YANDA AKE GYARAN SUNA a PI NETWORK 100% da HAUSA_How to change or correct names in Pi NETWORK_Names

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 23 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 166

  • @kabirualiyu8932
    @kabirualiyu8932 2 ปีที่แล้ว +4

    Nagode sosai Allah yasaka da alkairi

  • @hamisushuaibu9997
    @hamisushuaibu9997 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka munagodiya

  • @danladishuaibu9913
    @danladishuaibu9913 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasa

  • @harunayusuf7425
    @harunayusuf7425 2 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya Saks da alhiri

  • @MustaphaMaliyu-im6ir
    @MustaphaMaliyu-im6ir 2 หลายเดือนก่อน

    Wow masha Allah 🎉Amma Dan Allah ah yimana video akan shi register pi please 🙏 please 🙏 please 🙏 please 🙏🙏 Allah yasah mudace alfarman annabi Muhammadu s a w ❤❤❤❤❤

  • @SleepyMackerel-lf4vp
    @SleepyMackerel-lf4vp 2 หลายเดือนก่อน +2

    Muna godiya

  • @kaltimeyusuf9747
    @kaltimeyusuf9747 2 ปีที่แล้ว +2

    Angode Allah ya saka da alkairi

  • @SufiyanuUmar-or8rh
    @SufiyanuUmar-or8rh 20 วันที่ผ่านมา +1

    Aslm nace dan Allah waja gya ran suna na Pi Network nawa naje beyiba yazanyi

  • @abdulnasirmusah5423
    @abdulnasirmusah5423 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasaka muku da alkheri

  • @SariyyuYahuza
    @SariyyuYahuza 3 หลายเดือนก่อน

    Muna godiya sosai

  • @UsainaYusuf-v2r
    @UsainaYusuf-v2r 11 หลายเดือนก่อน +2

    Slm
    Barkanku da kokari
    Wai kuwa har yanzu pi suna bada damar a gyara suna naga nashiga banga gurinba a profile.

  • @YarimaYusuf-r4s
    @YarimaYusuf-r4s 27 วันที่ผ่านมา

    Muna Godiya sosai🙏

  • @AbdullahiMuhammadMasu
    @AbdullahiMuhammadMasu 6 วันที่ผ่านมา +1

    Aslm barka da warhaka ni nawa ah gurin KYC Ne suka sakamin Wai nayi appeal toh shin ya xanyi

  • @LawanGambo
    @LawanGambo 5 หลายเดือนก่อน +2

    ❤❤❤❤❤❤

    • @LawanGambo
      @LawanGambo 5 หลายเดือนก่อน +1

      Na gyara sunana kamar so 5 Amma dukka abu daya nasaka sabida bana ganin ya chanja a prople Kuma na jeni wajen da ake sakabdalil da yasa aka CHANZA sunan Kuma arashin sani nasa tsohon sunan da sabun shine na ce bari intambaya da matsala ko babu

  • @mustaphak.dembele127
    @mustaphak.dembele127 2 ปีที่แล้ว +2

    Please anunamin yadda zan chanza sunana amma nasamu KYC nakasa karba sbd matsalar suna

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Wannan bidiyon da ka kalla ai shine zai yi guiding ɗin ka yadda zakayi
      Ko har yanzun baka gane bane🤔

    • @mustaphak.dembele127
      @mustaphak.dembele127 2 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv aa nawan baya nuna change name din kodan nasamu KYC ban sani ba people

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      In sha Allah ka kwantar da hankali naka komi zaiyi daidai mustapha

  • @MasudBashir-q7i
    @MasudBashir-q7i หลายเดือนก่อน

    Yykau

  • @alaminmuhdgusau6342
    @alaminmuhdgusau6342 หลายเดือนก่อน

    Dan don Allah ataimaka kaman yadda zanyi appeal na chanjin suna

    • @alaminmuhdgusau6342
      @alaminmuhdgusau6342 หลายเดือนก่อน

      Sunnunaman inyi appeal Bansan yadda zanyiba

  • @kabiruabdulkarim1916
    @kabiruabdulkarim1916 7 วันที่ผ่านมา

    Slm nimatsalata anan shine sandaza bude pi sainasa KABIRU BABABBAN GOLA_ NIKUMA A NIN KABIRU ABDULKARIM NAKE TO YAZANYI DAN ALLAH ATAIMAKA NAGODE

