Malam nayi mafalkin munje wani kauye wajen daurin Aure kuma kauyen nasanchi muntaro mudayawa munata chirye chiryen daurin Aure daga Can malam sai nigar wasu daga cikin jama.ar da mukaje wajan daurin Aure sai niga wasu sun koma gehe suna KARYA sai nice musu wan nan kartar da ita kukazo daga gida sai sukace eh
Malan Allah ya kara dokaka ina neman kharin baya ni nayi mafarkin mijina Yana saman salaya cikin sutura jalabiya da wado sabuwa may tsapta bakha Yana mina Magana bayan idar da sallah
Slm malam idan kuma matan Aure mai neman haifuwa tayi mafarkin fah nayi mafarkin taron jama a diyawa kuma jiya nayi sallah cikin dare nayi mafarkin wai gani ga mijina muna bawa wasu yara abinci kuma ga taron yara islamiyya dan allah malam me wannan
Salam,malam idan ya kasance taron na maza da matane fa? Amman kowa na sha'anin gabansa? Nikuma nazo da biredi a hannu ina ci yana neman ledar da zan saka sai wata ta bani leda sabuwa guda biyu .
Allah yasa mu dace mine ya allah
Jazakallahu khairain ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yasaka da alkhairi
Allah yassaka da guidan aljannah ❤
Masha Allah muna godiya sosai ya Allah yasaka da alkhairi
aslm Allah yakarawa malan fly nayimafarkin sahakosashe yashigo Gida yayimin kashi akafah Allah yakarawa mlm lfu
Allah yasa alkairi
Masha Allahu
MASHA ALLAH ALLAH yabada Lada
Allah ya baki lada
Allah ya Qara lafiya 🥰
Masha allah
Jhazakallah Khair 🙏
3:34
Jazakallah Khair Malan,Allah yajikan mahaifa,kuma yayi maka budi ma arziki.🙏
Ameen muna gdy Allah ya amsa
Sakallahu khairan.
Allah ya saka da alkhari
Malam nayi mafalkin munje wani kauye wajen daurin Aure kuma kauyen nasanchi muntaro mudayawa munata chirye chiryen daurin Aure daga Can malam sai nigar wasu daga cikin jama.ar da mukaje wajan daurin Aure sai niga wasu sun koma gehe suna KARYA sai nice musu wan nan kartar da ita kukazo daga gida sai sukace eh
Malan Allah ya kara dokaka ina neman kharin baya ni nayi mafarkin mijina Yana saman salaya cikin sutura jalabiya da wado sabuwa may tsapta bakha Yana mina Magana bayan idar da sallah
Slm malam idan kuma matan Aure mai neman haifuwa tayi mafarkin fah nayi mafarkin taron jama a diyawa kuma jiya nayi sallah cikin dare nayi mafarkin wai gani ga mijina muna bawa wasu yara abinci kuma ga taron yara islamiyya dan allah malam me wannan
Magarkinnama
Salam,malam idan ya kasance taron na maza da matane fa? Amman kowa na sha'anin gabansa? Nikuma nazo da biredi a hannu ina ci yana neman ledar da zan saka sai wata ta bani leda sabuwa guda biyu .
Malm baka fassarawa mutane mafarki ko kiranka akayi saika ga dama kaita wahalar da mutane kuma gashi kaikace a tinti beka