Mutuwar Saurayina ce ta sa na yi wakar "Mai Nema" Maryam A. Sadik

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 4 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 81

  • @nafisamuhammadabubakar-m9b
    @nafisamuhammadabubakar-m9b ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki 😢 Allah ya mishi rahama Allah y kara miki hkr d juriyar Rashin sa ya baki madadin sa

  • @MaimunatuYauMuhammad
    @MaimunatuYauMuhammad ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah tabarakallah Allah yaqara Miki basira Allah ya qarawa wannan Tasha daukaka

  • @ShuaibuBarrister
    @ShuaibuBarrister ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah.gaskiya kafin yau,danaji wakar ki,tabbas nayarda wadda tayi wakarnan tanada hankali

  • @Danliman
    @Danliman 9 หลายเดือนก่อน +1

    Allah sarki nidai arayuwata wannan baiwar Allah maryam tayimin bantaba ganin mace mawaki ya mai natsuwa da Fasaha irinta ba shiyasa nake kaunarta Allah yayima rayuwarta albarka ameen❤❤❤

  • @soomahoscar7544
    @soomahoscar7544 ปีที่แล้ว +6

    Gaskia tanada hankali ga magana cikin nutsuwa ba rawar kai, Masha Allah ❤

  • @TanimuSani-ps7vj
    @TanimuSani-ps7vj ปีที่แล้ว +2

    Allah yabaki mafi alheri agare ki gaskiya na tausaya miki 😭😭😭😭😭

  • @Enlightenment232
    @Enlightenment232 ปีที่แล้ว +4

    Allah jinkan shi da Rahma, maganar akwai tausayi sosai

  • @MaryamMukhtar-r4k
    @MaryamMukhtar-r4k ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah
    Kaji aekin hankali
    Namecy Àllah ya qara basira

  • @anasalak-ceezaman8475
    @anasalak-ceezaman8475 4 หลายเดือนก่อน

    Allah ya karo daukaka sis mei❤

  • @AKIBUMMUSA-dy7dl
    @AKIBUMMUSA-dy7dl ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah Allah yadaukaka gidan radionnan Mai albarka

  • @MamanAmir-p3x
    @MamanAmir-p3x ปีที่แล้ว +2

    Allah sarki Allah ya jikanshi da Rahma yasa ya huta

  • @muhammadkhadijah-uv3pe
    @muhammadkhadijah-uv3pe 4 หลายเดือนก่อน

    Allah ya jikan shi😢da Rahma 🤲🏻

  • @abdulazizabduyau9834
    @abdulazizabduyau9834 ปีที่แล้ว +5

    I just like you. Amma dan Allah kiyi aure. Wallahi bana son ganin mace me alamun tarbiyya tana aikara haramun. Ina miki adduar miji nagaji

  • @aliyumusadada8640
    @aliyumusadada8640 ปีที่แล้ว +3

    Allāh Ya bamu nasara cikin dukkanin abubuwan da muka sa gaba, amin.

  • @ShafaatuRabukoko-kd5qb
    @ShafaatuRabukoko-kd5qb 9 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yajikansa da rahama❤

  • @UmmiDahiru-h2i
    @UmmiDahiru-h2i 2 หลายเดือนก่อน

    Allah ya karabasira maryam a saddik

  • @Adamusman-xl6fi
    @Adamusman-xl6fi 9 หลายเดือนก่อน +1

    Beautiful girl Allah yabaki miji nagari kiyi aure

  • @AshirabNurr
    @AshirabNurr ปีที่แล้ว +2

    ❤❤❤ Allah Kara basira

  • @SadiyyaIbrahim-s2n
    @SadiyyaIbrahim-s2n 9 วันที่ผ่านมา

    Yaya Allah yabaka hakuri

  • @HarunaIsyaku-ek8zo
    @HarunaIsyaku-ek8zo ปีที่แล้ว +6

    Allah sarki Nura Abokina ne tare mukayi kwaleji dashi he is my intimate frd tare muke komai sunana DANKASEEM RINGIM muma da mukaji rasuwanshi, domin mu muka bada tabbacin rasuwansu domin asibitin Ringim aka kawosu har yanzu Ina cikin damuwa da dimuwa idan na tuna Nura saboda munyi maganganu dashi na nutsuwa, baifi saura minti 10 ya rasu ba, ya Kira ni yace Dankaseem zanzo Ringim Zan muku gaisuwan mamanku nace to Amma anan Zaku kwana saboda Naga kamar dare yayi sai yace eh zamu kwana gobe sai mu wuce hadejia nace Masa tare zamu wuce in Sha Allah saboda Ina da uzurina Nima a hadejia ok ba matsala. 😭😭😭😭😭

