Tashin hankali, m. murtala sokoto yace katon banza ne ya tsige nuru khalid, zazzafan martani

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 93

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya Karemuna kayi Malam Murtala Sokoto

  • @rabiyammama4324
    @rabiyammama4324 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya kare mana irin wadannan Malaman amin ya Hayyu ya qayyum.

  • @samirasani7670
    @samirasani7670 2 ปีที่แล้ว +4

    An maida mata zawarawa an maida.kakanan yara marayu wallahi buhari kana ruwa

  • @bawanallah7828
    @bawanallah7828 2 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi tallahi Allah ya tsakamasa da alhkairi dole afadamusu gsky ko basa so Allah ya tsinewa démocrati da magoya bayan nata

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 2 ปีที่แล้ว +1

    Ai Wallahi Malammai da Almajirai a kasarnan, mu Al'umma mun Dade da sanin cewa tun tuni ba Allah kuke nufi ba a dukkan karanche-karanchen da kuke gabatarwa a Makaratinnenku da Minbarorinku da Fagagen Wa'azozinku Musamman(Social Media). An Dade ana Murkusar Bayin Allah Suna kugi Suna Neman Cheto da Agaji, Amma Saboda Rashin tsoron Allah da Mugun Kwadayinku sai ku Jawo AYa ko Hadithi ku Tottoshe, KuTattare ku Rurrufe Aibinda Kuna Gani Karara ana yiwa Bayin Allah ku nuna ba haka bane,,,,,Sai kawai kuka dauro Damarar Yaki da Yan Uwanku Malammai da Almajirai Kuna Karyatasu Kuna Kafirtasu Kuna Tozartasu, don kawai ku kautarda Hankalin Mabiyanku Wadanda suka Baku Amanar Allah. ..,.To Yanzu gashinan Allah ya Jarabeku an Kai lokachinda ko gaskiyar kuka Yunkura zuwa fada sai ta zama Bala'i a Kanku.... Kunga Yanzu Kun Bata da Allah mahaliccinku, Kun Bata da Wadanda kuka Ki Allah don Su, Kuma Kun Bata da Al'ummar da can Da Suna Ganin Girma da Mutunchin ku.... To Wallahi idan Baku tuba kuka kama Allah shi kadai ba, kuka aiwatar da Amana da Hakkokinda Allah ya Dora muku ba, to fa zaku lalace ku koma Baya Karya ta shige gaba ku bi Baya.

  • @abuhafsaht1136
    @abuhafsaht1136 2 ปีที่แล้ว +1

    Amin ya Allah Allah ya ruguza su

  • @aishaisahisah3792
    @aishaisahisah3792 2 ปีที่แล้ว +1

    Mallam Bello Allah kare mana iri irinku bakidaya

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 ปีที่แล้ว +2

    ما شاء الله الشيخ جزاكم الله خيرا

  • @زميويننينيزين
    @زميويننينيزين 2 ปีที่แล้ว +2

    Wlh ba dan intarfait ba ko kafuri ne ya futo ya fada magana kamar wannan gsky ce kuma gsky daya ce fa daga kinta sai bata su ta mulki suke bata ran alummah ba

  • @بركهمحمد-ف4ط
    @بركهمحمد-ف4ط 2 ปีที่แล้ว

    Amin

  • @idrissouzenabou6604
    @idrissouzenabou6604 2 ปีที่แล้ว

    Amiin tsumma amiin amiin Ya Allah Ka isar wa bayin ka da aka zalunta

  • @manmansani6542
    @manmansani6542 2 ปีที่แล้ว

    Macha allah malam ,allah
    Yabiaka yassakama da alkheri

  • @أمينالشريف-ظ6ر
    @أمينالشريف-ظ6ر 2 ปีที่แล้ว +1

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين

  • @alhamdulillah7085
    @alhamdulillah7085 2 ปีที่แล้ว

    Ameen ya Allah alhamdulillah Allah yasaka da alkhari

  • @soulalasan1654
    @soulalasan1654 2 ปีที่แล้ว

    Cheikh Mokhtar

  • @HarounaIdirisaBGDTV
    @HarounaIdirisaBGDTV 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah muna godiya so sai Allah ya saka da alkhaiki