  • @HaliluAHali
    @HaliluAHali 12 วันที่ผ่านมา

    Muna Godiya Sosai

  • @ajidadriver8484
    @ajidadriver8484 หลายเดือนก่อน

    Bin Usman tv Muna gdy sosai, tambayata itace nabuda pi dasunan banza yanzu inaso in gyara Taya zanyi?

  • @FailanFalakiTV
    @FailanFalakiTV 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya na gode sosai Allah ya saka da alheri. Ya yi dama banga ya yi appear ba ne amma da na shiga ciki sai na ga middle name ya fita sai na yi submitting sai ya ce I am successfully kaza kaza, amma sunce usually name ɗina shi na suka rubuta sunana na. Na gode

  • @basirumhalilu7601
    @basirumhalilu7601 2 ปีที่แล้ว +2

    Idan nayi kokarin chanja sunana sai suche bazan iyaba saboda nariga nayi apply na KYC to yazanyi kenan Don Allah a Amin bayani pls🙏🙏

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +2

      Al'amarin ba kai kaɗai suke sanya wa hakan ba
      Watakila anan gaba su sake baka damar

    • @NasiruGamboUsman
      @NasiruGamboUsman 2 ปีที่แล้ว

      @@binusmantv koda yake na riga nai apply na kyc amma snan pi: Nasiru Gambo zango, but na national id slip dina Nasiru Gambo Usman. In na koma kyc yana nuna min zan iya edit in sake turawa. Amma in na shiga pi sai ya boyemin change name.

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว

      EY daman yawan ci idan kayi KYC toh suna hana mutum ya iya sake gyara suna shi

    • @MaaruIsyaku
      @MaaruIsyaku หลายเดือนก่อน

      Wallahi nima kamar haka yake nunamin Babu gurjn canjin sunan

  • @KhadijaYusufbala
    @KhadijaYusufbala 2 หลายเดือนก่อน

    Slm Nawa kyc Nayishine Dana takarda yanzunayi na plastic ammayakitafiya shekeradakenan atamakami

  • @ajidadriver8484
    @ajidadriver8484 2 หลายเดือนก่อน

    Muna gdy na musamman. Tambayata itace nawa account profile Babu wajen da zanchenja sunana a profile nawa kamar yadda naki yanuna. To Yaya zanyi yanunamin wurin?

  • @0803-m6u
    @0803-m6u 3 หลายเดือนก่อน +1

    Slm gaskiya mungode sosai amma ni pi profile dina baifito da wurin changing sunana a sitting.yaya zanyi?

    • @binusmantv
      @binusmantv  3 หลายเดือนก่อน +1

      babu wani abu da zaka iya yi

    • @SariyyuYahuza
      @SariyyuYahuza 2 หลายเดือนก่อน

      ​@@binusmantvAslm taimakon da Nike nima a gurunku shine akan wannan vedio dai na gyaran suna Amma gaskiya ko da na shiga cikin profile na kuma taba setting , to setting din baya wucewa ko ina sai dai kawai ya tsaya hakannan wann shine taimakon da Nike nima a gurunku pls help me

  • @MaaruIsyaku
    @MaaruIsyaku หลายเดือนก่อน

    Dan Allah Ina da matsala ta canjin suna Amma banga gun canjin suna a profile dinaba.please

  • @SariyyuYahuza
    @SariyyuYahuza 3 หลายเดือนก่อน

    Aslm taimakon da Nike nima a gurunku shine akan wannan vedio dai na gyaran suna Amma gaskiya ko da na shiga cikin profile na kuma taba setting , to setting din baya wucewa ko ina sai dai kawai ya tsaya hakannan wann shine taimakon da Nike nima a gurunku pls help me

