Aiki yayi kyau. Muna bukatar samun bayanai kan dalilin dake sanyawa a manta da rayuwar da aka yi kafin zuwa duniya da lokacin yarinta. Sai mun gani mun gode sosai
Kwarai kuwa su na da RUHI Kuma a zamanin da can su na magana da mutane, har ta Kai ma Sai daga baya ne su ka dai na magana illa da wasu tsirarun mutane. Dan haka, har tsuntsaye da kwari da tsirrai da Bishiyoyi duk suna da RUHI.
Rage lokaci kamar Yaya? Kasan shi lokaci guda daya ne babu Maganar dazu, ko yanzu ko an jima ko jiya ko yau. Wadannan abubuwan duk a wannan Duniyar ne ake Maganar jujjuyawar lokaci, saboda juyawar Rana da Wata. A sauran Duniyoyi da suka hada da na matattu da Duniyar boye baa Maganar lokaci.
Jazakallahu khair shin wannan bayani na ruhi da malam yayi sha shafi dukkanin mutane ne ko kuwa na musulmi ne muminai kawai ke wannan rayuwar bayanutuwa?
Shi batun Ruhi baa ciki Dora shi a irin wannan ma, aunin ba, saboda Hanyoyi da ake tsarkake Ruhi suna da yawa. Wani za ka taras yanada Addinin amma babu halaiya da dabia mai kyau, wani kowa ba Addinin amma akwai dabia da halaiyar kirki, gaskiya da Amana. Irin kallon da Ruhi yakewa abubuwa da Kuma fahimtar sa a Rayuwar barzahbu, ba irin wadda Mu yan, Adam Mu ke ba ne anan Duniyar. Misali, mutumin da ya kashe wani, da zarar Ruhin ya futa ba lallai ne Kuma ya dunga jin haushin wanda ya kashe shi ba. Sai dai ana samun wani Dan banbanci daga wani zuwa wani. Kuma yawanci lokuta mutum ya kan tashi da irin abun da ya mutu a cikin zuciyar sa ne. Muhimmin abu shine idan mutum ya mutu, to ya samu ya haure zuwa wuri na gaba, amma ba inda wasu mutane su ke makalewa ba, wanda ba shi da nisa da Duniyar Mu. Shine tsofaffi na da can idan mutum ya Rasu za su ce, ai wane ya koma gida, ko kuma ya samu ya haure. Wasu Kuma suce Allah ka sada shi Annabi.. Bayanai ne da masu yawa. Na gode.
Allah yakara bassira
Amen Mun gode kwarai da gaske.
Aiki yayi kyau. Muna bukatar samun bayanai kan dalilin dake sanyawa a manta da rayuwar da aka yi kafin zuwa duniya da lokacin yarinta. Sai mun gani mun gode sosai
Madallah da Bibiyar Bidiyoyin Mu, Kuma za Mu kokari wajen kawo Mu ku wadannan Dalilai a Bidiyon Mu na gaba
Wai shin dabbobi ma ruhi ne dasu kenan
Kwarai kuwa su na da RUHI Kuma a zamanin da can su na magana da mutane, har ta Kai ma Sai daga baya ne su ka dai na magana illa da wasu tsirarun mutane.
Dan haka, har tsuntsaye da kwari da tsirrai da Bishiyoyi duk suna da RUHI.
Munna godiya 🙏 Allah yasaka da alkhairi 💪💪🥰
Amen fatan Alheri Mai tarin yawa a Gare ku gaba daya.
Amen fatan Alheri Mai tarin yawa a Gare ku gaba daya.
@@mysterytv6770 godiya ta masan'man ana tare
Masha allah allah yataimaka
Amen godiya Mai tarin yawa
Nagode Nagode
Inada tambaya dan Allah wai wannan maganar gaskiya ce kokuma kawai labari na rage lokaci
Rage lokaci kamar Yaya? Kasan shi lokaci guda daya ne babu Maganar dazu, ko yanzu ko an jima ko jiya ko yau. Wadannan abubuwan duk a wannan Duniyar ne ake Maganar jujjuyawar lokaci, saboda juyawar Rana da Wata.
A sauran Duniyoyi da suka hada da na matattu da Duniyar boye baa Maganar lokaci.
Muna Alphahari dakai
Na gode Ni ma Ina Alfahari da ku.
Inajin Dadn Ilmintarwarku
Masha Allahu. Mun gode Mu na jin dadin bibiyar Mu.
Jazakallahu khair shin wannan bayani na ruhi da malam yayi sha shafi dukkanin mutane ne ko kuwa na musulmi ne muminai kawai ke wannan rayuwar bayanutuwa?
Shi batun Ruhi baa ciki Dora shi a irin wannan ma, aunin ba, saboda Hanyoyi da ake tsarkake Ruhi suna da yawa. Wani za ka taras yanada Addinin amma babu halaiya da dabia mai kyau, wani kowa ba Addinin amma akwai dabia da halaiyar kirki, gaskiya da Amana.
Irin kallon da Ruhi yakewa abubuwa da Kuma fahimtar sa a Rayuwar barzahbu, ba irin wadda Mu yan, Adam Mu ke ba ne anan Duniyar.
Misali, mutumin da ya kashe wani, da zarar Ruhin ya futa ba lallai ne Kuma ya dunga jin haushin wanda ya kashe shi ba.
Sai dai ana samun wani Dan banbanci daga wani zuwa wani.
Kuma yawanci lokuta mutum ya kan tashi da irin abun da ya mutu a cikin zuciyar sa ne. Muhimmin abu shine idan mutum ya mutu, to ya samu ya haure zuwa wuri na gaba, amma ba inda wasu mutane su ke makalewa ba, wanda ba shi da nisa da Duniyar Mu.
Shine tsofaffi na da can idan mutum ya Rasu za su ce, ai wane ya koma gida, ko kuma ya samu ya haure. Wasu Kuma suce Allah ka sada shi Annabi.. Bayanai ne da masu yawa.
Na gode.
Wanan Ra ayin veda ne
Mu na godiya kwarai da gaske.
Muna Godia
Ina son wannan channel
Godiya Mai tarin yawa da fatan Alheri.
Ooo
Thank you brother.
Ance ba a ganin ryhi to ta kaka aka san kalar shi?
A duba Bidiyoyin Mu akan Rayuwa Bayan mutuwa ko Barzahu