  • @maidawamaidawa9975
    @maidawamaidawa9975 2 ปีที่แล้ว +2

    Bama goyan bayan tozarta malamayi

  • @madinahsaudia98
    @madinahsaudia98 2 ปีที่แล้ว

    Ai mukam talakawa Munford,ka daga bar,chi kuma mun,gane gsky wannan yaran malam nura kalid sunfi jinsa kuma quri,ar baza musaka ba, Allah yakaimu 2023 lfy sunemo uwar su ta musu zaben
    Ai anyi Wal,qiya mungan su kuma Allah yana nan adakata

  • @salahabdulkarim2617
    @salahabdulkarim2617 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiyane abinda matan nan tafada Alla yasakamata da alkhairi

  • @ibrahimmamoudou8659
    @ibrahimmamoudou8659 2 ปีที่แล้ว

    Ameen

  • @lauwalilauwalilauwalilauwa7541
    @lauwalilauwalilauwalilauwa7541 2 ปีที่แล้ว +5

    Malam abu aisha kayihakuri dazunayi magana dazafi saboda anamagana anakashemutane amma anawatamaganadaban dan adawkehankalinmutane ammayanzu kayi adalci dan allah kayihakuri nagode

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว

      karka damu dan uwa dukanmu ajizai ne Allah yasa mu dace tabbas kam. ya kamataa mayar da hankali akan mutanen nan domin an mayar da jinanenmu kamar jinin kadamgaru.

  • @salahabdulkarim2617
    @salahabdulkarim2617 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane malam

  • @safwanbala2291
    @safwanbala2291 2 ปีที่แล้ว

    Murja Ibrahim Allah yabiya

  • @اميوسف-ز9ص
    @اميوسف-ز9ص 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkairi malam

  • @kamisulawan3983
    @kamisulawan3983 2 ปีที่แล้ว

    Allah yataimaka yatsaremanamasugaskiyaamin

  • @nasirumuhammed5945
    @nasirumuhammed5945 2 ปีที่แล้ว

    Dan sadau katubama Allah kaguji haduwarka da Allah

  • @bilyaminouaboubacar4575
    @bilyaminouaboubacar4575 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya sa mugane gaskiya amine summa amine

  • @gajimunzali1579
    @gajimunzali1579 2 ปีที่แล้ว

    Wallahi sai yau kaburgeni

  • @le_major7895
    @le_major7895 2 ปีที่แล้ว +1

    allah ka taimake mu 😢

  • @balokacisoyayya1044
    @balokacisoyayya1044 2 ปีที่แล้ว

    Wai malam ga wadanda suke a Libiya
    Ta wace hanya zasu iya bada nasu taimakon

  • @hajiyaumma2029
    @hajiyaumma2029 2 ปีที่แล้ว

    Slm mlm dan allah karkuryi bidi on.mutanan.da akabawa abinci

  • @aishaisahisah3792
    @aishaisahisah3792 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasa ka alhire Mallam bansan sunnanka ba

  • @saiyadebinsaiyade2631
    @saiyadebinsaiyade2631 2 ปีที่แล้ว

    ameeeen malan allah yakarbi adu a

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 2 ปีที่แล้ว +1

    Allahouma Amine Ya hayou Ya Qayum

  • @allahameentv6358
    @allahameentv6358 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasawake malan maganar da nakeyi dakai yan zu haka shekaran jiya an kashe suja 15 daku ma jima sujja 19 rauni dakuma kune mutar yaki biyu cikin hudu Kuma sun kwashe kayan yakin wadanda sukakashi da man yan bindi gogi A wajajan birnin kwari wallahi shikaranjiya dole sujojin dasakakai ta maku sukadawo Dan wajan bai shiguwa sai dai da safe akaje akakwasuso wannan maganar danama gaskiyace Danni lna magana dasujojin wurin

  • @zabeiroukamal3950
    @zabeiroukamal3950 2 ปีที่แล้ว

    Jahici kesawannan

  • @KhanKhan-ed1gq
    @KhanKhan-ed1gq 2 ปีที่แล้ว

    Domin Allah yayi abinda ya saya koda kasheshi akayi Allah zai duba bayanshi kuma Allah karamai lfy da nisan kwana Allah sakamai wallashi ko Krista ya fadi haka yayi adalci aita kashe mutane bamai mgn sai su 3 Allah duba bayansu ballo yabo dashi da malan murtala Allah saka musu da alkari Allah munkawo kara