  • @SabituMuhd-s3p
    @SabituMuhd-s3p 8 หลายเดือนก่อน +1

    Slm dan allah inasan nagara sunana amma basi nunamin see how yaya zanyi

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 หลายเดือนก่อน +1

      sun ɗuake damar daga gare ka

  • @ahmadumarmuhammad445
    @ahmadumarmuhammad445 2 ปีที่แล้ว +2

    Salamualaikum, na Kalli wannan video.
    Tambaya ta itace:
    Suna uku nayi register a pi dashi hakama a ID card, Amma sunayen sun fito gurbi daban daban, Id card nawa yasa Umar a tsaki Amma a pi yafito a karshe tambayata anan sai nayi gyara?
    Na gode.

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +2

      A'a babu bukatar ka gyara,
      Ammma idan ka gyaran ma babu damuwa
      Duk abinda kayi daidai daidai ne

    • @ahmadumarmuhammad445
      @ahmadumarmuhammad445 2 ปีที่แล้ว +1

      Na gode

  • @MaaruIsyaku
    @MaaruIsyaku หลายเดือนก่อน

    Naduba Babu gurin awayara

  • @UsmanKabiru-lu8mv
    @UsmanKabiru-lu8mv 2 หลายเดือนก่อน

    Inason in chanza sunana kuma idan nashiga frofile dina baya . Nunamin SEE HOW din

  • @manitahirou7218
    @manitahirou7218 2 ปีที่แล้ว +1

    Aslm fatan alkairi inada kamar Haka wajan gaira fas warh n'a namanta sakamakon wani yamani rejita

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      To kaje kawai kayi APPEAL na gyaran suna

  • @UsainaYusuf-v2r
    @UsainaYusuf-v2r 11 หลายเดือนก่อน +1

    Slm
    Nidai matsalata gurin kyc
    Zaiyi wata uku dayi wajan hotan yaki shigewa Saida na kallo vedio dinku naga nayi kuskure inda zai dauki baya I'd car Dina namanta bansaba saina dauki duka gaban na Dora Kuma naga basu bani dama nagyara ba.

    • @binusmantv
      @binusmantv  11 หลายเดือนก่อน +1

      EY ka cigaba da hakuri zasu dawo maka dashi in sha Allah

  • @muktarnasir5
    @muktarnasir5 ปีที่แล้ว +1

    Aslmmm dun Allah Ina tambaya tayaya mutun zai gane changin da mutun yayi lafiya Lau nayi kwana biyu da yin changin suna amma profile ina bai chanza ba

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      duba wannan bidiyo 👉 th-cam.com/video/PIN58h8H_04/w-d-xo.htmlsi=D37h9kWWXA0-K1MX

  • @SALISUHUSSAINI-q4r
    @SALISUHUSSAINI-q4r หลายเดือนก่อน

    Don Allah yanzu zan iya gyara sunana a Pi? Domin har hanzu ba'a approvig KYC na ba nagode

  • @NasiruGamboUsman
    @NasiruGamboUsman 2 ปีที่แล้ว +1

    Asslm ni yanzu ina so in canza suna amma options ba canza suna baya fitowa acikin profile nawa. Ta wacce hanyar zan iya gyarawa?

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Ni kuma kaga har yanzu ina ganin shi
      Watakila daga APP dinka ne
      Amma ka sake jarraba dubawa daga baya

  • @AminuHaruna-w6c
    @AminuHaruna-w6c 4 หลายเดือนก่อน +1

    Sannan Kuma Yana nunamin different accounts name

  • @musagambo1920
    @musagambo1920 หลายเดือนก่อน

    Mungode ni inason gyara sunan username ko referral?