    • @ShafaatuRabukoko-kd5qb
      @ShafaatuRabukoko-kd5qb 9 หลายเดือนก่อน

      Allah sarki 😢😢 Allah yajikan mama Kuma Allah yamasa rahama yasa yahuta😢😢

    • @Danliman
      @Danliman 9 หลายเดือนก่อน +1

      Allah sarki rayuwa kenan Allah yajikansa darahama

    • @Babykakke23
      @Babykakke23 9 หลายเดือนก่อน

      Allah yajikanshi da rahama

    • @Babykakke23
      @Babykakke23 9 หลายเดือนก่อน

      Tana burgeni sosai ,taban tausayi labarin rasuwan saurayinta,

    • @hajaraadamu6922
      @hajaraadamu6922 8 หลายเดือนก่อน

      Allah yamasa rahama yasa Yana aljannatul firdausi

  • @Waladunnabiyyi
    @Waladunnabiyyi ปีที่แล้ว +7

    I like her confidence of speech ❤

  • @TEEMAZAHRA-pt5lk
    @TEEMAZAHRA-pt5lk ปีที่แล้ว +3

    Allah yajikanshi da rahma

  • @maryammohammed7906
    @maryammohammed7906 ปีที่แล้ว +6

    Allah ya jikanshi da Rahma ya gafarta mashi zunubanshi ya haskaka kabarinshi Allah yasa ya huta Allah ya Kara daukaka da girma da arziki Mai Albarka ki dinga mashi addua Allah Bai kaddara mijinki bane Allah ya Kara hakuri ya kawo maki miji nagari Wanda zai maye maki rashin da kikayi

  • @NayayaHaruna
    @NayayaHaruna 6 หลายเดือนก่อน

    Allah yakara har naji tausayinki

  • @hajaraadamu6922
    @hajaraadamu6922 8 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki Maryam Allah yamusanya Miki da alkhairi naji nakara sonki danaji kin ambaci garinmu ina alfahari da garinmu
    Amma pls Dan Allah naji kince a hdj kinayi junior da senior wace mkrt kakayi Allah yamiki jagora
    Ok Maryam kina nufin suraja Dana sani? dan unguwarmu duk wadanda kika ambata nasansu Ahmad ibrashim da kuka yi film din suhairat kanina ne mijin kanwata Allah sarki nasan nuran dakike fada Allah yamasa rahama

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu ปีที่แล้ว +5

    Innalillahi wainna illai hirrajukun duniya Babu tabbas

  • @ZaidouMass-t4o
    @ZaidouMass-t4o ปีที่แล้ว +3

    Wlh tahi bazum iya magana ta hankali❤❤

  • @Khadega-k4e
    @Khadega-k4e ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah ina soki my sister maryma A sadik ❤❤😊😊 Allah yakara basira❤❤

  • @zainabhassan8724
    @zainabhassan8724 ปีที่แล้ว +6

    Allah yafumo

  • @ShnsjwKhsigs
    @ShnsjwKhsigs 9 หลายเดือนก่อน +1

    ❤❤❤❤❤🎉❤❤

  • @aliyaaliyadaura5610
    @aliyaaliyadaura5610 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah allah yakara basira

  • @nuraidrisidris131
    @nuraidrisidris131 ปีที่แล้ว +3

    Allah ta'ala Shi Bada saa mamanah❤💪🙏

  • @HassanMD-Tv
    @HassanMD-Tv 6 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki a Sadiq kuma inayimiki albishir

  • @zzxzzx1622
    @zzxzzx1622 ปีที่แล้ว

    Masha Allah tabarakarrahman Allah yaqara basira

  • @wakilcitv
    @wakilcitv ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya ina yinki sosai yar garinmu

  • @ishaqbello8940
    @ishaqbello8940 ปีที่แล้ว +3

    ALLAH sariki

  • @hassanusmanzakari2427
    @hassanusmanzakari2427 9 หลายเดือนก่อน +1

    ALLAHU AKBAR 😭❤

  • @djkamaltv5772
    @djkamaltv5772 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara dada basira maryam