  • @asmaumar566
    @asmaumar566 2 ปีที่แล้ว

    ما شاء الله

  • @ibrahimyakase9855
    @ibrahimyakase9855 2 ปีที่แล้ว

    Ameen ya Allah

  • @ibrahimmamoudou8659
    @ibrahimmamoudou8659 2 ปีที่แล้ว

    Amen

  • @zainabkk923
    @zainabkk923 2 ปีที่แล้ว +1

    Wannan gaskiyane m murtala mungode

  • @ishakkaibirahimmusa4642
    @ishakkaibirahimmusa4642 2 ปีที่แล้ว

    Allah yakara lapiya danisankwana malam

  • @fatimashuaibu2534
    @fatimashuaibu2534 2 ปีที่แล้ว +1

    MURJA bakitaba burgeniba kaman yau wllh da nayi salla seda nasaki adua na

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 2 ปีที่แล้ว

    Kuma nima ina mebaka hakuri dazu nakausa magana anma yanzu jin sakon nan kawanke mana zuciya ai rashin adalcine ace za akawo mana wata magana wai intafe alhalin ga abinda yake gabanmu wasu zasu dauke mana hankali muna godoya kuma allah yakara basira gaskiyar shidaban akidarshi daban

  • @ibrahimyakase9855
    @ibrahimyakase9855 2 ปีที่แล้ว +2

    Yarinya kinfadi gaskiya wlh

  • @رقيةالهوساوي-ز7ه
    @رقيةالهوساوي-ز7ه 2 ปีที่แล้ว

    Uhmmmm Allah ya mugane mugera ameeen

  • @maiduguabdurrahman2989
    @maiduguabdurrahman2989 2 ปีที่แล้ว +5

    Assalamu Alaikum Mallam as for me I think kada kuyi video na matan nan don duk abinda aka bada don Allah akayi. Kuyi hakuri it's my own opinion.

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว +2

      naam eh zamuyi ne dan gudun masu tuhuma kasan wani idan be ganibasai ya zaci kanmu muka nemawa wlh ni kaina bana son sai an nuna su.

    • @adamssimone626
      @adamssimone626 2 ปีที่แล้ว

      @@abuaishaalfurqan Assalamu alaikum malam Dan Allah inaso muyi magana privet inda hali.

  • @malammusatv5876
    @malammusatv5876 2 ปีที่แล้ว

    Masha allah

  • @alisani3408
    @alisani3408 2 ปีที่แล้ว

    AminNgier😭🕋😭🤲

  • @أمفردوسالهوساوي-غ7ي
    @أمفردوسالهوساوي-غ7ي 2 ปีที่แล้ว

    الله المستعان

  • @ibrahimusman6032
    @ibrahimusman6032 2 ปีที่แล้ว

    Shi wacan shugaban na bichi, ya fadi raayin shine kuma dan Koran buhari, kuma ba shi dan uwan wanda ta masifa da fadama, wlh ya kamata wacan da yake jagoranta su tsige shi

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه 2 ปีที่แล้ว +1

    Duk mutumin kirki ai yasan nura Khalid ai akan gaskiya yake

  • @ibrahimmamoudou8659
    @ibrahimmamoudou8659 2 ปีที่แล้ว

    Dan izala yana so yayi sona

  • @ثانيمعمر
    @ثانيمعمر 2 ปีที่แล้ว +1

    وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته مساء الليلة يا شيخ أبو عائشة رضي الله أنك

  • @ibrahimmamoudou8659
    @ibrahimmamoudou8659 2 ปีที่แล้ว

    Wane karami dan yana so yayi sona

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 2 ปีที่แล้ว

    Maganar da malan nura yafadi gaskiya

  • @fateemah.2102
    @fateemah.2102 2 ปีที่แล้ว

    Shegiya murja hardawai gafalallu tsofaffi🤔🤔

  • @lukaauta3439
    @lukaauta3439 2 ปีที่แล้ว

    GASKIYA TAFI KOBO (WANI JARIDA)

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 2 ปีที่แล้ว

    Amain Amain Amain

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 2 ปีที่แล้ว

    Kaji gaskiya abakin hajiya

  • @ko6429
    @ko6429 2 ปีที่แล้ว

    😆🥰🥰👍👍👍🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @samirasani7670
    @samirasani7670 2 ปีที่แล้ว +1