  • @AminuHaruna-w6c
    @AminuHaruna-w6c 4 หลายเดือนก่อน +1

    Assalamualaikum bin Usman tv wai me Ake nufi da kyc is not approved

    • @binusmantv
      @binusmantv  3 หลายเดือนก่อน +1

      watakila sunyi maido maka da KYC ne
      yana nufin basu karba ba
      sai ka sake yinsa
      matsalar da ya haiifu akan batun shine rashin daidaituwar sunan ka dana IFA CRD

  • @auwaluyusif857
    @auwaluyusif857 2 ปีที่แล้ว +1

    Ni tambaya ta itace shawara ce. Me zaisa ba a samar da wani securiry kamar code wanda idan ko wanne zai shiga pi din sa, sai yasa password sbd ya tsare kayan sa daga tsau tsayi na yara masu yaya. Ko kuma ga wanda yake maka baqin ciki ya sami damar goge maka account naka na pi. Dan Allah a duba wan nan batun nawa

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      AUWAL gaskiya PI NETWORK Basu fitar da wata hanya ba da zasu ce duk sanda zaka shiga APPLICATION din sai ka sanya PASSWORD,
      Amma duba da dalilan tambayar ka, zaka iya zuwa PLAYSTORE ko settings na wayarka ka tsara security ɗin da karan kanka.
      Dafatan ka fahimta.

  • @mustaphak.dembele127
    @mustaphak.dembele127 2 ปีที่แล้ว +1

    Mom inason incenza sunana saboda ya banbanta da na Katina wllh amma nasamu KYC nakasa karba sbd matsalar suna please help me

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Wannan bidiyon ai munyi bayanin yadda zaka canza sunan

    • @mustaphak.dembele127
      @mustaphak.dembele127 2 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv please dan allah anunamin wallahi in nashiga profile dina baya nuna min change your name

  • @umarbelel7257
    @umarbelel7257 ปีที่แล้ว +1

    Sunban kyc amma sunana yanada bambanci da wannda ya Kan ID card nawa kun sunki bani filin editing ya zanyi

  • @gaskiyatv964
    @gaskiyatv964 2 ปีที่แล้ว +1

    Slm dan allah NIN dina suna uku ne dani na pi network ku biyu dole nima sauna gwara

  • @the_excellency
    @the_excellency 2 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi Gmail account nawa yaki yahau

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      kar ka damu
      amma matsalar meye

    • @the_excellency
      @the_excellency 2 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv wallahi bsnsani bah idan nayi click na verify sai nashiga na Gmail app nawa Babu wani code da suke tuto mini

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      EY wannan matsalar ba kai ɗai bane

  • @jibrilusman1648
    @jibrilusman1648 2 ปีที่แล้ว +1

    slm amma mayasa ake bawa wasu pioneers 14 days kafin ayi reviews name din su wasu kuma 2 days nima 2 day akabani inaso in chanja suna amma suke cemin »you cant update your name becaous you have already submit your k y c kuma kwanana hudu da farawa

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Anya🤔
      gaskiya matsalar na'ura ce

  • @nafiunahuche1991
    @nafiunahuche1991 2 ปีที่แล้ว +1

    aslm dan allah ina tambaya nina canja sunan amma basu nunaman nasaka email nawaba amma kuma da nashiga naga sunan ya canja amma tsohon sunan na barko bai canja ba dan allah ina bukatar karin bayani akan hakan nagode

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Ey hakan daka ga yakasance haka al'amarin yake,
      Baya canjuwa a PROFILE, sakamakon nan gaba idan ka tashi yin KYC za'a yi amfani da shi Domin a kwnatantashi da wanda ka canza, sai a gani shin sunan duka naka ne

  • @shuaibmuhammad4036
    @shuaibmuhammad4036 2 ปีที่แล้ว +1

    Ninayi amma haryanzu bai yiba

  • @musaibraheem4391
    @musaibraheem4391 2 ปีที่แล้ว +1

    Aslm tambaya ta anan shine a profile Dina na pi
    Musa Ibrahim
    a national I'd card Dina kuma
    Ibrahim Musa
    Hakan dai iyabani matsalane ko kuma

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      EY babu Matsala ko kaɗan Insha Allah

  • @nazirumaster7803
    @nazirumaster7803 2 ปีที่แล้ว +1

    Assalam nayi tambaya banji amsata ba bayan nayi kyc se nakula sunan
    Beyi dai dai da nin ɗina ba ya makomai kyc ɗina please

