdoullahishehou1288 3 ปีที่แล้ว +2

    Dan allah a ka ra ma min ti ka dan allah habah

  • @musamuhammad5965
    @musamuhammad5965 3 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah yy kyau gsky Allah ya qara bsr

  • @aminuauwalwalawakbk8319
    @aminuauwalwalawakbk8319 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya inajin dadin shirin nan Amma yakamata kukara stayinsa

  • @unitywestand1352
    @unitywestand1352 3 ปีที่แล้ว +4

    Gaskiya an rage tsawon episode din yayi yawa

  • @abukasum503
    @abukasum503 3 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah gaskiya shiri na kau allah kara busaha

  • @hauwaumuhammadsanilabbo1488
    @hauwaumuhammadsanilabbo1488 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah ga babban actor dina kumurci allah ya kara basira wowww

  • @abdallahhamid3432
    @abdallahhamid3432 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasanya alkair yayi

  • @nasiruinusa6997
    @nasiruinusa6997 3 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah Anayi muna Jin dadi
    Inda rabbana bawahal🙏🙏🙏🙏🙏

  • @yusufahmad2241
    @yusufahmad2241 3 ปีที่แล้ว +2

    Kasuwanci ba hauka bane allah ya kyauta

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 3 ปีที่แล้ว

    masha Allahu yayikyau sosai mungode sosai Allah yakara basirah da daukaka ameen

  • @murtalarabiu3648
    @murtalarabiu3648 3 ปีที่แล้ว +1

    Inayinka abbaleeeeee karyane kumurci ai tashi tadace yanxu kaimukeyi aha

  • @usmanmusa3713
    @usmanmusa3713 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya dae ya kamata ace kuna lura sosai dan wallhi akwae kuskure da yawa a ciki wanda ya kamata ace kuna kula da irin wadan nan kuskuren

  • @ismailabdallah1326
    @ismailabdallah1326 3 ปีที่แล้ว +4

    Macha Allah muna jira

  • @ibrahimbash751
    @ibrahimbash751 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya film din ya ci sunan shi "A_DUNIYA", ba karamin nishadantarwa mu ke ki baa, film din yayi kyau sosai..
    Amma Dan Allah a Kara tsawon lokacin shirin

  • @haleematdiamond7751
    @haleematdiamond7751 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya naji dadi sosai da yakasance kumurcine mayaki gaskiya inajin dadin films dinnan Allah yakara daukaka

  • @omankasar335
    @omankasar335 3 ปีที่แล้ว

    Indaa rabbana Allah yataimakeku yaqara basira Allah ya kayawo daukaka

  • @mubarakhassantv3528
    @mubarakhassantv3528 3 ปีที่แล้ว +5

    Dan Allah na gababa yafi haka yawa wannnan yayi kadan sosai

  • @DulaSalama
    @DulaSalama 3 ปีที่แล้ว +2

    fatan alheri ghamasoya Maza da Maya
    Allah yakaymu ranan sati

  • @mubarakhassantv3528
    @mubarakhassantv3528 3 ปีที่แล้ว +1

    Well done asase ni yau anbiyani tunda mai gida ya bayyana, kumurci

  • @abdulrahmanabubakar8047
    @abdulrahmanabubakar8047 3 ปีที่แล้ว +3

    Allah yakara daukaka ogah

  • @bashariyyausman1318
    @bashariyyausman1318 3 ปีที่แล้ว

    Daddy Hikima u are doing well allah yaqara basira, amma dan allah arinqa qara mana lokaci pls wannan yayi kadan

  • @tianousaydou6369
    @tianousaydou6369 3 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah film yayi kyau sosai 🖒🖒🖒🖒

  • @saneesaleh8785
    @saneesaleh8785 3 ปีที่แล้ว +1

    Yanzu aka fara 👌💯✌✌✌

  • @umarmuktartv9266
    @umarmuktartv9266 3 ปีที่แล้ว +2

    Fatan Alkairi all the way from Cairo

  • @aminumuhammad485
    @aminumuhammad485 3 ปีที่แล้ว +15

    Masha Allah.
    Muna bukatar Karin loakaci lokacin yayi kadan gaskiya

    • @heiaheia9211
      @heiaheia9211 3 ปีที่แล้ว

      Masha Allahu wasa.farin.girki.👍👍🙏🏻

  • @salisshuaibu4729
    @salisshuaibu4729 3 ปีที่แล้ว +3

    Maganan Gaskiya lokacin yana yin karanci duba ga yanda izzar so da labarina lokacinsu yake