    Mu ko kirista ne.indai zakare mana jinin mu.da mutuncinmu muna goyon bayansa

  • @bukarmalam6470
    @bukarmalam6470 2 ปีที่แล้ว +1

    Aslmyakk

    • @abdullahisalisu6419
      @abdullahisalisu6419 2 ปีที่แล้ว

      Wannan matsalar laifin buharine saboda idan sunce zasu tsigeshi sai yagayamusu cewa gaskiyane malam yafada wallahi Mona bayan malam da maganarda yafada Allah yasakamuna amin

  • @shamsuabdullahi4832
    @shamsuabdullahi4832 2 ปีที่แล้ว

    Yawan surutun ka shike ragema wannan tashar taka mabiya

  • @mustaphaadamu5822
    @mustaphaadamu5822 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kau mana zaman lafiya a kasar mu

  • @kabiroubachir3156
    @kabiroubachir3156 2 ปีที่แล้ว

    gaskiyne malan ayiusu alkunutu shegu duk sukama hanyar Saharar libya a kafafunsu

  • @samirasani7670
    @samirasani7670 2 ปีที่แล้ว +1

    Ayiwa.Mata fyade matarka tanacan.Cikin.kwanciyar Hankali.talaka bashi da abinda zaici

  • @ummussalmahadamsulaiman9936
    @ummussalmahadamsulaiman9936 2 ปีที่แล้ว

    Hmmm Nigeria wlh addua kawai take bukata sbd Yan Nigeria sun kasa gane cewa Allah ne kadai me kawo dauki, dayawa mun dogara da shugaban kasa mun mance cewa shi Dan Adam ne Mai rauni duk yaxama wajibi a dinga tunatar dashi Amma dole mukoma xuwa ga Allah mu yawaita istgifari dayawan sadaka da rage xunuban mu da yiwa shugaba addua yawan magana baya gyara komai akaiwa Allah kuka da yakini

  • @workaddress6907
    @workaddress6907 2 ปีที่แล้ว

    Salam, how can we send contribution from out of the country ?

  • @rabeelsaleesidris130
    @rabeelsaleesidris130 2 ปีที่แล้ว

    Shiyasa muke cewa wlh kai b malami bane kawai Dan iskan Gari.

  • @hamzahamzamahamadou7124
    @hamzahamzamahamadou7124 2 ปีที่แล้ว

    Abu aisha ina sonka amma kayi hankali da funakutci saboda ka fara zama muna fiki

    • @omargaladima1086
      @omargaladima1086 2 ปีที่แล้ว

      Me yayi na munafuci?ka faɗi alheri ko kayi shuru shi ne Mafi alheri gareka idan ka kasance acikin masu tunani

    • @hamzahamzamahamadou7124
      @hamzahamzamahamadou7124 2 ปีที่แล้ว

      @@omargaladima1086 abinda yakeyi na ķoķarin bata sheikh nura kalid miyayyi masa kuma bai komi sai tona asiran mutane

  • @haidarsalissou7764
    @haidarsalissou7764 2 ปีที่แล้ว +1

    Kai Abu Aicha wallahi kaji kunya,wai tunda limamin izala Kano yaki nura Khalid saikayimai sharri,to ko kiristane yafi tunaninki na amsa kudin kampen da kunka amsa n'a bola tunubi,munganku à photo.izala masifa

  • @arewahearts8223
    @arewahearts8223 2 ปีที่แล้ว

    Tukwicin Ramadan | Zan iya bin Sallan wutiri a cikin jam’i kuma in kara yi cikin dare?
    th-cam.com/video/9pTVxY6HVoY/w-d-xo.html

  • @ruthisaika6312
    @ruthisaika6312 2 ปีที่แล้ว

    Yanzu ba lokacin fadin akida bane mutaru mu fada wa gwamnati gsky mu aje batun aqeda a gefe

  • @saniishaka7515
    @saniishaka7515 2 ปีที่แล้ว

    Mudai bamuji dadin maganar Dan biciba

  • @yahayyatasau9811
    @yahayyatasau9811 2 ปีที่แล้ว

    Kai dai munfukine

  • @muazzamibrahim3185
    @muazzamibrahim3185 2 ปีที่แล้ว

    Ameen

  • @yusufbalayandoma4658
    @yusufbalayandoma4658 2 ปีที่แล้ว

    Amin ya Allah

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @riwanuabdullahi1701
    @riwanuabdullahi1701 2 ปีที่แล้ว

    Masha allah