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Kawai ya danganta, shin Akwai banbanci sosai a jikin sunan naka sosai,
      Idan har canjin ɗan kaɗan ne babu matsala
      Sannan kamata kaje ka gyara sunan naka a jikin Account ɗin naka na Pi

    • @nazirumaster7803
      @nazirumaster7803 2 ปีที่แล้ว +1

      Ok Nagode naje ma harna gyara yanzu yayi dai dai kyc ɗina yanzu ze wuce lafiya lau kenan

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Ai kuma gyara suna bayan ka rigada ka submitted na KYC ɗinka bazaiyi tasiri da huri ba, kawai ka cigaba da hakuri har zuwa lokacin da zasu iya baka damar gyara KYC ɗinka

  • @dahirubinimam9637
    @dahirubinimam9637 2 ปีที่แล้ว +1

    Salam yazata kasance idan mutun baiyi verify na email dibsaba ? Don nayi nayi yakiyi nagode

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Babu Komi Insha Allah

  • @kabirmanseer1124
    @kabirmanseer1124 10 หลายเดือนก่อน +1

    Don allah taya zan saka lambar waya a pi network dina sbd da Facebook da Gmail dina na bude so nake na saka kuma lambata

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 หลายเดือนก่อน +1

      ka duba munyi bidiyo

  • @youssoufasani9810
    @youssoufasani9810 2 ปีที่แล้ว +1

    Slm malama dan Allah idan mutun yana da suna guda daya kaway a id carte kuma ?

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Kai 🙄
      daman ana samun suna guda ɗaya a ID CARD?
      Amma ban gane tambayar ka BA Yousuf,
      ƙayi haƙuri Ka sake rubutawa

    • @youssoufasani9810
      @youssoufasani9810 2 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv eye akoy a Camaru wani abokina sunanci Haruna kaway yayin da yazo yin regista na Pi network sun ki karbar suna guda daya se yasa Haruna Haruna sun karba amma a ID CARTE kuma Haruna kaway

  • @salisuidris4675
    @salisuidris4675 2 ปีที่แล้ว +1

    Salaam
    Don inada tambaya kamar mu damukayi KYC da passport zakiga
    Misali sunan dayake akan passport
    Musa Hassan
    To akan passport zakiga anfara saka
    Hassan sannan musa
    Kuma a profile dinka na pi network
    First name / musa
    Last name /Hassan

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      meye TAMBAYAR?
      sañnan ai munyi bayanin na passport
      Ka Koma bidiyon farko na gyaran suna

  • @nazirumaster7803
    @nazirumaster7803 2 ปีที่แล้ว +1

    Amma naga yanzu sun cire wajan ask change your name ko zasu gyara min sunan ne shiyasa suka cire gurin dan karna ƙara canzawa

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      walhi Ban Lura cewa sun cire ba
      amma yanzu kai ka gyara?

    • @nazirumaster7803
      @nazirumaster7803 2 ปีที่แล้ว +1

      Eh Bayan nayi gyaranne se suka cire guri Kuma yanzu zanyi kamar sati uku zuwa huɗu datura gyaran gashi seda nayi kyc ɗina sannan naga gyaran na gyara Allah yasa pi ɗina ya tsira bijahi sayyadil wara

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      In sha Allah
      Yanzu a wanne hali kake ciki

    • @nazirumaster7803
      @nazirumaster7803 7 หลายเดือนก่อน

      Wllh haryanzu basu canza min sunan ba sama da shekara kenan yazanyi dan Allah abani shawara

  • @abdullahiisahbadarawabadar6241
    @abdullahiisahbadarawabadar6241 28 วันที่ผ่านมา

    Nayi da suna uku Anna a id nawa suna biyu ne

  • @shuaibmuhammad4036
    @shuaibmuhammad4036 2 ปีที่แล้ว +1

    Nayi virefy na number shima yakiyi amma gaskiya bana nigeria amma kuma da layin na yi komai amma sunki amsa