  • @ibrahimmusa3244
    @ibrahimmusa3244 3 ปีที่แล้ว +6

    Dan Allah asani cikin shirin aduniya

  • @kabiruabdulmumini4083
    @kabiruabdulmumini4083 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah 🙏 ya Kara basira da nisan kwana

  • @zainabaminu1960
    @zainabaminu1960 3 ปีที่แล้ว +1

    Dan Allah ku qaramana lkci

  • @danummaruofficial7570
    @danummaruofficial7570 3 ปีที่แล้ว

    Asase yayi wa Kumurci exceptional introduction, hakan yayi dai-dai da matsayinsa

  • @redsniper327
    @redsniper327 3 ปีที่แล้ว +6

    Jazakhallahu khair gsky bamu da film mai tashe a yanzu Amma Dan Allah in da Hali a kara mana minutes

  • @tabanintv7320
    @tabanintv7320 3 ปีที่แล้ว +7

    chirin aduniya yana birgeni wallahi inama kudan karamasa tsawan muntutuka

  • @chebatv5799
    @chebatv5799 3 ปีที่แล้ว +1

    Lalle Abale ka kira ruwa😁✊

  • @rafiatyaramana590
    @rafiatyaramana590 3 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi naji dadi da akasako mana sha aibu kumurci

  • @abdullahibuba2711
    @abdullahibuba2711 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah mujin dadi season nan Amma lokacin yayi kadan

  • @bilyaminougarba9525
    @bilyaminougarba9525 3 ปีที่แล้ว

    Da keu 👍 muna buqatar qarin lokaci

  • @abbasmusa5336
    @abbasmusa5336 3 ปีที่แล้ว +1

    مسلسل حلوة شديد لاول اشاهد مثل المسلسل 100% من عندي تحياتي اهلي في نيجيريا اتمنى لكم التوفيق والنجاح
    من سودان سلام ♥

  • @aminumusa6295
    @aminumusa6295 3 ปีที่แล้ว

    Inda rabbana ba wahala 🙏. Gskya akwai rikici a next episode . Wlh lokacin Shirin yayı kadan. Kuyi hakuri ku mai dashi koda hour 1 dayane dan Allah.

  • @tsahiroudanmalan7185
    @tsahiroudanmalan7185 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya talla tanayin yawafiyi da shirin

  • @mahmudahmedmohammed8063
    @mahmudahmedmohammed8063 3 ปีที่แล้ว

    A duniya team Allah ya ƙara daukaka Allah ya rabaku da sherin shetan (indaraban, ba wahala)

  • @mustapahsuleman4642
    @mustapahsuleman4642 3 ปีที่แล้ว +3

    Masha allha megida allha ya temaka oga 💪🇳🇬 🇳🇪

  • @tachirouabdou4217
    @tachirouabdou4217 3 ปีที่แล้ว

    Inda rabana bawa hala👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌

  • @sulaimantukur5740
    @sulaimantukur5740 3 ปีที่แล้ว

    Your welcome my best actor sha'aibu lawan kumarci

  • @ammarusmanhassan6868
    @ammarusmanhassan6868 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya Kara basira dan basi fatan alkairi da abale

  • @taiyaboumamoudou2898
    @taiyaboumamoudou2898 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya yanzu shirin yakara dadi tunda naga oga ciki

  • @toumastintv5816
    @toumastintv5816 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah Wallahi cha aibou yanabrgeni sosai 🥰🥰

  • @Maifasaha1
    @Maifasaha1 3 ปีที่แล้ว

    Naji daɗin ganin shu'aibu a cikin wannan shirin saura ibrahim sinana ina fatan shine yayan abale

  • @yunusaibrahimlawan5130
    @yunusaibrahimlawan5130 3 ปีที่แล้ว +1

    Wonderful but akwai karancin time fa maye wani 23 mnts

  • @abdullahialiyu1095
    @abdullahialiyu1095 3 ปีที่แล้ว +3

    Wow Masha allah firm yayi kyau acigaba da gasha suya sai next week

  • @hasketv1367
    @hasketv1367 3 ปีที่แล้ว +2

    Lokaci Lokaci Lokaci yayi kadan.
    Bai kamata ku rage tsawon film nan ba. Yan kallo Muna bukatar Karin lokaci.

