Akwai hanyoyin da za a sansanta Tinubu da Janar Tchiani idan har Tinubu na da muradi - Sule Lamido
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 3 ม.ค. 2025
- Akwai hanyoyin da za a sansanta Tinubu da Janar Tchiani idan har Tinubu na da muradi - Sule Lamido, tsohon ministan harkokin wajen Nijeriya kuma tsohon gwamnan Jigawa
Allah sarki ka ja man ya😊
Kaji magana na ilimi. Daga bakin waliyin dan siyasa ❤
Namijin duniya Dr. Sule Lamindo
Allah ya sakada alkairi sule lamido🙏 munyi rashin dattawa a shugabanci Nigeria Allah ya kwato mana ameen
Kaji masu fadin gaskiya bahaka zaharadeen yaso yajiba😂 Macha Allah
Dama Zaharaddeen din nan ɗan Tinubu ne
Allah ya sakamaka da alheri. Latijo mai hangin nesa. Gwamnatin tinubu yaso kawo hayaniya,kunemi hanyar siyasa,hanyar diplomasia ko hanyar addini domin warware zargi. To gwamnatin tinubu ya raba kudi ga wasu yan kazaginsa da wasu latijawan banza har da yan iskan gari suna zagin gwamnatin nijar,suna zagin général tchiani. Kenan mun gane gwamnatin tinubu hujja ta kupce garesu sai ta zage zage,sai ta rufe kare da sanho. Ko kai dan jerida kayi tambaya inda ake son ta,da hujjoji masu maana. Excellence allah ya karama daraja. Amen.
Magana Cike da dattijantaka da Madarar Fikira, Baba Sule Lamiɗo Allah Ya Kara Lafiya
Mashallah wonderfull long life lamido perfect 👌
Sorry zaaharaddin
Wannan shine tunani mai kyau
Allah maka albarka dattijo arziki ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya saka da alkeri sohon arzike Allah ya jikan iyayenka da gafara
❤👍🏼 AES 💪🏼💪🏼💪🏼
Allah yasa ka da alkairi jagoran talakawa
Gaskiya nidai ina son wannan mutumin ya mulki Najeriya
Macha Allah
Macha Allah kaji maza.
allah yakara ilimi da basira
allah yacinewa ecowas
Masha'allah magana ta hankali excellence
Bayani,,gaskiya❤❤❤
❤❤❤
Magnan nakou bamouraida ba da su Mouna tune da abinda su ka ma tandja
A E S ❤
Masha allah
Kaji zancen masu hankali Sule Lamido Allah ya saka ma da alkairi
Amma kai Zaradeen wallahi kune munafukan ko wace karmar magana sai kun maidata babba
Nagode babana
Hakane am,man syi zrahadin besamu yada yasu yajiba dn syi munafikine
Da alama
Kaji manya gaskiya
Manyan yan ta'adan Afrique ta yama uku ne bola tunubu d'à patrice talon da Alassa watara idan har'aka kawar dasu to hiyar zata zauna lapiya wallahi
Haqoqa alhaji sile lamido kai mutune mai fadin gaskiy dan haka war warye ku shiga taitayinku batirawar sukayimuba baso shukahadamuba
Adalin shugaba ne
Wannan sune irin mutanenda Nigeria take bukata ayanzu...
👍
Bayani gaskiya
Kaji manya nagari
Kaji maganar hankali
Nagade
Nigeria bakouknas gaskia😂😂😂
Baba ya gama magana.
Madallah
Idan tchani ya yarda waye tunubu kare kawai
Wannan shi ake kira dattijantaka
manabuci yakare bawani 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Kàji màgànar hàmkàĺi
Munafikin dan jarida kawai
To kadji gaskia
Kuna ruruta wannan magana kuji tsoran Allah ku daina maganan pls kudai kawo shi ya wuce mana. Haba
Sanda Kuka ware mana kasarmu ta arewa kwakira asasanta Koma muhade da nijar a gaba daya.
Kaji magana ta hankali daga man yan mutane
Shege munafiki zaharadeeni nasan bahaka kaso jiba daga bakin sbd ku dama ba sulhune agabanku ba kuma baku damu da halin da talakawa keciki ba
Sbd ku démocratique diyane agabanku ba alumma ba