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      EY rashin zaman ka a Nigeria hakan bazai shafi rashin VERIFY na LAMBAR WAYAR kaba
      Kaje ka zaɓi ISRAEL wajen tura CODE Ɗin insha Allah zaiyi , maimakon USA da kake sanyawa

  • @KHALILUBILYABILLYKHALILU
    @KHALILUBILYABILLYKHALILU หลายเดือนก่อน

    Yazan gyara pi Dina sunkaini shekara uku

  • @yahuzamdugutv
    @yahuzamdugutv 2 ปีที่แล้ว +1

    Ina son Karin bayani a kan resubmit kyc Dan Allah

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Ba kowa suke baiwa damar gyarawa ba

  • @HabibUsman-v6j
    @HabibUsman-v6j 3 หลายเดือนก่อน

    In kachanja ba lokacin yake zauna ba ko de zai dau wani lokaci

  • @ibrahimusaini9269
    @ibrahimusaini9269 2 ปีที่แล้ว +1

    Slm malama banyi k,y c ba zan iyakaiwa wata guda 1 bamastala

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      KYC ai ba mutum ne yake zaɓar sanda zaiyi ba da kansa, su zasu zaɓa maka.
      kaidai kayi kokarin zama Cikin shiri

    • @ibrahimusaini9269
      @ibrahimusaini9269 2 ปีที่แล้ว +1

      ai anturomi dacewarnayi to nikuma banida katin dazanyi hine nakeson sai nakoma kano zanyi

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      ey har ka dawo Kano ɗin.
      AMMA kayi sani sai sun sake baka wata damar tukunna

  • @abdulashaq6204
    @abdulashaq6204 2 ปีที่แล้ว +1

    Aslm barka inada tambaya Ina amfani da suna uku Amma a pi network Dina nasa a first name suna na last name nasa suna babana da kakana Amma ban raba suba zan iya amfani dasu haka pls

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      EY babu matsala
      idan har spelling dinsu iri ɗaya ne

    • @abdulashaq6204
      @abdulashaq6204 2 ปีที่แล้ว +1

      Ngd Allah yakara basira. idan zanyi ky c haka zanyi karna raba su ?

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      A'a ka raba su,
      Sunan kakanka Sai ka sanya shi a middle name

  • @ahmadmurtala7938
    @ahmadmurtala7938 2 ปีที่แล้ว +1

    Aslm nitan bayana anan shine naje na chanja sunana ada sunan shine AHMAD MURTALA sae naje nasa nachan ja nasa ABUBAKAR MUHAMMAD MUSA tom naji bayanin ki kamar ni dana chanja sunan gaba daya bazasu ansaba,
    Tom yanzu abinda nakeso nafahimta shine zasu dawomin da AHMAD MURTALA ne
    Kuma zanrasa pi dinane ko baxanrasaba kuma dama nida sosamunane sudawomin tsohon sunana saboda wani abu daya faru
    NAGODE SOSAE SAENAJI AMSA

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +2

      AHMAD ai daman idan ka duba ko yanzu a PROFILE dinka zaka ga ASALIN sunan yana nan wato (AHMAD MURTALA) bai canja ba.
      kawai dai ka je ka goge APPEAL ɗin da kayi submitted.
      sannan babu abinda zai sami Pi COINS ɗin ka matukar account ɗin. dai shine.
      dafatan ka fahimta.

    • @ahmadmurtala7938
      @ahmadmurtala7938 2 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv ok nafahimta nagode sosae da wannan bayani

  • @YakubuAdamYahaya
    @YakubuAdamYahaya หลายเดือนก่อน

    Please ina tambaya akan gyaran suna

  • @mohdfarouk5876
    @mohdfarouk5876 ปีที่แล้ว +1

    Wlh ni nawa nayi kyc amma basu karba sannan Kuma inada matsala a sunan

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      EY Yan sai dai ka jira har lokacin da zasu baka damar gyara kyc ɗin

  • @ahamadabadulahiahamadabdul7139
    @ahamadabadulahiahamadabdul7139 2 ปีที่แล้ว +2