  • @salmamusa7510
    @salmamusa7510 3 ปีที่แล้ว +1

    Ya kamata a kara mana tsayin film din

  • @warakatumukhtaralhassan1393
    @warakatumukhtaralhassan1393 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah jarumi kumurci ya bayyana an gaida mayaki

  • @abdulmjidahmaddantata6505
    @abdulmjidahmaddantata6505 3 ปีที่แล้ว +5

    Amma abaleee yyi biyayya kuma dai lokaci yyi mna kadan pah

  • @kamaluddeenmuhammadsani6528
    @kamaluddeenmuhammadsani6528 3 ปีที่แล้ว +1

    Fatan alkhairi megida 🙏🙏🙏

  • @rbistovie6937
    @rbistovie6937 3 ปีที่แล้ว

    Za acha kalo wani lokaci kenen.... allah ya taimaka maku....inda rabana.

  • @bachirrabiou2106
    @bachirrabiou2106 3 ปีที่แล้ว +1

    Ammafa abunna yayimin dadi anshirya da cannabaro da abbale sedai kuma akoyta mayaki karya kawomumu cikasa oh my God

  • @hassandiabubakar1186
    @hassandiabubakar1186 3 ปีที่แล้ว +3

    Allah dai ya biya 🙏

  • @alisoulaiman6101
    @alisoulaiman6101 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya akwai problem dadihikima ya jawo ruwa 😆😆😆😆😆

  • @sffds4184
    @sffds4184 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah komai Yana tafiya normal Amma dan Allah a Karamana lkc barka da zuwa mayaki👍♥️😂

  • @Uzet_24Tv
    @Uzet_24Tv 3 ปีที่แล้ว

    Slm dan Allah karkusamana dunbados a matsayin nakamasu za kubata flm

  • @khalifakhaly3831
    @khalifakhaly3831 3 ปีที่แล้ว

    Nice one, Allah yakara basira

  • @busumaaboss3437
    @busumaaboss3437 3 ปีที่แล้ว +4

    Inamuku fatan alkahiri. Allah yakaramuku daukaka. This is the one of my best series I love it and am proud of it. Next one akoi bala’i kenan

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 3 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah 🇳🇬🇸🇦🤞

  • @abubakarumartafida7322
    @abubakarumartafida7322 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne kanabaru ya Nemi solho

  • @souleymaneharouna663
    @souleymaneharouna663 3 ปีที่แล้ว

    Ma cha Allah wasa yana kyau

  • @usmanmusbahu252
    @usmanmusbahu252 3 ปีที่แล้ว

    Tunda na fara kallon film din a kullum sainayi tunanin inama ace akwai jarumina kumurci cikin shirin ashe sai yanzu ne lokacinsa yayi nagode Asase

  • @harisumuhammad6623
    @harisumuhammad6623 3 ปีที่แล้ว +2

    Naji dadin ganin kumurci acikin wnn episode

  • @realibrahimibrahim9130
    @realibrahimibrahim9130 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya taimaka

  • @khadijathashimtamairabo7725
    @khadijathashimtamairabo7725 3 ปีที่แล้ว +1

    Tofa maza sunhadu

  • @abdoulrazak2686
    @abdoulrazak2686 3 ปีที่แล้ว +2

    Ina gesoyo 👍👍🙏🤙

  • @danagadeztv1055
    @danagadeztv1055 3 ปีที่แล้ว +1

    Fatan alkairi gakowa dake cikin. Wannan chirin ina jin dadin wannan Chirin :masalar kankanta lokaci dakukeyi