  • @RabiumanirRabiu
    @RabiumanirRabiu ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah

  • @NusaibaHd
    @NusaibaHd ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah ❤❤❤

  • @abubakarabdullahi373
    @abubakarabdullahi373 ปีที่แล้ว +1

    Allah sarki nura saiti isa😢

  • @NUHUSULEIMAN
    @NUHUSULEIMAN ปีที่แล้ว +1

    Proud of you my singer

  • @halifawizkid2505
    @halifawizkid2505 ปีที่แล้ว +3

    Ma sha Allah ❤

  • @AbdulkudusuaminuMamana
    @AbdulkudusuaminuMamana 4 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya maryam

  • @SurajuMuhammed-sc1xb
    @SurajuMuhammed-sc1xb 9 หลายเดือนก่อน +1

    Hi❤❤🎉

  • @salisuusman7501
    @salisuusman7501 9 หลายเดือนก่อน

    Allah asriki

  • @ImiranaIssoufou-fi1dc
    @ImiranaIssoufou-fi1dc ปีที่แล้ว +1

    Yayi❤❤❤

  • @AmeenahSaeed
    @AmeenahSaeed 4 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki 😂😂

  • @amiyrahzamad923
    @amiyrahzamad923 ปีที่แล้ว +1

    Be smiling abit

  • @karabababymatamey5438
    @karabababymatamey5438 ปีที่แล้ว +1

    Good❤

  • @WebDjc
    @WebDjc ปีที่แล้ว +1

    Inayinki.maryam

  • @majnunuinyassonlinetv830
    @majnunuinyassonlinetv830 ปีที่แล้ว

    Tab Dijan Ammafa Ni Kain Tabani Mamaki
    Shin Nikadai Ne Nafahinci Wan Nan Gabar Kowa ? Ace kinada Saurayi Kuma Yanda Kikebayani Bakitaba Son Wani Kamar Shiba Kuma har Kiga Hotunsa Da Na Abokinsa Yarasu Ko Sun rasu Bayan Kunyi Waya Yayi Tafiya Kuma kikasa kiransa Dan Kitabbatar Har Sai Ankiraki Kinga Posting Kice Kingani 😮
    Wai alokacin Zakina Tanbaya abokinsa Ne ko Shi Himmm

  • @hamdalagodje5088
    @hamdalagodje5088 ปีที่แล้ว +3

    ❤❤❤❤❤

  • @AminaSani-h5w
    @AminaSani-h5w 2 หลายเดือนก่อน

    😭😭😭

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE ปีที่แล้ว

    We meye ne anfanin wanga sound dake tashi bisa video?

  • @USMAN__AIRTEL
    @USMAN__AIRTEL ปีที่แล้ว +2

    Nasan Soja Bulangu sosaima

  • @CittuMon-np4qe
    @CittuMon-np4qe ปีที่แล้ว +3

    👍👍😭

  • @assiaali503
    @assiaali503 ปีที่แล้ว +1

    Akoyku da gulma Wlh 😂😂

  • @fadimatuyahaya1832
    @fadimatuyahaya1832 8 หลายเดือนก่อน

    Kinfi sonshi akwai wadda yaga ko zai mutu sai ya tashi ya aura bazai ce ya hakura kije ki auri wani wai kar ya bata miki lokaci ba.

    • @halifamusa40
      @halifamusa40 8 หลายเดือนก่อน

      To ai ya mutu ma

  • @naseerjibrin9409
    @naseerjibrin9409 ปีที่แล้ว +2

    wife material 😍

  • @Hamid.mHamid.m-un6ju
    @Hamid.mHamid.m-un6ju ปีที่แล้ว

    Haka maganar ki yake mariyam

  • @HassanYusuf-hf2tb
    @HassanYusuf-hf2tb ปีที่แล้ว +2

    Masha allah

  • @HAMBALISeti
    @HAMBALISeti ปีที่แล้ว +3

    ❤❤❤❤

  • @7defq
    @7defq ปีที่แล้ว

    ❤❤❤

  • @saeedsallau3322
    @saeedsallau3322 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah

  • @ammaryusif5213
    @ammaryusif5213 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @ChafiouRajiku
    @ChafiouRajiku 5 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @AminaabubakarAbubakar-y3j
    @AminaabubakarAbubakar-y3j ปีที่แล้ว

    ❤❤❤❤