    Munagodiya nitambayana itaci SUNA anashinal idakat SUNA cazawa na baba yakosama naka yakogasa wanna badamuwa

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Ahmad da zai yiwu kayi haƙuri ka sake rubutu tambayar, domin a fahimta yanda Yakamata .
      mungode

    • @ahamadabadulahiahamadabdul7139
      @ahamadabadulahiahamadabdul7139 2 ปีที่แล้ว +1

      Abin da nake nufi SUNA akan idakatsunacazawa susa.gaba yagoma baya

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      ok nagane babu MATSALA insha Allah.
      matukar sunan haruffan dai-dai suke

  • @umarabubakar4906
    @umarabubakar4906 2 ปีที่แล้ว

    Namata unlock with passphrae

  • @abaliskachalla4546
    @abaliskachalla4546 2 ปีที่แล้ว +1

    Nawa damuwa shine sunanda nayi registered da she Bada ya yake da sunanda ke bank account na ba misali sunan na registered shi me kamar haka Abalis kachalla to na national id card Abalis Elam kachalla na bank shine Elam kachalla Abalis to yaya gyarantake

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Ey wannan canjin babu Matsala zasu karɓe shi successfullly, Insha Allah zaiyi Kar Ka damu

  • @nuraabdulsalam3787
    @nuraabdulsalam3787 2 ปีที่แล้ว +1

    To naga haryanzu bakuyimin reply din amsanaba

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Kayi haƙuri
      wataƙila comment ɗin ya kufce,
      meye tambayar NURA?

    • @nuraabdulsalam3787
      @nuraabdulsalam3787 2 ปีที่แล้ว +1

      Slm inada tambaya da inada account se wayana yabata kuma banyi verify din Gmail dinaba kuma banyi na phone number dinaba kuma nayi iya yina Amma account din yaki dawowa . To Amma inada aboki dashi account dinshi guda biyune sabida yaji anche ba ayin account guda biyu shine Yabani guda daya nachanza suna kuma sunbani dama nayi verify din Gmail dina amma naji kunche in mutun yachanza suna gabadaya bazasu amsaba shine nache bari natambaya in bazeyiba senayi kokari nabude sabo ?

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Gaskiya haka suka faɗa cewa idan aka canza suna. yazama bashi da kamanceninya da asalin sunan to Ba zasu karɓa ba.
      shawarar da zan baka shi ne
      ka samu ka buɗe wanin kamar yadda kace
      Sannan ka cigaba da MINNING ɗin wanda abokin naka ya baka, sai ka lalubo mai kalar sunansa ka ari ID CARD dinsa kayi KYC ɗin dashi, idan kuma baka samu ba ,to ka jira ko za'a dace anan gaba,
      SANNAN KAYI VERRIFY NA FACEBOOK A TSOHON ACCOUNT ƊIN ?

    • @nuraabdulsalam3787
      @nuraabdulsalam3787 2 ปีที่แล้ว +1

      Ok Nagode Amma tsohon sunan shine nura Abdulsalam Amma nasan nawa shine Muhammad Sani Safiyanu Amma yanzu nasamu wani mesuna Nabil Abdulsalam nasake chanzawa Amma zasu karba koh ? Pls inajira amsa

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      a gaskiya a bisa sharuɗansu baza su karba ba,
      kalli Wannan vedion zaka samu duka bayanai game da gyaran sunan👇👇👇
      th-cam.com/video/bpbCgoaEEgg/w-d-xo.html

  • @Hamideen
    @Hamideen 2 ปีที่แล้ว

    Tamba ya ta itace,national ID Abdulhamid jamilu
    Amma register pi network Abdulhamid isah idan zan gyara zasu bari

  • @auwalkofa7577
    @auwalkofa7577 2 ปีที่แล้ว +1

    Slm Ni sunana nasashi ne da ƙananan baƙi shin zan iya mai dashi manyan baƙi

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      a'a baka da Matsala
      BASAI ka mayar ba

    • @auwalkofa7577
      @auwalkofa7577 2 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv okey to nagode Allah ya ƙara basira

  • @umarabdu7893
    @umarabdu7893 ปีที่แล้ว +1

    Ni inaso nacanja suna amma nabi duk yadda akayi bayani amma yakiyi naje wajen setting amma yaki tabuwa gabaya setting din

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว +1

      kayi KYC ne kafin nan?

  • @ahmadabubakar7556
    @ahmadabubakar7556 2 ปีที่แล้ว +1

    Slm nakasa yin updating na password dina

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Yanzu idan na lura ana samun matsala
      Amma ba daga ku take ba, daga su ne
      Amma kuyi jinkiri zuwa wani lokaci mai zuwa

  • @yunusaibrahimyunusababaiya3913
    @yunusaibrahimyunusababaiya3913 2 ปีที่แล้ว +1

    Ina sonna rage suna amma nakasa saboda banga see how dinba

  • @mustaphak.dembele127
    @mustaphak.dembele127 2 ปีที่แล้ว

    Slm wllh har yanzu nawan yaki gyaruwa please help me

    • @mustaphak.dembele127
      @mustaphak.dembele127 2 ปีที่แล้ว

      A taimaka anunamin yadda zan chanza sunana saboda nasamu KYC nakasa karba sbd sunanan id card dina da na pi na yana da banbanci

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว

      A'a ba ka gyara ba ai idan ka gyara shikenan yayi

    • @mustaphak.dembele127
      @mustaphak.dembele127 2 ปีที่แล้ว +1

      @@binusmantv baya nunamin wajen change name din fa

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Gaskiya ina tunanin an cirewa wasu
      Amma bawai gabaɗaya ba
      Amma abin tambaya shine yaya sunan naka yake
      Kuma wanne kake so ka canza?

    • @mustaphak.dembele127
      @mustaphak.dembele127 2 ปีที่แล้ว

      @@binusmantv sunan da na rubuta K. Dembele mustapha so nake incire k.dembele

  • @huaweiy6s598
    @huaweiy6s598 2 ปีที่แล้ว +1

    Dan Allah nasa password yaƙi yayi

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      kayi FORGETTING PASSWORD sai ka canza wani

  • @ShamwilIshaq-kc9gk
    @ShamwilIshaq-kc9gk ปีที่แล้ว

    Na Sa Middle Name Amman Banyi KYC Ba Sun dauke Pi Nawa Zasu Dawo Min Dashi Ko Aa

    • @binusmantv
      @binusmantv  ปีที่แล้ว

      ban gane tambayar ba

  • @Tr.433
    @Tr.433 2 ปีที่แล้ว +1

    Slm muna bukatar number wayan ka

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      TAHIR kayi haƙuri Don Allah🙏 bisa wannan buƙatar a yanxu ,
      Duba da wasu dalilai da suke maslaha a tsakani.
      wacce tambaya ke gareka?

  • @auwaluyusif857
    @auwaluyusif857 2 ปีที่แล้ว +1

    Toh ya maganar zip code kuma

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Ba Lallai su tambaya ZIP code ba
      Sam anmanta da maganar ZIP code ɗin
      amma za'a bincika mugani

    • @auwaluyusif857
      @auwaluyusif857 2 ปีที่แล้ว +1

      Yawwa abin daya kamata kowa ya sani kenan. Sbd munyi tana din zip code din.

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว +1

      Karkadamu

  • @fatimausman1738
    @fatimausman1738 2 ปีที่แล้ว

    Dan Allah namanta password Dina saboda na changa waya nayi ta kokarin changa password Amma yaki sending Yana nunamin error wurin sending text message da (+1

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 ปีที่แล้ว

      Kodai baki zaɓi CODE na kasar ba +234
      Idan da dama ki nuna screen short na matsalar error ɗin ta WHATSAPP ɗinmu
      07089896921

  • @AliyuAdamu-n6o
    @AliyuAdamu-n6o 2 หลายเดือนก่อน

    Yww mun gode amma ni totally baiyi match ba, ya zanyi